Chapter 87
Chapter 87
Mama data fito su gaisa ganin yanayin falaq din cewa tayi "Yaya dai take wannan numfashin? Fiddausi data bude mata robar ruwa tana zubawa a glass cup miqa mata tai bakinta tana cewa "Gudu tai sosai" Jannah ce ta karba cup din tana cewa "Sha ruwan and calm your self tukuna kinji" Bude baki tayi tasha ruwa kadan tana kokarin cewa she's ok amma ta kasa ta riqe hannun jannah tana kallanta. Anny ce ta gaida mama suka gaisa cikin sakewa tana musu barka da zuwa. Jannah ma gaisawa sukai da maman mama na tambayarsi Mimi cikin sakewa da farin ciki sosai da zuwansu. Fiddauci ganin yanayin Falaq din ya sakata kasa sakewa tace "Falaq muje dakinki ki dan kwanta ko some minutes ki nutsu ki samu ki dawo daidai kinji" Girgiza kai tayi tana rufe idanuwanta har lokacin hannunta na cikin na Jannah wadda take shiga damuwa ganin Falaq din kaman ba lafiya ba. Miqewa sukai bayan mama ta yadda da hakan itama tana riqe da hannun jannah suka isa bedroom dinta suka shiga jannah dince ta taimaka mata t kwanta ahankali zuciyarta na sake tsananta bugawa. Shafa fuskanta zuwa kanta jannah keyi cikin nutsuwa ahankali tana kokarin tayata daidaita numfashinta. Lumshe idanuwanta da suka dan sauya falaq tayi tana samun sassauci da daidaituwan bugun zuciyar ahankali. Mama da Fiddausi dake tsaye juyaw sukai sun ficewa mama na jin kwanciyar hankalin ganin yanda Jannah takewa falaq din tamkar uwa, Hakama falaq dinta na riqe da hannun jannah daya har lokacin. Mama ce ta nufi palon AZIZ din da kanta ta samesa yana waya a natse, Ganin yana waya sai bata ce komaiba ta juya zata fice yai sallama da wayar ya kashe yana cewa "Mama akwai wani abu ne?? Juyowa tai ta kallesa batareda ta dawo ba tace "Babu komai kawai naso magana dakai ne akan lokacin da yayi na aurenka ko dan samawar 'yarka cikakkiyar kulawa sbd bazaka so ace ta taso ba uwana ta qare a karkashin kulawan masu aiki da nannys batareda ta samu kulawa daga uwa ba har girmanta, Ga yanayi na ciwonta sai gaba yakeyi sbd yanzu daga gudu kawai tana neman rasa bugun zuciyarta.. Ajiye wayar hannunsa yayi yana miqewa ya nufo kofar yana cewa "Tayi gudu? Meyasa tayi gudun? Ina taje ne?? Mama bata samu amsasa duka ba tayi gaba tana cewa "Sbd murnan Zuwan jannah ta fita da gudun tarbanta.... Ko qarasa ji baiyiba ya fito yana nufar bedroom din jannah din wanda Fiddausi data kawo zata koma dakin kai wasu ruwan da drinks tana ganinsa tayi saurin dakatawa tana sauke kai qasa harya wuce ya nufi dakin ya bude kai tsaye ya shige. Budewa idanuwa falaq tayi tana ganinsa ta daga hannunta daya ta miqa masa tana narke fuska. Qarasowa yayi yana zaunawa bakin gadon tareda dagota gabaki dayanta kafin yayi magana ta kwanta jikinsa tana riqe hannunsa daya sosai. Cikin wani irin sauti dayake son nuna bacin ransa amma kuma bayason dagawa yarsa harshe dan haka tsananin kulawansa yana danne bacin ran yace "Meyasa kikai gudu? Akwai abinda yakai lafiyanki mahimmanci ne da zaki komai kiyi gudu, Meyene yakeda mahimmancin dazai sakaki irin wannan guje gujen? Don't you try that again kinaji na?? Gyada kanta tayi ahankali tareda dagowa tana kallansa zuwa lokacin bugun kirjinta ya dawo mata daidai sbd yanda jannah ta kula da ita. Bude bakinta tayi cikin kaunarsa tace "Ina murnan zuwan Jan ne, Amma bazan sake ba BestDaddy" Sai a lokacin datai maganar ma ya lura sa akwai wani a kusada su din dan haka ya juya idanuwansa akan jannah din wadda tinda ya shigo gurin kamo falaq da hannunt dayake cikin n falaq ya hada ya kamo zuwa jikinsa tai mutuwan zaune a gurin komai na jikinta na dena aiki sai zuciyarta dake harbawa kaman t falaq din. Kallo daya tai masa ta kasa sake dago idanuwanta ta sake kallansa qamshinsa kuwa dayake shigarta direct ba nisa komai na cikin kanta dena aiki yayi zuciyarta ce kadai take aiki wanda babu komai a cikinta bayan asalin zazzafar soyayyar dake neman fasa kirjinta wadda batasan ta ina,daga ina,ta yaya take shigartaba tana bin jininta.... Hawayen tashin hankali da tsoron abinda take ji a tsakiya da koina na zuciyar ne suka ciko mata idanuwa sbd jin take kaman ta fasa kuka ta bude zuciyarta ta fidda son me tsananin gaske take ji. Kallan asalin tsana da rashin kaunar duk jinin dayake yawo a duniya yake mata yana jin zafi na cike kirjinsa me karfin gaske zaiyi magana sai kuma ya fasa sbd maganan da ita is like wasting his energy and disrespectin his time a banza dan haka ya miqe yana juyawa yana cewa "Useless people everywhere" Ficewa yayi daga dakin yabar Jannah din na bin kofar daya fice da idanuwanta da sukai tsananin sanyi sbd a kunnenta kalmansa ta sauka duk da ba sauti sosai amma kuma ba kalman ce ta kashe jikintaba irin tsananin tsana da qin data hango cikeda fararen idanuwansa da suke qara kashe zuciyarta tako ina da azababbiyar soyayyar datake jin kaman kirjinta bazai iya riqewaba. Falaq cikin kulawa ta kama hannun jannah tana cewa "Na dawo daidai ki dena damuwa kaman Bestyn falaq koyaushe yana damuwa abu kadan idan ya sameni" Sunkuyar da kai jannah tayi tana sauke boyayyar numfashi me tsananin sanyi tana kunya da takaicin kanta. Fiddausi ce ta shigo da babban trey tana farin cikin dawowan falaq din daidai tana cewa "Duk murnan zuwan Ms jannah yana neman komawa ciki kina neman daga mana hankali da rana tsaka" Dariya tayi tana fita da sauri taje palonsa ta dauko ipad dinta tadawo tana zaunawa gefen jannah data dan sake tana magana da Fiddausi dake bata labarin kuruciyan Falaq din tana jin kaunar falaq din na sake ratsata. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 52 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163