Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 105

Chapter 105

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wanka tai sallolin dake kanta wanda koda ta gamasu sosai zazzabi ya rufeta. Cikin tsananin damuwa jannah ta kira Anny ta dubata ta bata magani baccin wahala ya dauketa. Fiddausi gaba daya jikinta sanyi yayi gashi mama tanata kira tanason magana da Falaq din amma sai karya take mata akan sun fita da Jannah. Daddynta ma so uku yana kira Jannah bata iya daukaba sedai Fiddausi ce take dauka ta sanar dashi bacci takeyi. Na biyu daya sake kira cewa tai tana toilet Na ukun tana ganin kiran zuciyarta ta ringa tsalle da fargaba. Har dare suna jinyarta da tarairayanta tayi sallah ta sake cin abinci a lokacin ta dauki wayarta ta kira Daddynta da kanta Yana dauka hawaye ne na tsananin kewansa da mama suka gangaro mata da muryan da karamin kuka ke zuwar mata tace "I am missing you Daddy pls ka dawo" Shiru yayi yana karantar yanayin muryanta tsawon seconds kafin ya bude baki a natse yace "Meya sameki? Shiru tai tana share hawayenta kafin tace "Ba komai i just miss you Besty" Sayd dayake gabansa ya kalla take sayd ya fidda wayarsa ya saka kiran Fiddausi. Fiddausi na dakinta kiran Sayd y shigo wayar. Numfashi ta sauke ahankali tareda daukan wayar tana fara gaidasa cikeda girmamawa. Amsawa yayi yana cewa "Me yake damun Falaq Aziz? Akwai abinda yake faruwa ne? Sun mata riqon da baya iya musu karya hardai akan Falaq dan haka a natse ta sanar dashi abinda ya faru. Dayake handsfree take komai akan kunnen AZIZ ya sauka kuma har lokacin bai aje wayan dayake da Falaq dinba dan haka numfashi ya sauke batareda yace komaiba. Rarrashin falaq din yayi ya nuna mata zai dawo ta samu tai bacci ya wayar na aiki. Wayar ya kashe Sayd na kallansa yai tinanin zaadens din zai kira sai yaga bai kirasu ba. A zuciyarsa yaso kiran Dzad ya sanar dashi kaf zadeens babu me amfani amma kuma saiya fasa sbd 'yarsa suka taba,sanyin idaniyarsa da zuciyarsa dan haka zasuji yanda yaji. Karfe 4 da mintina kiransa ya shigo wayar Falaq wadda take bacci sosai sbd rashin karfin jikin data kwana dashi. Jannah ce kiran ya tada wadda ta dade batai bacci ba tana kulawa da falaq din. Kaman bazata dauka ba saita tina maganar daya caba mata jiyan akan rejecting kiran dan haka ta tashi zaune ahankali ta miqa hannu ta dauki kiran tareda dora akan kunnenta da sanyin murya tace "Asslm Alaikm" A zuciyarsa ya karba sallaman yana bude nasa bakin yana hadiyewa bacin ran daya kwana a cikinsa yace "Akwai mutum daya a Zadeens dayakeda tinanin daya kamata? Wane irin tinani ne kuke dashi daya banbanta dana sauran mutane? Kunsan bazaku iya kulawa da falaq ba kika saka mama ta bar miki ita? Are you guys for real? Kunsan waye falaq Aziz kuwa? Tafi duka Zaadens da abinda suka mallaka idan kanku bai baku ku kula da ita sbd mahaifinta ba ai zaku kula da ita sbd nacin kaunarta akanki, Kasheta kukai niyan yi kome? Bakwajin komai a gurin kisan mutum ne or wat? Hawayen dake ta tsiyayowa jannah suka ta fara fidda sautin sheshekan kuka ahankali can qasa wanda ya sakasa sakin qaramin tsoki yana kashe wayar yana jin sabon takaici da bacin rai na rufesa. Ita kuwa gudu hawayenta suka qara sosai tana jin kirjinta na nauyi da maganganunsa da suke kai tsaye zagi da qarshen wulaqantawa gashi ko magana bata samun yi yake kashe wayarsa koyaushe. Ajiye wayar tayi tana rufe fuskanta da tafukan hannunta biyu tana girgiza kai alaman bazata