Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 137

Chapter 137

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da fitowa kafin Fadilah datake kallan Kyakkyawar fuskansa da lips dinsa masu wani irin kyau ta sauke ajiyan zuciya tukuna itama ta gaidasa a natse. Amsawa yayi batareda ya kalletaba.. Cup din tea me zafi ya dauka da Fiddausi ta zuba masa tin yana shigowa yakai bakinsa muryan Jannah a hankali cikin nutsuwa ta sauka a kunnen duk wanda yake gurin da cewa "Ina kwana?" Hadiye tea din me tsananin zafi yayi ta maqoshinsa har saida ya dan yi tari kadan ya dago idanuwansa ya kalleta kadan ya amsa a taqaice yanaci gaba da fara cin breakfast din da aka zuba masa na soyayyar farar doya datai laushi da sauce din hanta da qoda a hade da eggs sai tea da zuma. Breakfast sukeyi ba Hayaniya ba surutu sbd falaq bata nan dan haka tsit. Shine ya fara gamawa ya dauki tissue ya goge bakinsa ya miqe yabar dining din Sayd ma bayansa yabi. Suna ficewa daga dining din Jannah ta hadiye fries din daya kasa wucewa maqoshinta tin dazu ta daukan tea mara zafi sosai ta qarasa wutar dashi tana dagowa ahankali. Fadilah ma toshe mata maqoshi taji doyar wuyanta tayi dan haka ta dauki juice tasha da qarfi ta wuce ta ajiye cup din ta miqe tabar dining din. Mama kallan jannah tai cikeda kulawa tace "Ki nutsu kici abinci ki koshi kinji Jannah karki ji komai bakida matsala ko damuwar komai insha Allah" Kunya da sanyi ne suka rufeta lokaci daya ta dan saki murmushi me sanyi tana cewa "Thank you mama" Murmushi maman tai mata tana sake jin kaunar jannah din. A natse suka qarasa breakfast dinsu itada mama Suna gamawa duk da ba cikakkiyar lafiya ne da itaba amma ta fara dawowa daidai sosai. Tareda Fiddausi suka tattara gurin Fiddausi na bata labarin yanda mutuniyarta ta tafi school yau. Murmushi kawai takeyi tana taya Fiddausi aikin. ****Dr ken tinda asuba ya bugawa dr Abraham waya ya sanar dashi matarsa ba lafiya sosai dan haka ayau dole zai koma Germany. Cikin kulawa sosai Dr Abraham ya yadda da hakan, Daman yariga ya siya ticket tin a cikin daren dan haka koda yayi magana da Abraham kawai shiryawa yayi yafara jiran lokaci ya kusa dan ya tattara yayi Airport sbd jirgin yamma ne zai bi. Sayd kuwa aiki me tsafta yayi akan file din shi da fahad, An cire takardar qarshe ta Ummitah da har abada bazaiso hotonta a yanda take ba ya shiga duniya dan haka ya bada umarnin a ciresa. Abu na farko da Sayd ya fara triggering shine kiran Dr Abraha. Cikin nutsuwa ya dauka ahankali cikin nutsuwa Sayd ya gaisa dashi tareda sanar dashi personal person din AZIZ LIMBA ne Jannah Zad's Husband. Da girmamawa dr Abraham ya sake gaisawa dashi anan sayd ya sanar dashi suna buqatan File din Jannah zad sbd nasu likitocin zasu dubata sbd ko basa nan ya zamana nasu likitocin zasu iya cigaba da dubata. Shiru Dr Abraham yayi kafin yace ba damuwa yau zaizo limbas saiya hadu da likitocinsu zasu tattauna matsalarta da likitocin nasu zai musu handing over na komai. Ba damuwa Sayd yace yana kashe wayar tareda basa time na zuwan nasa. Suna kashe wayar Abraham ya nemo numbern Dzad ya saka kiransa. Dad kwata kwata baya cikin nutsuwa a yanzu damuwa ce da tashin hankali ninkin ba ninkin yake cikinsa sbd case din