Chapter 74
Chapter 74
falaq na asibitin ba sbd kada abin yayi masa yawa. Sayd ne ya bude masa mota ya shiga ya rufe tareda zagayawa ya shiga gaba fahad kuma ya shiga mazaunin driver ya tada motar suka fice daga asibitin motar tsit ma sauti komai saina ac dayake ratsa kowannensu. Suna isa gida da daddare ne dan haka parking kawai fahad yayi ya fito ya bude masa motar ya fito ahankali ya wuce ciki batareda ya iya cewa komaiba.. Daidai yana gap da shiga palo wayarsa dake hannun sayd tayi ringing, Sunan Dr Nico sayd din ya ambata wanda ya saka AZIZ din tsayawa cak batareda ya juyoba yana dan rufe idanuwansa da babu abinda yake cikinsu sai azabar zafin da tiririn wutar dake ci a zuciyarsa da jininsa. Qarasowa Sayd yayi tareda daukan wayar ya saka handsfree batareda AZIZ din ya karba ba. Cikin sanyi dr Nico yace "Jikin Ismail ya rikice gabaki daya bayajin lallai ismail din zai tashi sai wani ikon Allah, Amma kafin ya rikice din a jiya bayan kun kashe waya ya bada wasu bayanai ta hanyar motsawa da hannuwansa...." Dan Shiru yayi sbd tinanin yanda AZIZ zai karbi zancen tinda shine likitansa yasan halinda suka shiga gurin treating nasa wancan karan daya samu paralys daqyar sukaga Allah ya nuna ikonsa akan AZIZ din ya tashi dan haka yake kiyaye abinda zai fada masa akan Kanwar tasa. Ahankali ba zato sukaji muryan AZIZ din ya furta "Babu abinda zuciyana bazata iya daukaba a duniya yanzu,just go ahead and say it" Numfashi Nico ya sauke yana cigaba da cewa "Ya bada tabbacin Cire zuciyarta akai bayan ta haihu da kanta kuma lafiya kalau sedai already koda aka kawota asibitin kusan brain dinta yagama mutuwa sbd ba aranar aka fara shirin cire zuciyartaba ahankali sun kashe brain nata, Zuciyar na zaadens tana bugawa a kirjin wani daga cikinsu wanda bai samu nuna waye ba a cikin hotinan zaadens din dana nuna masa jikinsa ya rikice sbd brain dinsa da zuciyarsa bazata iya daukan pressure din zancen ba dan haka idan akwai abinda kuke buqata dashi kuzo kafin time dinsa ya cika" Wani boyayyan numfashi AZIZ din ya sauke mara sauti numfashinsa na cunkushewa yayi gaba batareda yace komaiba. Sayd ma wayar ya kashe yana bin bayan AZIZ din wanda yana shiga palonsa ya rufo kofar yana jingina bayansa jikinta ya rintse idanuwansa dake radadi yana dora hannunsa setin zuciyarsa dake tsananin ciwo da radadi ya gurfane gurin yana cusa kansa cikin qafafunsa kamar qaramin yaro yana jin tsananin sanyin rayuwarsu ta baya da suke rayuwa a cikin mataccen gidansu yana dawo masa tareda mahaifiyarsa da Ummitah tana qarama. Rawar sanyi jikinsa keyi yana kakkarwa sosai yana tinano dumi na jikin Ummitan idan tana jikinsa a lokacin sbd bata kariya daga sanyi rungumeta yakeyi sanyin yana shigewa shi a jikinsa...... Wasu zafafan hawaye masu radadi ne suka fara biyo gefen Idanuwansa yana jin kewanta na kashe kowane lungu da sakon tasa zuciyar. Sayd dayake bakin kofar jin yayi karar fasa kayayyakin palon taka tashi da karfin gaske tareda kukansa dayake yaga tasa zuciyar. Gwiwowinsa Sayd yakai kasa a kofar palon yana sunkuyar da kansa idanuwansa na sake sauyawa zuwa jajir yana jin kaman ya bude ya rungume AZIZ din ko zai samu kashe masa wutar datake ci a zuciyarsa amma ba damar hakan sbd yasan a wannan lokacin ko kusantarsa wani yayi zai iya rabasa da ransa fit dan haka yakejin radadin AZIZ din har tasa zuciyar. Duk abinda yake palon babu abinda ya bari da sauran amfani sbd ya fasa komai hannuwansa jini sukeyi sosai sbd glasses da