Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 51

Chapter 51

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* Baby Fatima ce ta zamo sabuwar hasken idaniyar data farfado da rayuwarsa daga mutuwar datake wadda baitaba fatar ya tashi ba, Fatarsa Allah ya dauki rayuwarsa batareda ya warke ba sedai a duk lokacinda ya kalli Fuskan babyn data dauko kamminsa da mamanta fuskan Ummitah yake gani a cikin tata dan haka ta zama hasken zuciya da rayuwarsa da bazai iya ba dan haka tinda tasa kaddarar ahakan tazo itama zai reneta kamar mahaifiyarta ya inganta rayuwarta ya bata gatan da tarbiyar da zata rage masa filin da Ummitah tabar masa dan har abada wannan filin bazai taba cikewaba harya bar duniya sbd Ummitah itace rabin ABDULAZIZ AYOUB LIMBA kuma ta tafi dan haka ta tafi da dukkanin emotions da feelings nasa babu abinda ya rage masa bayan fili a zuciya. Lokaci na tafiya lafiya tana samuwa garesa amma duk wannan lokacin bai taba bude bakinsa yayi magana suma tin suna jiran maganarsa har suka hakura suna fatar samun lafiyansa tukuna. A ranar daya fara karban baby fatima da hannuwansa biyu a ranar ne ya bude bakinsa ya fasa wani irin kuka mara sautin daya girgiza mama da sayyid suka shiga tashin hankali gidan yayi tsit a ranar babu wanda ko ruwan gidan yasha da dadin zuciya daci da qunci ne ya cike koina na cikin gidan har dare bai fitoba. Ranar a gurinsa Baby fatiman ta kwana wadda itama tafara sabo dashi dan bataima wayon sanin waye babanta a tsakaninsu ba duk da Sayyid ya sadaukar nuna mata yakeyi ABDULAZIZ dinne mahaifinta tinda tafara wayo da girma sbd shekara biyu cikin ta uku ake magana. ******Sayyid da rayuwarsa sun sauya sosai acikin shekarun sbd dawainiya da zamowa kaman shine shugaba a familyn yanzu hakama ga huldodin ABDULAZIZ da abokan aikinsa suke tafiyar dasu sosai shine mai bibiyarsu tin bai sababa harya saba ga karatunsa dayake masa wuya sbd rashin qarfin turancinsa ahaka yayita fama harya tsayu ya zama dan qasa ya goge ya wanke ya koma SAYD yanda suke kiransa, Mama ta dade da dawowa hayyacinta sbd ganin zasu rasa ABDULAZIZ dan haka ta miqe tsaye sukai gwagwarmaya harya dawo kan kafafunsa y dawo ABDULAZIZ wanda ya tashi daga wanda suka sani, Tinda ya warke bai taba bude bakinsa yai maganar rasuwar Ummitah ba suma sbd gudun janyo masa wani radadin dayake kokarin boyesa aransa yasa basu tada maganar komaiba sbd tin yana ciwo Sayyid yasha fada masa yanda ta rasu da inda take a rufe da janazah da akai da komai. Bai fara fita aiki ba bare yawon business a gida yake aikinsa da laptop irinsu conference calls da meetings da sauransu. Jinyarsa bata saka arzikinsa baya ba sbd babu abinda ya tsaya a ciwonsa cigaba akai da business kawai dan haka arzikin yanzu yake take na bayan dan haka yafara kokarin fitowa karban ragamar komai tareda sayyid daya goge a harkan business da computer daya yiwa karatun qurulla sbd kusan maye ne shi akan duk abinda ya sakawa ran sani dan haka yake kamar wani maye akan karatunsa da aikin da duk ya shafi ABDULAZIZ LIMBA. **FALAQ AZIZ LIMBA shine Sunan dayake kiran 'yarsa yar kamannin shekara 6 zuwa 7 wadda ta taso cikin gatan daya wuce misali hakama batasan tanada wani ubanba a duniya kaf bayan Daddyn nata wanda take cewa BESTDADDY, ***Sayd ya zama cikakken matashin dayake ji da Ilimi da tsari tareda da Zama final say din AZIZ AY LIMBA sbd zamansa personal person dinsa., A lokacinda baby Falak ta cika