Anny ya girmama babu ta inda suke samun sauki a cikinsa, Babban tashin hankalinsu shine yanda Anny tafara kokarin tado maganar Sirrinsu wadda itace akai amfani da ita ta samu kanta a halinda take ciki yanzu. Tana cikin azaba me girma a prison da aka rufeta kafin shariar case dinta dan haka fiddata shine mafita garesu kafin a shiga court zata iya fadar abinda zai bude musu masifar datafi duka wainda suke ciki. Ta bangare daya gabaki daya AZIZ LIMBA ya janye daga jikinsu kwata kwata sai bibiyarsa Maheer da saleem suke sbd ya samu saka hannu a lamarin dan tsaf zai saka a sake Anny din. Wayar Dr Abraham ta sakasa sauke numfashi ahankali yace "File din Jannah ka tattarasa kabar Nigeria gabaki daya dashi, Acan dinma idan ka isa ka qonasa takarda daya bayan daya sbd a yanzu shi kadaine zai fita mu qarasa zamowa matacci, Anny barazana ce a yanzu ga wannan sirrin dan haka File dinne zai tabbatarda abinda duk zata fada dan haka ka tabbatarda babu file dinnan a doron duniya" Maheer dayake tareda Dad girgiza kai yayi Ahankali ya bude baki yace "No dad banajin fita qasar dashi shine mafita kawai ya kawosa yanzun nan ma anan cikin zaadens zamu qona komai a rufe case din tinda already ta riga ta samu zuciyar datake rayuwa da ita ba amfanin barin files din" Aminta da hakan dad yayi dan haka sukace kawai ya kawo file din. Dr Abraham kashe wayarsa yayi yana yin shiru sbd shima jin yayi yanason barin Nigeria kwata kwata sbd idan har da gaske maganar Anny zata iya tona asirin wannan file din to bayajin yana buqatan qara daukan lokaci a qasar dan haka Ken ya kira yaji yaushe ne tashin jirginsa ya sanar dashi karfe hudu ne. Time ya duba yaga akwai time sosai ma dan haka ya shima ticket ya siya ta waya ya fara hada kayansa, File din ya duba yaga bai gansa ba, Tsayawa yayi yana kokarin nutsuwa dan dubawa a natse. Sake fara dubawa yayi yaga bai gansaba, Fara yamutsa kaya yayi da karfi yana zubar da kayansa tas gurin neman file din amma babu... Zufa ne ya yafara jiqasa yana jin kansa na sarawa sbd bama abu me yiyuwa bane batan file dinnan a gidansa sbd tsowon shekaru kamar ransa haka yake kiyaye file dinnan. Rawa hannuwansa suka fara yafara kokarin zaunawa yana daukan wayarsa a rikice ya saka kiran wayar Maheer zad. Dauka Maheer din yayi yana jin haka kawai matsuwar a kawo file din su rufe komai da hannunsu. "I cant find the file anywhere" shine abinda Abraham ya fada zufa me tsananin gaske yana jiqasa. Maheer da maganar ta daki zuciyarsa cikin karfin hali yace "Pardon" Miqewa dr Abraham yayi yana sake jiqewa da zufa yace "I cant find the.... Bai qarasaba Maheer ya kashe wayar yana miqewa zufa na dan feso masa yace "Dad File din ya bata baya hannun Abraham ina buqatan zuwa na..... Zubewan Dzad dinne ya saka Maheer hadiye sauran maganarsa yana nufarsa cikin tsananin tashin hankali yana kiran sunansa. Abraham kuwa fitowa yayi da wani irin sauri ya nufi gidan Ken dayake kusa da nasa. Yana isa knocking ya fara cikin kokarin daidaita kansa amma hakan na neman gagara. Bude kofar ken yayi wanda yake shima ba cikin kwanciyar hankali ba kwata kwata so yake yabar qasar kawai. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 83 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});