suka yankesa koina amma sam bai damu ba a hakan ya zube qasa ya kwanta yana rufe idanuwansa yana jin buqatar bugawan zuciyarta a hannunsa,baa kirjin koma waye takeba a hannunsa yakeson karbota ya rabata da kirjinda aka kashe Ummitansa akai, Bazai taba jin abinda yake tokare da kirjinsa ba ya fada sai ranar da zuciyar Ummitah ta sauka a hannunsa yakai kabarinta ya rufe mata ita dik da babu abinda ya rage a gangar jikinta amma zai kai mata zuciyar kabarinta ya rufe mata ita. Koma waye aka raya bayan kashe tasa yar uwar zai tabbatarda da hannunsa zai ciro ya basa abarsa a hannunsa, Duk wanda ya taba hada ko hulda d zaadens saiya tabbatarda duniya ta dena masa dadi kwata kwata, Daya bayan daya saiya rabasu da abinda sukafi so a duniya duniya ta hanya mafi munin da zata sakasu kashe kansu da kansu. Yana kwance a gurin cikin jini idanuwansa a rufe bai iya ko motsawaba har asuba.... Kiran asuba ya sanyasa bude idanuwansa da sukai jajir ya miqe tareda nufar bedroom dinsa kai tsaye ya nufi toilet ya sakarwa kansa ruwan zafin da hayaqinsu ahankali ya ciked toilet din ya lumshe idanuwansa ruwan na ratsasa yana jin kansa sabon mutum. Hannuwansa da jini ya bushewa ya zubawa idanuwansa jinin na wankewa da kansa yana zubewa qasa tareda duk wani sauran tausayinsa da tsaftar zuciyarsa dan ko qanqanin tausayi da jin qai jin yayi yana ficewa daga jininsa da zuciyarsa. Fitowa yayi daga toilet daure da brown towel lafiyayyar kakkarfan jikinsa na daukan ido a hasken lafiyayyan dakin da babu abinda ya rasa na luxuries da jin dadin rayuwa. Fararen hoodie Sweatset na Ralph Lauren ya saka ya fito da hular zanyi me kauri sosai akansa ya fito dan zuwa masallaci. Yana bude palonsa Sayd dayake zaune bakin kofar yayi saurin miqewa yana kallansa. Yanayinda Sayd ya gansa ne qamshi me dadi yana fita jikinsa ya sakasa shiga mamaki sedai kuma kwayar idonsa daya yiwa kallo daya take yasan sabon AZIZ AY LIMBA ne a gabansa dan haka ba bata lokaci ya buda baki zaiyi magana LIMBAn ya katsesa da muryansa me cikeda kwanciyar hankali da izza yace "Ka shiryo muje sallah" Juyawa Sayd yayi yaje dakinsa yayo alwala ya sauya kayansa shima zuwa kaya masu dan kauri da hula suka fice. AZIZ dinne yaja motar har zuwa masallacin. Ana gama sallah ya jima yana addua sosai kafin suka fito. Suna isowa gida Geam kai tsaye ya nufa yana zare rigar jikinsa me kauri ya jefar a yana shiga makeken geam dinsa dayake cikin gidan dagashi sai black vest din datake jikinsa yafara geamin yana sauraron sayd dayake tambayarsa yanda zaayi da dr ismail. Baici komaiba saida ya dauki lokaci yana abinda yake kafin ya dakata yana daukan towel yafara goge zufan dayaje gangara akan lafiyayyar fatarsa ya kalli Sayd din yace "Kafara kiran center din da ake neman heart donors ka shigar da akwai wanda zaiyi donor ga wanda yake kan layin neman donor na zuciya da qoda, Kana gam wannan ina buqatan bin jirgin zuwa italy din dan saka hannun wanda zaiyi donor din da kansa ba tirsawawa, Idan ka gama wannan a fara shirye shiyen komawanmu gida Nigeria gaba daya lokaci yayi" Yana gama fadar hakan ya saka kai ya fice yana mamakin jin shirun gidan ba hayaniyar Falaq Aziz dinsa. Yana ficewa mutuwar tsaye Sayd yayi cikin mamaki sedai kuma hakan shine abinda yake jira dan haka cikin samun satisfaction da sabon AZIZ LIMBA ya ciro wayarsa aljihunsa dan kuwa ayau zai gabatarwa da masu neman sadaukarwan zuciya da koda an samu me
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163