Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* Jannah sakewa tayi sosai a dakin falaq din tana nuna mata abubuwa da yawa wanda komai na duniyarta akwai daddynta acikinsa, Maganarta da komai nata akan Daddynta ne hakama gabaki daya ta gama illata zuciyar Jannah din da idanuwanta da hotinansa dake yawo koina a cikin ipad dinta da dakin da har lokacin tana jin qamshinsa a hancinta yana qarasa illata zuciyanta. Abu dayane ta tabbatar a wuninsu gidan shine sonsa take da dukkanin zuciya da gangar jikinta batareda ta saniba a ganin farko datai masa tin baa nan qasar ba sedai kuma batajin ko sonsa zai kasheta zata iya barin kowa ya sani sbd Ammar zai iya rasa kansa akan hakan, Ita kanta ta zabi illan da dik sonsa zai mata data bari sonsa yafi karfin son datakewa Ammar. Anny a can dake fira da mama dukkanin yanda zata cusawa kauna da shaawar aurawa AZIZ jannah tayi a cikin dubara da salan zance sbd lura da maman na kaunar jannah a matsayin matar gidan. Tare sukaci abincin rana a dining banda mai gidan sbd babu wanda ya sake ganinsa kamanba ya fita baya gidan. Sosai suka sake Falaq taji dadin zuwansu sosai duk da basu fita ba sbd Daddynta ya hana sbd jikinta dayaso tashi dan haka a gidan suka shaqatansu jannah ta saki jiki da ita suka sake kulla kauna me tsafta da karfi. Sai yamma suka fito zasu tafi falaq na maqale gefen jannah din tana cewa tazo gobe da Allah su tafi inda zasu tafin. Gate aka bude motarsa ta sako kai a harabar gidan, Janye kallanta daga gurin jannah tayi tana cewa Falaq insha Allah idan har Daddynta zai bari goben zataxo ta dauketa su fita. Janta falaq tayi da karfi zuwa gurinsa daidai latif na bude masa motar yana fitowa. Kadan ya rage su fada masa ya tare Falaq da hannuwansa biyu yana kallanta fuskansa na sauyawa a natse yace "Ba na fada ki dena wannan gudun ba? Kan jannah ya maida kallansa a natse yace "Are you crazy or wat? Yarinya qarama kike sakawa wannan gudun? Dagowa tayi ta kallesa da idanuwanta dake sauyawa cikin mutuwar jiki da tsananin nauyin kirji sbd tinda take a duniya ko kallan banza batajin ta taba samun wanda ya mata ta sani bare ambatar mata kalma mara dadi bare me munin kiranta crazy dan haka taji kalman har zuciyarta amma bata iya cewa komaiba ta juya zata bar gurin Falaq tayi saurin riqeta tana dawo da ita tace "Daddy nice na jawota fa,inason ka bari gobe muyi fitan tinda yau ka hana pls pls Daddy" Bai kalletaba yana wucewa gaba yace "No" Binsa falaq din tayi da sauri tana rokonsa. Jannah kuwa ajiyar zuciya ta sauke tana juyawa ta nufi motarta. Anny kuwa Sayd ne daya gama shirinsa akanta yana fitowa mota daman ita ya nufa kai tsaye ya miqa mata envelope dake daukesa dollars masu yawa yace gashinan from LIMBA su qara mai a mota. Karba tayi tareda cewa thank you batareda ta nuna damuwa da kudinba. Mota ta bude tana shiga ta bude kudin ta duba batasan lokacinda ta furta "Hell yeah the great LIMBA" A lokacin ne jannah ta iso motar ta shigo ta tada tareda tadawa taja suka bar gidan ranta a bace. Suna isa gida kai tsaye dakinta ta wuce tan wurgi d handbag dinta akan gadon. Anny kuwa kudin da aka basu ta fadawa Maheer. Se dare ta fito cin abinci sanye da riga da wando masu dan kauri da hula suna gama cim abinci ta koma dakinta. Washe gari tinda safe falaq ta kirata t sanar da ita daddynta yabari su fita amma tareda Latif zasu ba itace zata tuqasu ba. Taso tace batada time amma jin farin cikin falaq din sai bata fada ba. Da rana Falaq din ta iso gidan tareda Fiddausi Latif ya kawosu suka dauketa suka fice. Basu dawoba sai dare, Duk da ta gaji saida ta ringa basa labari kafin taje tayi shirin bacci ta kwanta sbd sunyi sallolinsu acan. Washe gari ma sake fita sukai sbd falaq tace tanason kayan da jannah ta saka a fitansu na jiyan waton native wear dan haka kaya sosai Jannah ta siya mata suka bayar dinki wasu kuma ready to wear ne na daidai ita masu tsada sosai. **********Shaquwa a tsakanin Jannah da falaq yawa yafara sosai a cikin qanqanin lokaci, Duk yanda zai hana falaq ya saka mata qin Jannah din yayi amma kwata kwata hakan shine abu na farko daya kasa cire mata a ranta, Sosai take tsananin kaunar jannah, Sun zama kaman saanin juna sbd jannah sosai take biyewa falaq din wanda hakanne yake saka falaq jinta sosai aranta, A bangaren jannah kaunar datakewa falaq ta sirku ne da tsananin son dayake zuciyarta nasa, Fuskansa take gani koyaushe akan ta falaq, Murmushisu daya, Hancinsu da lips dinsu daya wanda so da dama zata kira Falaq video call ta zauna ta zuba mata idanuwanta tana kallan hancinta da lips dinta da kammaninta gaba daya da suke irin nasa. An saka falaq din school dan haka sun rage haduwa a maimakon dan lokacin da kusan kullum suna tare ko anan gidan idan tazo kokuma idan falaq da Fiddausi drivern falaq din ya kawosu. A bangaren mama ta bude masa wuta aure takeson ya fidda mata yayi kokuma ta nema masa matar da kanta wadda ba kowace take hari ba bayan jannah din. A zaadens kuwa Anny da Sayd ya gama kuncewa kai da barin kudi tini ta gama sauyawa Maheer tinani kwata kwata akan auren Jannah da Ammar sbd Tabbas ya yadda Jannah ba son aure takewa Ammar ba to amma ya kasa yadda da Cewan Da Anny tai Jannah da LIMBA suna son juna amma dai dole wannan karan yafadawa Dad sbd anfara maganar fara hidiman bikin Ammar da jannah din. Duk abinda zai hada jannah da LIMBA ta janye sbd ganinsa rikita tinani da nutsuwarta yake gaba daya gashi sun samu shaquwar familyn guda biyu sbd kusan yanzu sun zama tamkar family dan shaquwan tayi yawa. Ammar gabaki daya ya fara sauyawa sbd yawan ziyartar therapist dinsa yayi yawa sbd jannah dayake jin kaman zai iya rasawa dan haka ya bude wuta kawai auren yakeson ayi. Mimi ma auren take jira dan haka ana fara kokarin shirye shirye ta shiga farin ciki da murna. Jannah kuwa tinda aka saka lokacin auren wata daya me zuwa rasa sukunin zuciyarta tayi wanda duk yanda take boyewa tana kokarin nuna tsananin soyayyarta da auren love of her life jikinta ya kasa nuna hakan sbd sanyin datake yi hakama Anny tagama illata duk wani kuzari da karfin zuciyarta da zancensa da nuna mata irin soyayyar da zuciyarta ke masa

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});