Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 73

Chapter 73

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tinda kabar qasar Ummitah bata taba samun lafiya ko sauki ko kadanba, Ciwone yake cinta wanda muka rasa gane kona mene, Rama takeyi jininta na tsotsewa tana komawa ba kyan gani, Bata iya ci bata iya sha,bata iya yiwa kanta komai sai yanda akai da ita, Duka wannan ciwon a jikinta yake amma a zuciyarta kaine kadai abinda zuciyarta ke tsananin buqatan gani da kasancewa sedai mun hanata barin kasan halinda take ciki sbd kada hankalinka ya tashi amm......... Wasu hawayen da babu wanda ya taba ganinsa dasu ne duk duniya suka gangaro masa ya rintse idanuwansa yana damqar bargon dayake rufe da jikinsa wata irin wuta me tsananin zafin gaske tana cin zuciya da gangar jikinsa.... Cigaba mama tai itama idanuwanta na gangarowa da hawaye sbd yaune ranar data samu damar fadar ciwonta da radadinta na rashin Ummitah tareda shi hawayenta na saukowa bayan shekaru itama tace "Ummitah ta rasu da tsananin ciwon rashin ganinka ko jinka, Ta tafi batareda ta saka abinda ta haifa tabari ba, Ta tafi da tsananin tausayinka bana kanta ba, Kaine damuwarta,kaine a ranta,kaine a tinaninta kaman tasan tafiya zatai tabarka.... Kasa cigaba da magana maman tayi ganin yanda yake kuka sosai abinda bata taba gani ba a rayuwarta, Tin yana yaronsa Allah yabasa wani irin karfin halin da baya kuka hakama duk gwagwarmayar daya shiga ta rayuwa baya kuka amma ayau kuka yakeyi sosai dukkanin jikinsa na jijjiga. Kukan takeyi itama sosai na tsananin tausayinsa sbd tana kwatanta irin radadi da azababben ciwon dayake ji.. Sayd da Fiddausi da fahad daya iso tareda dr Raheem da suke kofar dakin dukkaninsu tsayawa sukai jigum jigum babu me motsawa zuciyoyinsu na sanyi da shiga wani irin damuwa da tsananin tausayinsa sbd suna jin kukansa daya saka gabaki dayansu tsikar jikinsu tashi sbd yau ne Allah ya basa ikon fasa kukan rashin Ummitansa wadda sun san tsawon shekarun nan ciwo da gyambon hakan na nan a tsakiyar zuciyarsa sai yau Allah ya basa ikon fashewa tinda ya samu ya fasa kuka. Fiddausi ma kasa riqe kanta tayi kukan takeyi sosai mara sauti sbd tsananin tausayi da yanda su kansu rashin ya dawo musu sabo. Fahad ma hawayen ne suka cika idanuwansa sedai basu saukoba, Sayd jajir idanuwansa sukai ya sunkuyar da kai kukan AZIZ din na ratsa zuciyarsa yana yankawa.. Dr Raheem kuwa sanyi jikinsa yayi sbd jin kukan wanda yake ganin yafi duk wanda ya sani taurin zuciya da kamewa a rayuwarsa dan haka shima ya kasa shiga sbd wannan moment din babu wanda ya kamata ya kasancesa idan ba mahaifiyar tasa ba wadda ita kadaice a ciki kuma ita kadaice ya kamata taga kukansa. #MAMUH #BEST REVENGE #VILLAINS ARE MADE NOT BORN #AZIZ AY LIMBA #ZAADENS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 43 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki **************** Sun dauki lokaci sosai ahakan babu wanda ya iya doguwar motsi zuciyoyinsu a jagule da damuwa da mutuwar jiki, Dr Raheem ne yabar gurin yabarsu suji da damuwan dayake damunsu gavaki dayansu sbd ya lura matsalar ta taba zuciyoyin kowa a familyn dan duka kallan family daya yake musu wanda kaf dinsu basu hada alaqar jini ba kawai kaunace data hadu ta zama kamar jini daya da babu sirki. Sayd yafisu zama abin tausayi sedai yafisu karfin halin riqewa a zuciyarsa kansa na sunkuye har aka dauki lokaci sosai kafin sukaji tsit a dakin babu sauti komai bayan mama tagama fayyace masa labarin yanda sukaita fama da yanda dr ken ya turasu zaadens hospital ta qarasa fayyace masa cikin radadin tinaw da ranar har saida takao ta kasa cigaba da magana ta bude kofar dakin ta fito idanuwanta jajir tana share fuskanta da tissue ta janyo kofar dakin ta rufe tana bude baki a sanyaye tace abarsa shi kadai tukuna. Wucewa tayi zuwa dakin Falaq ta zauna tana sauke ajiyan zuciya wani abu daya danne kirjinta da dadewa taji ya yafa mata sbd daga karshe yau dai tayi maganar Ummitah da AZIZ wanda takejin sassaucin ya zai samu sassaucin shima tinda ya samu ya furta kuma ya saurara. Fiddausi ma datasha kuka sosai a sanyaye ta shigo dakin ta nufi toilet ta wanko fuskanta ta fito ta zauna tana duba wayarta da akaita kira batama saniba. Acan ma fahad barin asibitin yayi ya koma office Sayd kawai aka bari kofar dakin zaune shiru. Wutace ta gama cinye zuciyarsa tas yakeji ta tsananin qi da zafin Zaadens da baida tabbacin a cikinsu wayene zuciyar Ummitah take bugawa a kirjinsa duk da suna zargin JANNAH ZAD ce sedai kuma ba lallai ita din bace da kuma son sanin waye Dr zad din da ake fada amma dai koma waye aka kashe Ummitah dan a rayasa tabbas bazai taba farin cikiba a rayuwarsa. Wuni guda babu me shiga dakin da AZIZ din yake har Sayd kuwa sbd ya hana kowa ya shigowa garesa bayan dr Raheem wanda ya sallamesa dan haka babu wanda ya gansa saida ya bude kofar dakin ya fito da kansa sanye da kayan sanyi tareda fcap da facemask daya rufe fuskansa. Ahankali yake takawa cikin nutsuwa Sayd ya taso yana masa sannu tareda fahad wanda shima ya sake dawowa. Mama ma da Fiddausi sannun sukai masa babu wanda ya amsawa da baki sai kansa daya dagawa kowa a hankali cikin nutsuwa suka nufi mota batarea da ansanar dashi

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});