Chapter 45
Chapter 45
Amma ba bayanin komai. Washe gari Sayyid duka yan gidan saida ya karbi wayarsu ya ringa kiran Hamman Amma sam duk abu daya ne batama alamar shiga take yankewa. Haka suka wuni cikin damuwa da sanyin jiki suna nemansa babu haske ko kadan. Washe gari ma hakan ce ta faru har aka sake kwana suna kan abu daya. Alh Saad suka kira suka sanar masa ya kwantar musu hankali da cewan ABDULAZIZ din a ranar da sukai magana ya sanar dashi zai dawo a washe gari amma tinda an kwana biyu a sake basa kwana biyu a gani tukuna kila ya daga tafiyar ne sbd shock na rasuwar. Hakura sukai suka zuba idanuwan dawowan nasa duk da hakan bawai sun dena kiran bane musamman Sayyid dayake jin yana neman sabuwar zarewa Mama kuma kulawa da babyn yana dan hanata damun lokacin kanta ma sbd ga manyanci ne ga kula da jaririyar 'ya duk da ga Fiddausi tana kama mata sosai danma wani abin bata iyawa sedai Fiddausin tai mata. Baba alhassan ne ranar da akai bakwai ya iso da manyan ragunansa guda biyu da na yankawa jaririyar suna. Dayake ba wai hidimar farin ciki akeba yasaka addua kawai akai aka yanka mata Sunan FATIMAH kaman yanda sukasan ABDULAZIZ yakeda buri. Koda Baba alhassan ya iso shima Alh Saad ya riga ya siya ragunan suna dan haka aka hada duka aka yanka akai sadaka sosai tareda yiwa mahifiyar babyn Addua dashi kansa ABDULAZIZ da basusan halinda yake ciki. Baba alhassan bai komaba sbd ganin rayuwar qunci da 'dacin dasu Sayyid sukeyi gashi shima ya shiga tsoro da damuwar rashin ABDULAZIZ din dan haka ya fasa tafiya sai ansan halinda yake ciki. *****Lamarin da tin suna lissafi har suka dena suga shiga mummunan damuwar datake take rashin da sukai sbd kwata kwata ba ABDULAZIZ ba labarinsa sun duqufa rokon Allah da sadaka, Mama ta rame sosai ciwo yana neman rufe rayuwarta sbd damuwa da tinani, Sayyid ma ya koma gabaki daya ko magana bayayi sosai daga daki sai masallaci dayake kusan wuni acan yana karatun Alqurani da adduar bayyanar ABDULAZIZ tareda fatar yana cikin koshin lafiya. Baba alhassan ma gida ya koma aka ringa yiwa ABDULAZIZ din adduar dangana akan rashin da yayi da fatar yana cikin koshin lafiya. Alh Saad duk inda zai saka a dubo masa ABDULAZIZ a bincika masa shi a italy abin ya gagara sbd dukkanin wasu hanyar communication da zaa iya jinsa ko labarinsa ta toshe musu sbd Alh saad duk wanda ya sani a qasar italy dazai duba masa shi basa qasar daman duka duka mutum biyu ne ya sani acan baida mutane acan ba kamar uk ko Greece ba ko wasu daidaikun qasar. Dan haka shima hankalinsa ya tashi sosai gashi ana maganar wata uku ba labarin komai, Su mama sun koma abin tausayi sosai sbd ciwon tsaye takeyi gadan gadan, Sunso tattarawa su koma gida shikuma Sayyid yana tinanin kota halin yaya zai neme abinda zai kaisa qasar da ABDULAZIZ din yake ya nemesa sbd zuciyarsa radadi takeyi masa sosai yanaji a jikinsa ABDULAZIZ na cikin matsanancin halinda yake buqatansu. Mama kuwa gaba daya a yanzu tafara gazawa dan haka Alh Saad ya hanasu komawa gida yace su zauna anan Shi zai tafi qasar ya dubo ABDULAZIZ da kansa. #MAMUH #AZIZ LIMBA #FALAQ LIMBA #SAYYEED LIMBA #ZAADENS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 27 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki. ********* Tafiyar da Alh Saad yace Zaiyi ya saka Maman da Sayyid samun dan sassaucin Halinda suke ciki. Baba alhassan na jin hakan shima Ya tattara ya koma gida dayake ya sake zuwa sbd Yiwa Sayyid abinda yake tsananin so yana komawa ya saka gonarsa siyarwa da rabin hatsin daya noma a shekarar yayi kwana biyu yana hada kudin ya dawo da kudi me dan yawa kusan miliyan uku ya kawowa Sayyid suka kaiwa Alh Saad akan a tafi da Sayyid din dubo ABDULAZIZ din. Itama mama jin hakan ta sake samun sanyi a ranta suka ringa rokon Alh ya tafi da Sayyid din. Sbd kwanciyar hankalinsu ya amince tafiyar dashi batareda ya karbi kudinsu ba sbd yasa aka fara yiwa Sayyid din komai na tafiya wand hakan ya saka tafiyar ta sake samun tsaiko. Baba alhassan duqufa yayi da addua da fatar komai ya tafi lfy sbd a zuciyarsa tsoro yaji yana shigarsa. Mama ma adduar ta sake duqufa yi gashi a kwanakin kullum mafarkin ummitah takeyi wanda take ganin ABDULAZIZ ne a cikin wata masifar kila. Sbd Lokacinda Ummitah zata rasu mafarkin ABDULAZIZ din ta ringa yi a mummunan yanayi sai gashi ashe rasa Ummitah zasuyi. Sayyid haka ya ringa jin kaman zai zare sbd jiran shirin tafiya ya kammala visa ta fito, Karatunsa da Alh Saad ya takura masa yaci gaba da zuwa Sosai ya maida hankali kaman zai kwana ya tashi a ace ya kammala sbd tsananin burin da ABDULAZIZ ya dora akan karatunsa tin farko yasa duk masifar da zuciyarsa take ciki ya tsaya ba gardama yana bude kansa sosai akansa. Baba alhassan kuwa komawa yayi duk bayan lokaci yana hanyar zuwa abujan dubosu. Baby Fatima kuwa anata renonta cikin koshin lafiyarta tana girmanta duk da bata samu nono ba jikinta nata yin kyau tana yar kibarta, Anty maryam sbd basada nisa a anguwa daya suke bata tsallake ranar zuwa duba Baby fatiman da Mama wani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163