Chapter 17
Chapter 17
anan zaaita tsangwamarsu ne hakama tinda an rena gidan ba kofa a bude yake idan bayanan zaaita musu sata ko wani abin ma dan haka zata koma can garin gashi a hade yake da local government. Naam yayi da hakan shika tareda samun nutsuwa da zancenta dan haka ya amince sbd yasan kaunar da ummansu zataiwa Ummitah dama wadda batai mataba maman tanai mata dan haka zai tafi yayi karatu da nema dan inganta rayuwarsu su biyun da Ummitah da maman wadda a yanxi itama ta zama tasu nauyinta ya hau kansa kaman yanda na uwar data haifesa zai hau kansa. Washe gari yafara shirin tafiya makaranta wanda ba wani shiri bane kudadensa dayake tarawane kawai da wanda ya bawa me gidansa na baya ya zuba a shago yaje ya karba ya dan yiwa su Ummitan siyayyar omo da sabulun wanki da mai se panties da vest da brush da macleans daya siya musu sai kuma abimci daya shiya musu me dan dama dama. Kwana biyu suka gama shirin komai suka nufi garin mahaifiyarsa wanda shine garin mama sakinar. A gidansu sakina koda suka iso baba ila tini ya kawo zancen tareda duka munanan illoli akan sakina wanda ya saka yam gidansu dayake gidan taro tsanarta tin kafin ta iso ita da 'yartata wanda kowa ya sani ba wanda ya isa ya rabata da ita tinda ansan irin yanda take da fatima dan haka ba wanda ma zaice zai rabata da jinin fatima sedai kuma kwata kwata basuyi maraba da dawowanta ba. Innarta kuwa da tsufa ya kama sosai kusan batada karfin komai amma ita kam tayi maraba da 'yayan fatima sbd kaunar dake tsakanin fatima da sakina tasan daga Allah ne hakama Allah ne kadai yasan dalilinsa na hanawa sakina haihuwa yabar mata yayan fatima. Koda suka iso kai tsaye bayan angama gaisawa da jamaa bangaren inna dayake dauke dauke da dan qaramin tsakar gida da daki daya sai bandaki da rumfar girki sai dakin kiwon kaji da yar tinkiyarta suka shige. Dakin ba tarkace sosai dan haka suka zauna anan suka dawo da zancen komai baya suka tattauna kafin mama tai masa nasihar riqe gaskia da kaucewa haram komai kankantarta idan ya tafi can. Ummitah tinda suka taho tana jikinsa ta lafe tanajin anfara maganar tafiyarsa tafara hawaye tana qanqamesa. Jajir idanuwansa sukai shima sbd tinda aka haifeta baitaba rabuwa da ita ba sai yanzu. Rarrashinta aka fara amma sai hakan yafara tayar mata da hankali tafara rikice musu tana fasa kuka me karfi tana sake riqesa da karfi. Kasa banbareta daga jikinsa yayi yana kokarin dago fararen idanuwansa da sukai jajir ya zuba mata yana zuciyarsa na nauyi. Rikicewa tayi gabaki daya tana musu ihu da kukan daya saka duk jamaar gidan fitowa cikin mamaki da tsoro sbd basu saba ganin hakan ba. Mama sakina ganin yanda Ummitan ta haukace gaba daya ta fice hayyacinta take ya sakata fara kukan itama, Inna ma kukan ta fara hakama duk yan gidan da suka shigo bangaren sanyi jikinsu yayi sbd kallo daya zakai musu ka tabbatarda wata irin kaune ce tsagwaronta babu sarki. Rungumeta yayi qam a jikinsa tsawon mintina yana tofa masa addoin samun nutsuwa dana kariya daga sharrin duk wani sharri kafin ya zareta jikinsa da karfi yasakata jikin mama sakina data qanqameta da karfi. Kudi ya ajiye musu mara wani yawa ya juya ya fice idanuwansa a qasa sbd jan da sukai ya fice gidan. Se dare ya iso gida ya zauna wasu hawaye masu zafi da radadi sika gangaro masa ya rintse idanuwansa yana adduar Allah ya tsare masa Ummitah daga sharrin komai dayake duniyarnan har lokacinda zai karbeta ta dawo hannunsa. Tinda dare ya tsala yake zaune akan abin sallah yanawa rayuwar Ummitah da tasa tareda iyayensa wanda mama sakinana ciki addua har asuba. Wanka ya fara yi kafin yayi alwala yafice masallaci sallah sbd a lolacin aka tada. A masallaci yana fitowa ya hade da kawunninsa biyu wanda suka kallesa amma sam baima dagoba bare ya kallesu sbd Allah ya haliccesa da wata irin kafiya akan abinda yake qi koya tsana hakama kafiya akan abinda yake tsananin so da kauna dan haka idan ya tsani abu to har abada bayajin zai taba kaunarsa. Su kansu sunsan yanada kafiya da taurin zuciyar da bazai taba ko kallansu ba. Yana isa gidan daman ya hada komai nasa dan haka jakarsa daya siya ya saka yan kayansa daya siya ya dauka ya goya a bayansa ya tattara komai nasu ya ajiyegefe ya fito ya rufe dakin ya saka padlock ya rufe ya juya ya fice gidan. Yana fita ya hau keken wani abokin aikinsa daya hadu dashi a hanya ya kaisa har hanyar mota daga can ya hau mashin zuwa tasha. Yana isa ba jimawa motarsu ta cika suka daga zuwa abuja inda acan zaibi motar lagos. Sai dare suka isa abuja dan haka baima bari gidansu Alh Saad suka san yana abuja ba yakwana a tasha karfe dayan dare motarsu ta tashi zuwa lagos. #MAMUH #LIMBAS #AZIZ LIMBA ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899 *_Arewabooks@Mamuhgee_* 11 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ********* ******** A lagos kai tsaye Alh saad yai masa registration daman hardana hostel da komai tini daman aka basa takardun komai suna hannunsa dan haka yana isa wanda Alh saad ya basa numbernsa ya kira suka hade yakaisa har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163