Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hostel har cikin dakinsa. Shima students ne wanda aka hadasa dashi dan haka washe gari shiya zo ya jasa suka qarasa sauran registration dinda baa qarasaba da sauran abubuwan. Kwanaki ya dauka Muhammed yana nuna masa komai na makarantar da yanda zai muamalanci mutane da Guraren lectures da da komai seda ya dan fahimta tukuna Muhammed ya kyalesa duk da kusan kullum suna haduwa. Karatu da rayuwa a cikik kabila da kuma mutanen da bama ka saba ganin irinsuba abu me tsananin azaba da wuyar gaske tareda gajiyawa musamman dayake akwai kabilanci sosai da banbancin rayuwa sai abin yaso yai masa nauyi, Amma kasancewansa wanda ya taso gwagwarmaya da tsananin rayuwa tareda rashin sabawa da muaamala da mutane sosai sai hakan bai dade yana wahalar dashiba ya bada himma kawai gurin karatu da dan aikin daya fita da kansa ya nemowa kansa a wani shagon hada lalatattun computers wanda yake samun dama biyu ana biyansa kuma yana koyan computer tareda saninta sosai. ******karatunsa yayi nisa ahankali kaman yanda aikinsa yayi nisa sbd acikin qanqanin lokaci ya zama dan gari ya samu zama babban me kulawa da office din computer din hakama karatunsa sosai yake tafiya yanda yakeso duk da akwai wahala amma ya dage sbd AERONAUTICAL ENGINEERING ne yake karanta wanda karatune dayayi focusing akan development da production of aircraft. Aiki yake sosai da business tareda karatu wanda ya sakasa sauyawa a kankanin lokaci sbd rufin asiri dayake cikinsa sosai. Shekara guda ya share cur bai tafi gida ba sbd yanayin aikinsa dayake shine yake kulawa da komai gashi yana karatun sosai harma dana addini dan haka waya kawai yakeyi sosai dasu Ummitah wadda tafara zamowa yan mata. Koda zai taho ganin gida siyayyar da yayi musu saika dauka shagon sayarda kaya zai bude musu a kauyen dan ko takarman sakawan Ummitah da maman zasu kai kala goma goma koma fiye hakama kayan sakawan ummita da panties ma kadai dozen uku ya siya mata sai singlet da small small hijabs da kayan shafa da turaruka, Akwati ma guda biyu ya siyo musu manya na saka kayan, A taqaice kaman wanda zaiyi aure haka ya hado musu lafiyayyan lefen kaya ya biyo hanya, Saida ya sauka a local government ya siya abinci shima kaman hauka ya dauki mota guda da kayan ya nufi gidan. Ummitah na islamiya ya iso dan haka da gudu akaje aka sanar mata Kallan wadda ta fada mata tayi da kyau da fararen idanuwanta masu shegen kyau da haske wanda suke kama sak da nasa tace "HAMMAN UMMITAH ne kin tabbata ya dawo? Idan bashine ba kikasa na tafi fada zamuyi" Da sauri yarinyar tace "Eh shine da kaya sosai da mota yazo" Shiru tayi tana shiga bugawar zuciyar sbd Hamman Ummitah kaman yanda take kiransa yanzu ne to ko sunansa aka fada bugawa zuciyarta takeyi sbd tsananin farin ciki shiyasa ake tsokanarta da cewa yazo. Allonta dayake hannunta ta ajiye gefenta ta miqe bata tsaya komaiba ta falfala da mugun gudu tabar makarantar. Tin daga nesa ya hangota a guje tana zuwa daman shima tin dazu ana sauke kayan idanuwansa n hanyar makarantar kaman zuciyarsa zata bude sbd tsananin buqatan ganin hasken idaniyarsa farin cikinsa bugun zuciyarsa kuma. Dan haka yana hangota idanuwansa sukai wani irin sanyi zuciyarsa na karba itama hakama gangar jikinsa da duminta kawai yake buqata a jikinsa ko zai samu karfin mutuwar da jikinsa yayi na rashin ganinta. Daidai lokacin mama sakina ta fito daga gida da sauri itama cikin tsananin farin cikinda batasan yaushe ta fara