Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 65

Chapter 65

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

abinda ya maqale mata a tinani da ido wanda take ganin Shedan ne hakama tsananin ciwo da zafin hakan takeji sbd zuciyarta kwata kwata bata yadda tayi tinanin kowane namijin ba bayan Ammar Zad. Numfashi me sanyi ta sauke ahankali tareda lumshe fararen idanuwanta ta budesu tana daukan wayarta ta qurawa hoton Ammar dayake gaban wayarta ido tareda Ambatar sunansa ahankali tace "Ammar zad kai kadaine wanda zuciyar Jannah Zad ke so, Kaine mijina,kaine farin ciki na,kaine abinda kawai nake buqata zuciyata ta kammala" Rufe idanuwanta tayi ta bude tana ajiye wayar tareda ziro kafafunta qasa tana miqewa tsaye sanye da kayan bacci riga da wando masu kauri ta nufi toilet tana dafe zuciyarta dake bugawa ahankali tana jin kaman kalamanta ba daga zuciyar taya suka fito ba iya bakinta ne. Numfashi me qarfi ta sauke tana qarasa shigewa toilet din dan fitar da tinanin komai a zuciyarta. Brush tayi tana kallan fuskanta a jikin mirror wanda tayi fayau sbd tashinta kenan. Tana gamawa zare kayan jikinta tayi tana qarasawa bathtub ta kunna ruwan dumi ta shige. Ta jima kafin ta fito daure da blue towel ta nufi wayarta dake ringing ta duba taga sunan MAN dinta ne dan haka ta dauka tana zaunawa gaban mirror da wata muryan data sakasa ajiye Ipad din datake hannunsa yana duba sako ya ajiye akan table dayake gabansa na bedroom dinsa yana jinginar da bayansa muryan na kashe kowane irin kuzarin jikinsa da zuciyarsa yace "How are you Love?? Kin tashi? Numfashi me sanyi ta sauke tana kallan fuskanta tace "Goodmorning Love, Na tashi ina shiryawa am coming out for breakfast" "Ok take your time and kinsha maganinki kuwa? "Yes love" tafada tana kallan drawer din da maganinta suke ciki. Aje wayar sukai yana cewa ta kula gurin shiryawa kada ta wahalar da kanta. Shiryawa ta fara yi a natse tana gamawa ta saka free skirt da riga na Dior da scarf ta ziro flat versace ta fito riqe da wayarta wani lafiyayyan qamshi na tashi a jikinta na woodyLeather. Kai tsaye palon Dad ta nufa wanda yake palon zaune yana waya cikin nutsuwa da kwanciyar hankali tareda manyanci da Duniya data gama tsaya masa. Yana ganinta ya bude mata hannunsa daya ta qaraso ta zauna kusa dashi tana rungume hannunsa a jikinta ta bude baki cikin tsananin kaunarsa da sakewan datake tsakaninsu duka familyn tace "Goodmorning BestDad" (hakan itama take kiransa tin tana qaramarta) Murmushin farin cikin ganinta kafai da yayi ya fara sakewa kafin ya kashe wayar dayake yace "Morning My Angel, Kin tashi lafiya? Yaya maganinki kinsha kuwa? "Nasha kaima kasha naka Bdad? Amsawa yayi da cewa yasha yana murmushin jin dadi.. Shigowan Mimi ne ya sakata sake lafewa gefensa tana murmushi tace "Goodmorning Mimi, Kin tashi lfy? Qarasowa tayi tana zaunawa gefen dad din tace "Lfy kalau,kinsha maganinki? Yes" tace sbd tasan kowa a familyn babu ranar da babu wanda baya tambayar tasha maganinta. Ko gama magana da Mimi bataiba qamshin Ammar yafara shiga hancinta ta dago idanuwanta ta zubawa kofar sai gashi ya sako kai cikin wani irin class da nutsuwa sanyeda Ash balmains. Maheer ne shima ya sako kai tareda Anny tana gafensa kowannensu yana fidda nasa kalan qamshin na shegun designer Turaren dasuke amfani dasu masu tsadan gaske. Akan Ammar idanuwanta suke tana jifansa da kallan daya sakasa zuba mata nasa idanuwan yana jin idan da ya rasata a bayan da yanzu baya duniyar dan wlh bazai iya rayuwa babuta, Wani irin masifaffen sonta ne Allah ya halitta masa a zuciya da kirjinsa da ko tinanin rasata