Chapter 56
Chapter 56
bakinki ne is to talkative shiyas Mama ke dukansa so ki dena kiga bazata dakeki ba" #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 33 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/JMSe2The4Q2F5tLdzGduyC Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 ************ Shiru tayi tana lafewa gefensa har suka isa dining room din suka zauna Fiddausi cikeda girmamawa tai masa ina kwana da barka da fitowa tafara serving nasu daidai nan Sayd ya shigo yana ajiye wayarsa da ipad din hannunsa kan Console mirror dayake room din yazo ya zauna yana yiwa AZIZ din barka da safia cikeda girmamawa kafin ya kalli falaq datai sanyi a kujeran gefen daddynta sbd ya mata fada kaman bazata bude baki tai magana ba sai ta tina Daddynta sam baya barinta yiwa Sayd ba daidaiba ko kadan dan hakan ne ma take ganin Sayd din kamar kishiyarta a gurin daddynta wasu lokutan sbd Sayd koyaushe koina yana tareda daddynta yafita kusanci da daddynta gashi dan haka ta bude baki tana kallansa kaman zatai masa kuka sbd shagwaba tace "Goodmorning Uncle" (shi ya zabi ta kirasa da hakan) Dariya yai mata yana amsawa sbd yasan jira take yace me akai mata tafara kukan banza da baya mata wuya duk data fara girka amma sam baya jin wuyar kuka ko kadan. "Falaq din Mama yaya dai?? Kallansa tayi da sauri bayan ta kalli maman da sauri wadda bata kalleta ba ta dawo da kallanta kan Uncle din qasa qasa batason Daddynta yaji sbd baa hayaniya idan zaaci abinci yana gurin hakama batason maman taji tace "Falaq Aziz ba mama nidai" Maman taji ta hakama daddyn dan haka ya dan dago fararen idanuwansa ya kalleta tayi shiru tana kallan Sayd wanda yake mata dariya ahankali dan yasan abinda zata fada daman dan ta tsani a kira sunanta batare dana ubanta ba. Abinci suka fara ci batareda kowa ya sake magana ba cikin nutsuwa, Kallan Daddynta takeyi yanacin abincin a natse, Kallanta yayi jin idanuwanta akansa, Tissue ya miqa hannu a natse ya dauka ya goge mata gefen bakinta ahankali kafin ya kalli abinda yake kan plate nata ya maida idanuwansa akan fuskanta yana cewa "Bakyaso ne?? Girgiza kai tayi tana sake murmushi me kyau tace "I love you besty" Murmushi me sanyi ya sake mata yana cigaba da cin abincinsa Itama cigaba tayi da cin abincin tana cika da farin ciki sbd duk duniya babu abinda takeso sama da Daddynta, Kaunarsa take sosai da gaske shiyasa bata gajiya da kallansa tana jin idan mamanta tana tare itama saita ringa kishinta akan Daddynta. Suna gamawa shine ya fara daukan Tissue ya goge bakins bayan ya sha ruwan dumi kadan dan bai cika sakawa cikinsa abu me sanyi sosaiba. Miqewa yayi Sayd ya miqe shima yana bin bayansa tareda daukan wayarsa dake vibrating kira na shigowa ya dauka yana dakatawa ya juya ya nufi office din AZIZ na gida yana amsa wayar a natse harya isa ya kashe yana bude ipad dinsa yafara duba sakon dazai bawa AY din. Shigar office din ya nufi laptop dinsa dake aje ya kunna dan duba sako da aka turo. Yana duba sakon karance bayanin yayi tareda duba dukkanin bayanan da aka tiro tareda shi kafin ya kashe ya rufe ya fito ya nufi palon AZIZ din wanda yake zaune a natse yana waya wadda ta sakasa tsayawa jiran ya kammala. Ya dan jima yana wayar kafin ya gama ya ajiye wayar yana kallan Sayd wanda ya matso ya miqa masa ipad din hannunsa yana cewa "Duka anyi draftin komai na Fris And Co hakama anyi rescheduling haduwansu Vilias da Zuwansu. Sakon email dayake kan screen din ipad din yake karantawa yana sauraron Sayd din wanda komai yake cikinsa yana sake masa bayanin a natse da girmamawa. Ajiye iPad din gefensa yayi bayan ya gama duba komai yace "Meye feedback na tafiyan Falaq?? "An duba komai babu matsalar komai kaman yanda ta fada 3days ne and anyi arranging komai so all is good sai... Wayarsa suka kalla su dukan sbd kiran daya shigo ya katsesa. Ganin me kiran ya saka AZIZ cigaba da jiran bayanin Sayd din wanda ya kallesa da girmamawa yana budo sakon wanda shine kusan karo na hudu suna turo buqatar son ganin AZIZ LIMBA din amma sam ba damar hakan. Cikin nutsuwa Sayd yace "Saleem Zadeen ne yake sake turo buqatan son ganinka tareda Fiars" Shiru yayi batareda bawa zancen mahimmanci ba yace "Reject them" Kallansa Sayd yayi kafin yace "Yes" yana rejecting nasu kai tsaye ba tsayawa ya juya ya fice bayan ya sanar dashi nan da mintina goma zaa tafi mota is ready. Acan Palon mama kuwa tsare falaq tayi tana mata fadan surutu da iyayinta akan tafiyar da zasuyi wanda bata taba kwana ba gida ba sai wannan karan. Gyada kai Falaq din keyi kamar tana jin fadan da ake matan tana gudun tace aa maman tayo kanta dan haka tai tuba da nutsuwar dole har aka gama tukuna maman ta janyota tana gyara mata zaman jacket din da Fiddausi ta kawo mata t saka tareda jakarta da qaramar akwatinta na lv me tsadan gaske suka fito maman na mata adduar tsari da lallabata kaman ba tin safen suke fada ba. Koda ya fito sanyeda Farin goggles dinsa sallama kawai yayiwa maman falaq ta kama hannunsa suka fice tana murna. Sayd daya gama sakawa an saka kayansu a mota bude masa motar yayi yana kallan Falaq dake murna tana kallansa tana masa magana da hannu alaman tana farin cikin tafiya da daddynta. Motar suka shiga shima ya zagaya ya shiga gaban motar sbd ba shine zaija ba driver ne. Suna fara tafiya ta dawo gurinsa tana kunna masa children's show din datake kalla tana dariya shi kuwa zubawa hannayenta idanuwansa yayi shiru batareda yace komaiba wanda hakan ya saka motar shiru sai ita kadaice take shaaninta. Tafiya me tsawo sukai har zuwa inda zaayi, Parking sukai yana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163