hawayen ganinsa ba. Hannuwansa ya warewa Ummitah yana tafiya zuwa gareta daidai tana isowa da gudun gaske ta fada kansa yayi sama da ita ya rungume da tsananin karfi yana sauke ajiyar zuciyar dayayi shekara nawa bai saukeba idanuwansa na kadawa zuwa ja. Itama qanqamesa tayi tana fasa kukan farin ciki tana jin kaman ta bude cikinsa ta shige sbd tsananin kewa da kaunar datake tsakaninsu. Sun jima a hakan anata kallansu wasu na mamakin irin tsananin so da kaunar dake tsakaninsu wasu kuma na tausaya musu wasu kuma na gulman yanda ya rungumeta. Kasa sauketa yayi duk da tafara girma ahaka suka juya zuwa cikin gidan bayan angama shigar da kayan mama sakina ma hawayen takeyi ya kama hannunta sukai ciki. Inna ma duk da idanuwanta basa gani tayi farin ciki da dawowansa sbd kunnuwanta zasu huta da rigimar Ummitah idan taso rashin arzkinta kuka take zaunawa ta ringa musu akan saiya dawo. Yan gidan ganin tarin kayan arzikin da akazo dasu ya saka suka ringa shigowa yi masa barka da zuwa harda masu kawo lafiyayyar fura dataji madara me tsafta. Godia yayi musu mama sakina ce ta karba ta ajiye sbd bataga alamar zai iya sha ba sbd ya sauya musu gaba daya ya koma wani ABDULAZIZ din daban. Ummitah datake jikinsa gyara zamanta tayi a jikinsa yana share mata hawayenta da handkerchief dinsa me qamshi yana kallan idanuwanta da hancinsa dasuke sak nasa kaman shine ya haifeta, Tayi haske sosai tama kusan kamosa a haske gata fes fes kusan ta banbanta da yan kauyen sosai sbd ya tsaya sosai akansu yana musu aike sam baya wasa da duk abinda ya shafi cinsu da buqatansu. Mama sakina kuwa sosai take kulawa sa Ummitan harma mantawa takeyi da ba itace ta haifeta ba sbd so da kulawa da tattali dan hakanne ma Ummitah ta banbanta sosai da duk yaran garin ko yayan me gari va abinda suke nuna mata, A bangaren gata da sakartawa kuwa kusan kaf garin babu kamarta sbd mamah ta sakartata sosai gata take nuna mata sam bata mata fa kuma Allah bai saka tafara lalacewa hakama sam bata barinta wani fita wasa ko yawo koyaushe tana killace daga makarantar boko da aka sakata ABDULAZIZ din na aiko kudin me mashin din dayake zuwa kaita ya daukota wanda shima da maman ake zuwa a kaita a dawo da maman gidan hakama idan zaa daukota sai anzo an dauki maman aje a daukota a dawo dasu tare sbd sam bai yadda a ringa daukanta ita kadaiba sbd tsaro da kiyayewa. Dan hakan ne daga makarantar bokon sai Islamiya bata zuwa koina, Kitso da lalle ma idan zaayi mata mamanta ce take kaita ta dawo da ita daga baya ma kudi ABDULAZIZ din yake aikowa idan zaayi sai azo gida ayi mata duk da tana yarinya qarama sai hakan ya saka gaba daya garin Ummitah ta koma kaman wata 'yar sarki. Fira yakeyi da mama wanda kusan itace da inna masu maganar shi kuma sbd bai cika magana ba sai maganarsa take a taqaice gashi gaba daya hankalinsa yana kan Ummitah sbd wani irin kallan nutsuwa da kiyayewa yakewa koina nata sbd ganin tabon rauni daya a bayan hannunta ya sakasa bin koina nata da kallan nutsuwa a natse batareda kowa ya lura da hakan ba. Mama ta lura da hakan sedai tasan irin tsananin son dayakewa Ummitah bazai nutsuba ganin rauninta dan haka taji shima ta qara tsananin kaunarsa. Ummitah ma dogayen yatsin hannuwansa dake farare tas kaman wanda yake cikin tsananun hutu take wasa dasu tana basa labarin duka abubuwan datake da baya nan da yanda mamanta ke sangartata da tsananin sonta. Inna ce basa shiri sosai sbd yanda Maman ta

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});