kadai idan yayi yake qarewa a hannun therapist dinsa sbd zarewa yakeyi gaba daya da iya wannan tunanin dan hakanne yasa yariga yasan babu rashinta a kundinsa saidai idan karshen tasa rayuwar ne yazo dan hakan ne bai taba jin komaiba a rayukan da suka hallakar dan nema mata zuciyar datake bugawa a kirjinta hakama da yau zaa ce wannan dinma ta gaza to tabbas zai koma farautan zuciyoyin mutane matacci da rayayyu dan nema mata lafiya kawai. Gefen Miminsa ya qarasa ya zauna yana kallan dad da murmushi da farin ciki a fuskansa yace "Goodmorning Dad" Amsawa dad yayi yana amsa gaisuwan Maheer shima kafin ta Anny wadda itama ta zauna gefen mijinta. Saleem ne ya shigo karshe yana waya fuskansa gabaki daya ba walwala. Kallansa sukai ganin yanayinsa ya saka yana gama wayar Maheer ya kallesa yace "Issue din Approval na wanda kakeson ne ko yaya?? Wayarsa ga ajiye gefensa yana sauke numfashi me zafin gaske yace "Yes,sunata rejecting din proposal dina batareda ma an tsaya andubaba" Da mamaki gabaki dayansu suka kallesa sbd jin wai rejection ga ZAADENs. Cikin rashin Bawa zancen mahimmanci sbd yasan bama abu bane me yiyuwa rejecting zaadens dad ya kalli Maheer yace "Handle the situation,koma waye ka tabbatar masa da yasan Zaadens ne zasuyi masa alfarma" Maheer saleem din ya kalla shima cikin hana ransa baci sbd baya buqatan sakawa kansa ciwo akan mutanen da basuda mahimmanci a taqaice yace "Wats the name??? "LIMBAs EMwrld" Ammar ne ya dago ahankali ya kalli saleem din hakama Dad da shi kansa Maheer din sbd sun san Kamfanin A suna sbd kusan duka abokan businesses nasu suna Yi dashi sosai hakama yana cikin masu kudin dasuke gogawa dasu duk da basu taba sanin junaba amma sunsan sunan hakama shima dole yasan sunansu. "AZIZ AY LIMBA the lucky Monster" Maheer ya fada yana kallan Saleem din. Yes" ya fada yana jin daci sbd LIMBAn kadaine wanda zai basu abinda sukeso a sabon business din nasu wanda yanaqi dole sedai suyi da qananun kamfani wanda ba girmasu bane hakama ci bayane garesu da kuma bazasu habbaku akaiba yanda sukeso. Ammar dayaji sunan Har cikin zuciyarsa kallan Maheer yayi yace "Banajin business dashi zaiyi amfani sbd yafara da zafin kai, Waye shi?" Ya tambaya yana kallan Saleem wanda ya dauki wayarsa daya ajiye gefensa ya nemo bayanin komai akan AY din dayake dashi sbd sosai yake bibiyarsa sbd shi ba qaramin aiki yakeson yayi a tareda Limban ba tamkar burine dayakeson cikawa na aiki dashi. Horonsa ne yana sanye da Fararen kaya da fcap zaune a kujera da qaramin table gefensa Asalin kyansa da kwarjininsa me tsanani a bayyane suke ko a hoton da alama gurin golf ne yake sbd kayan dayake jikiksa ya nuna hakan. Maheer kallo daya yayi masa ya karanto izzar data sakasa rejecting Zadeens dan haka ko bayanin komai bai tsaya karantawa ba yace da kansa zai gansa. Dad kuwa kallo daya yayi masa ya dauke kai sbd maheer zaiji da komai sedai yana hango zafin kai a tattarda da aura dinsa. Ammar ne ya zubawa AY din idanuwansa yana kallansa... Wani irin yanayi na qi da makamancinsa yaji yana shigarsa akansa, Dauke idanuwansa yayi akai yana sake qaramin tsokin inda AY din ya samu guts na rejecting dinsu. Jannah kuwa bisa ga rashin sani idanuwanta suka sauka akan fuskansa wani irin sanyi taji yana sauka jikinta tana zuba masa idanuwa zuciyar na harbawa ahankali cikin sanyi da nutsuwa. "AZIZ LIMBA" sunan ya sake shiga kanta ahankali tana sauke numfashi tareda dauke idanuwanta daga fuskansa tana maidawa kan Ammar ta zuba masa ido tana kalla jikinta na mutuwa. Jin idanuwansa akanta suna magana

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});