shekara bakwai a lokacin suka bar italy suka koma United States Sbd sabuwar duniyar datazowa ABDULAZIZ LIMBA ta wani irin kudin dayake tashensu wanda yake zamowa abokin manyan mutane dake ruling qasashe masu powers da iko, Sayd sake kutsawa yayi a cikin karatun dayake sake sauya rayuwarsa gabaki daya yana komawa kaman black American, Mama ma rayuwarta haka ta koma kamar batai zaman Nigeria ba dan hutu da kwanciyar hankali ya ratsata tareda da wata irin daula da asalin abinda ake cewa arziki. Falak itace abu daya da duk duniyar the great AZIZ AY LIMBA baya wasa da lamarinta dan kuwa ko yawan tafiye tafiyensa ita kadaice takeda iko da damar kiransa aduk lokacinda taga dama koda yana tareda mutane masu mahimmanci baya qin daga wayarta gashi sam bata taba normal call dashi ba idan ba vidcall ba dan haka kusan duk abokan businesses nasa sunsan baida kamar 'yarsa tal kuma sun san baya hadata da komai. Kaf duniyarsa idan ba daidaiku Nigeria ba basu taba sanin ba shine asalin mahaifinta ba kaman yanda itama bata saniba saninta Sayd Uncle nata ne dayake tsananin sonta shima hakama itama tana tsananin sonsa. Babu aure a gabansa dan bai taba tinaninsa ba bare kallan macen ma da zai iya auren duk da yayan manyan anyita son hada family dashi hakama abokan businesses nasa sunata son hada family dashi sedai bai shirya hakanba kwata kwata,babu tsarin hakan a rayuwarsa 'yarsa ta ishesa rayuwara. *********** Shekarun da suka wuce da yawa ba iya Familyn LIMBA suka sauyaba da samun sabuwar rayuwar har mutane da yawa da duniyarma kanta abubuwan suna sauyawane da tafiyar kwanaki zuwa shekaru, Yara qananu sun girma sun zama yan mata,wainda baa haifaba ma an haifa,wainda basuyi aureba sunyi sun hayayyafa, Wasu sun samu ci gaba wasu sun samu ci baya, Wasu sun bar duniyar ma hakama wasu suna nan yanda suke saidai tsufa dayake zuwa kaman yanda damuna da rani suke tahowa suna wuce komai ya sauya a koina na rayuwar da duniyar. JANNAH ZAD ta samu sauyin rayuwar datake cike tattare da cigaba daya zarce na komai a rayuwarta ta baya data zama tarihi gareta da duk ahalinta, Iyayenta sun turata qasar datake burin karatu ta samo ilimin da ciwo ya hanata samu, Rayuwarta tana cikin haske da cigaba tareda kwanciyar hankali da walwalwa me tarin yawa musamman sbd tana tareda Ammar dinta wanda yake tamkar kariya agareta sbd checkups nata da baya wasa dasu sbd rayuwarta zata qarasate ne akan checkups da baa denawa lokaci lokaci, Rayuwarta ta sauya,kamanni da halaye da jiki da dabiu da komai nata ya sauya daga Zeynab zuwa beautiful classy Jannah Zad wadda take tashen Kyan jiki da fuska dana zuciyarta data banbanta sosai data ahalinta, Akwai kauna mai karfi da tsafta datake ji a tsakaninta da zuciyar datake bugawa a kirjinta wanda lokuta da dama takanji kadaici yana tsananin rufeta da kewan mai zuciyar wanda haryanzu batasan waye ya bata ba kuma waye familyn sbd su Dad kwata kwata sun sanar da ita wanda ya bata najimi ne kuma bama a Nigeria yake ba baida kowa maraya ne daga ghana aka samo. Da wannan aka hanata neman koda familynsa ne sedai tanajin akwai kauna sosai tsakaninta dashi wanda ko sunansa bata saniba amma babu ranar da bata masa adduar samun rahamar ubangiji a makwancinsa. Ammar Zad shine wanda zuciyarta take tsananin so bayan iyayenta da kuma kauna ta yan uwanta So ne mai karfi a tsakaninsu. Ammar son dayake mata ya

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});