iyaba, Bazata iya da aurensa ba, Bazata iya daukan wannan baqin cikin da qarshen wulaqancinba har karshen rayuwarta, Tana tsananin sonsa da kaunar 'yarsa amma bazata iya rayuwa dasu ba ta hakura dan Allah a raba auren nan. Sallah ta sauko gadon taje tayo alwala tayi ta jima tana rokon Allah zabin Alkhairi a cikinsu, Idan Ammar ne Alkhairi a gareta Allah yayi gaggawar kawo mata mutuwar wannan auren da batama san ya sunansa ba. Tana gama adduarta gurin falaq ta nufa ta tadata cikin kulawa tai sallah ta koma ta kwanta bayan ta bata warm milk tasha sbd ba maganar zuwa school yau. Bayan falaq ta tashi guraren 10 tai wanka a daki aka kawo mata breakfast dinta taci wanda jannah din ce take aikin. Wuni tai tana kulawa da ita duk da falaq din ta warwarewanta daman yar wahala ce da bata saba da itaba ta tabata dan haka ta sakewanta sosai. Washe gari tinda safe Jannah ta tashi ta nufi kitchen da ita Fiddausi ta hada mata breakfast da komai na zuwa school sbd ko ayau da asuban saida ya fada mata maganganun da suka sakata tashi cikin damuwa akan yarsa dan hakanne ta tashi aikin da bata taba sabawa dashiba. Saida falaq ta gama komai itace ta kaita school din ta dawo. A gajiye take jinta dan haka ta kwanta ko baccin isashe bata wani samu ba lokacin tashi saura mintina 40 ta nufi school din itada Fiddausi suka jira aka tashi ta dawo dasu gida. Sallah da abinci kadai sukaci ta sake ficewa kaita islamiyya sbd malaminta bayanan yayi tafiya dan haka makarantar ake kaita kafin ya dawo. Ganin bazata iya dawowa gida ta komaba zaunawa tai a makarantar har aka tadasu sika dawo gida. Wannan karan itace mugun zazzabin wahalar da bata sababa ya kama Idanuwanta sunyi wani irin laushi gwananin tausayi amma ta daure ta hana su Dad ganewa bare suyi magana. Washe gari ma haka ta qare a cikin wahalar dare nayi zazzabi yansake rufeta daqyar ta iya tashi sallan asuba. A cikin kwanaki kadan ta koma abar tausayi ko Fiddausi tsananin tausayinta takeji gashi umarni ne daga AZIZ din itace zata kula da falaq tinda itace ta saka aka kawota. Ita kanta falaq tsananin tausayin Jannah din wadda ta fara rama a kwanakin take sbd tsananin wahalar da bata sababa ta fara yimata yawa gashi taqi denawa. Duk inda damuwa da qunci suke sun cike Familyn zaadens sbd sunaji suna gani Jannah din take wannan wahalar sunyi sunyi ta dena ta kasa denawa, Har sabuwar mota takanas dad ya siyawa falaq tareda drivers dan a ringa kaita Jannah ta huta amma sam AZIZ LIMBA yace baya wasa security din 'yarsa sbd baisan drivers dinba adai bari Jannah din taci gaba kafin ya dawo. Maganar dawowansa ma jin Dad yayi hankalinsa ya tashi ya shiga damuwa sosai akan tarewanta sbd tsoron irin wannan wahalar zataje kawai tasha dan haka sukaji auren yafara fita ransu tin baa tareba. Mimi ma datake yawan video call da ita ganin yanda taga Jannah din ta koma sai taji kuma ta shiga damuwa sosai da tausayinta. Duk familyn zaadens babu wanda yake jin dadin ganin halinda jannah take ciki gashi sam taqi nuna damuwa ko gajiyawa duk da yanayinta ya nuna hakan sbd duk dare da zazzabin wahala take kwana. Ammar ma tinda yaga jannah so daya yaji hankalinsa ya tashi da son dawowa dan haka suka tattaro suka dawo batareda sun sanar ba. Da yamma su Mimin suka dawo lokacin jannah na kitchen tana tareda Fiddausi suna aikin cake da falaq tace zataje school dashi. Yau tasha wuya sosai sbd tinda ta tashi da asuba bata

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});