Chapter 111
Chapter 111
Limbas. Baya nan dan haka mama ce ta tarbesu cikeda girmamawa da farin ciki har taiwa Anny da mommy kyautar data dake girgizasu sai guraren 10 suka koma gida. Su Anty maryam ma sunbar gidan guraren 11 aka bar jannah a taredasu mama da falaq da Fiddausi dasuke jin kaman zasu hadiyeta sbd kauna. Karfe goma sha daya da mintina kadan motarsa ta dawo gidan. Sayd ne ya kalli motar Jannah da aka taho da ita aka pake harabar gidan ya juyo kadan ya kalli AY din dake duba sako yace "Ms jannah ta riga ta shigo LIMBAs" Dagowa yayi ya kallesa yace "A goben a kama Dr Abraham din sbd yanxu tana hannuna ko case din batan Dr Abraham ya bayyana zaadens bazasu iya boyeta ba sbd zargin kada akan case dinta su hana asan Gaskiyan tinda batanan" Ajiyar zuciya Sayd yayi sbd finally dai zai fara farautan makasan Ummitah dan kama dr Abraham shine zai bayyanar musu da duk inda Dr ken yake. Parking motar akai suka fito ya nufo ciki kai tsaye yana kashe wayoyinsa sbd hutawa yake buqata a yau daya tabbatarda abinda zaadens sukafi so da kauna a rayuwarsu y shigo hannunsa, Su suna jiran damar da zasu juya rayuwarsa da duk abinda ya mallaka yanda sukaga dama shi kuwa tasa damar akansu har ta shigo hannunsa sai yanda yaga daman juyasu dukansu. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 67 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ******** Bedroom din da aka ware akaiwa gyaran Aljannar duniya akanta su anty maryam suka rakata bayan tin zuwansu suna palon mama suna fira ana sake rarrashinta ganin yanda tai shiru idanuwanta jajir tayi kalan tausayi sosai sbd ta rabu da familynta ba acikin dadin rai ba sbd kaf familyn babu wanda yake cikin farin cikin tarewan tata bayan saleem da Anny wadda ita sbd Son rai take komai. Ammar zuciyarsa bugawa tai a bayan barin jannah mansion din dan haka a cikin daren aka nema likitoci cikin gaggawa dan kaman zai mutu yanayin yaxo masa dan haka gabaki daya hankalin familyn ya tashi suka aje maganar tarewan jannah din gefe suna kokarin ganin an ceto ran Ammar. Falaq ce a dakin nata da Fiddausi dake jera mata kayanta a cikin wardrobe duk da sunada tsananin yawa dan kusan setin akwati biyar ne wanda in total zasuyi kusan akwati 30 babu kuma wanda ba designer set bane kudin akwatinan kadai banda kayan cikinsu zasu ciyar da wasu gidajen na watanni masu yawa. Falaq duk da jan din na cikin damuwa da sanyi sosai kokarin sakawa walwala takeyi amma hakan ya kasa samuwa dan haka ta qyaleta ta zauna kusa da ita tareda riqe hannunta tana kokarin kwantar mata da hankali ta hanyar nuna mata suna tareda ita bata buqatan damuwa tako wane bangare sbd suna tsananin sonta zasu kula da ita kaman a zadeens. Fiddausi kayan lefenta gaba daya da babu abinda aka taba haka ta kaisu closet ta jeresu tareda sauran akwatinan a gefen da aka ware me kyau na jere akwatina kawai. Sake gyara dakin tai ta shiga toilet duk a cikin daren ta jere komai na buqatan jannah din a toilet tareda towels da sukafi guda goma sha biyu ta jere mata su sai rigar wanka bathrobe kusan guda goma itama ta jere ta sake gyara toilet din shima ta fito ta daidaita mata ac ta fice tana kallan time,Karfe goma sha biyu saura. Kitchen taje ta hado ruwa da drink da snacks a tray me shegen kyau da girma ta kawo dakin ta ajiye a table sbd yunwar dare incase ta fice daga dakin tana mata saida safe. Batai wani wankan ba sbd tayi na daren kafin zuwanta nan dan haka kayan jikinta kawai ta sauya sbd suma bazata iya kwana dasu bane ta cire ta saka riga da wando masu kauyi da girma da hula akanta ta kwanta tana rufe idanuwanta tareda sauke numfashi me zafi tana tinanin halinda Dad dinta da Ammar suke ciki sbd sune wainda zasufi kowa shiga damuwar kewanta. Falaq dataso jiran dawowan Daddynta bacci dauketa yayi a palon ba yanda Fiddausi bataiba akan taje daki taqi dan haka dole itama a palon ta tsaya tayata jiran. Lokacinda ya shigo palon akanta idanuwansa suka fara sauka ya kalli Fiddausi datake tsananin jin bacci amma bazata iya yiba sbd tsaron falaq din. Tana ganinsa miqewa tayi ahankali cikeda girmamawa tana masa barka da dawowa. Bai kalletaba Falaq din yake kalla yana ganin farin cikin dayake bayyane a fuskanta duk da tana bacci. Tausayinta yaji ya cike zuciyarsa sbd tana tsananin kaunar macen da zuciyar mahaifiyarta take kirjinta batareda tasan bugun zuciyar mamanta ne take jiba wanda kila hakan ne ya sakata tsananin so da kaunar Jannah din haka sosai, A rayuwarta shi kadaine wanda sonsa yafi mata komai na duniya sai yanxu dayake ganin tanawa jannah wannan son wanda yake sakata farin ciki da walwala sosai. Qarasawa yayi gurinta ya durqusa ahankali ya shafa fuskanta ahankali kafin ya dauketa gaba dayanta ya nufi dakinta Fiddausi na biye dashi, Sayd kuwa juyawa yayi ya nufi hanyar palonsa da bedroom dinsa yana kashe wayoyinsa duk da yakamata yayi aiki yau da dare amma zai bari zuwa da safe. Kwantar da ita yayi ya rufeta yana mata addua a natse yana gamawa ya sake gyara mata rufa ya rage mata ac. Fiddausi ce ta kashe komai suka fice daga dakin ya wuce ta kofar dakin da jannah take ciki kwance idanuwanta rufe damuwa da sanyin jiki cike fal da kirjinta. Fiddausi ma dakinta ta wuce tanajin gajiya sosai ta sauya kayanta zuwa na bacci ta goge fuskanta da wipes ta kwanta tana addua take bacci ya dauketa sbd a tsananin gajiye take. Washe gari tinda falaq ta gama asuba take son zuwa dakin jannah amma tana fasawa sbd tina fadan mama dataita maimaita mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163