Chapter 80
Chapter 80
zaizo da approval nasa na hada business din. Sallama sukai Maheer na cikin farin ciki da samun cikar burinsu dan haka suka fara shirin tarbonsa a Zad mansion. ##MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 47 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************ A bangaren LIMBAs komai yana tafiya a familyn daidai sbd falaq bata samu damuwa ko jin rashin dadin qasarba sbd bata taba zuwaba tinda aka tafi da ita gana Nigeria dan haka kamar wannan ne zuwanta na farko bayan data barta dan haka suke tinanin zata iya shiga damuwa da rigimar batason nan din amma kuma a nata bangaren Nigeria din ta zama best gurin da zatai rayuwa me dadi sbd daddynta zai kasance dasu ba yawan tafiye tafiye dan haka hankalinta yake kwance sbd tana tareda familynta duka hakama yanayin duniyar dake cikin gidan yasakata batajin wani banbanci da qasar da suka baro dan haka takejin dadinta kawai hankalinta kwance. Kwanciyar hankalinta da walwalwanta ya saka gabaki daya gidan suma suke cikin walwala da kwanciyar hankali da farin cikin komai yana tafiya daidai gashi daga mama har Fiddausi suna cikin farin cikin dawowan dan gashi sam bai fadawa mama abinda akaiwa Ummitah ba dan kada ya sakata quncinda baida magani dan haka suke cikin walwalansu gidan. Baba alhassan ma ya taho yana abujan saiya huta yanda ya kamata zai koma gida dan haka sosai gidan ya zama cikin walwala. Falaq sosai suke fita yawo da Latif da Fiddausi sbd taga gari da yawon shopping. Ya karba gayyatarsu ne sbd bazai bari su sukawo masa ziyarar ba dan bayason abinda zai kawosu cikin gidansa da iyalinsa dan haka zai dira a nasu empire din da kansa. ****A cikin qanqanin lokaci ya kasance suna yawan waya dashi harma dashi Dzad din dakansa dan haka ya fara sakar musu hanyoyin businesses da suke buqata sbd su sake jikinsu sosai dashi. A ranar daya shirya ziyartar familyn da nasa familyn sbd yanda suke son haduwar familyn nasu... Cikin nutsuwa dukkani familynsa suka shirya suka fito banda Baba alhassan da hutu kawai akeson yayi. Lafiyayyar RR ce da beymach Baqaqe suna daukan ido suka kawosu mansion din Zaadens da ake jiransu cikin Kyakkyawan tarba wanda suma lafiyayyun motocine a jere harabar gidan dan dukkanin wanda yake gidan yana motan datake amsa sunanta mota shi dad dinma kusan uku ne dashi Maheer ma biyu dashi sauran daddaya ne sbd basason mota da yawa. Securities din gidan da sauri suka budewa motocinsu gate suka sako kai a cikin gidan sayd na kallan Zaadins din dake fitowa daya bayan daya cikin iko da suke murzawa dan tarban AZIZ LIMBA da basusan balai da masifar rayuwarsu ce suka fito tarba da hannu bibbiyu ba. AZIZ kuwa idanuwansa ya tsayar akan Dzad dayake fitowa sanyeda kayan alfarma cikin dattako da nutsuwa ta ilimi daya ratsashi da dukiya amma zuciya duk tsatsa sedai yayi masa alkawarin kankare tsatsar zuciyarsa da abinda yafi tsatsan muni. Parking aka latif ya fito daga mazaunin driver yana budewa mama mota, Sayd kuwa AZIZ ya budewa sayar motar. Fitowa qafafunsa ya ziro a natse yana fitowa sanyeda navy blue wata tsadaddiyar cashmere data fidda tsananin haske da kyan fatarsa da hutu ne kawai a bayyane koina na aji. Gabaki daya sun Maheer zuba masa idanuwansu sikai aura dinsa na cike idanuwansu da kuma asalin nutsuwa da steez dinsa. Hannu ya miqa a natse ya budewa Falaq mota wadda a duniya ita kadaice yakewa hakan. Kallan wanda aka budewa mota sukai suna jiran ganin ko matarsa ce suka ga Yarinya qarama ce wadda kai tsaye suka fahimci itace 'yar da babu abinda yakaita mahimmanci kaf rayuwarsa. Fuskanta dauke yake da murmushi koda ta fito sanye da doguwar riga lilac da mini hijab dinta. Hannunsa ta kama cmda sauri cikin nata tana murnan sunzo baqon guri sbd tanason shiga mutane sosai sbd ta taso a killace. Mama da Fiddausi ma cikin walwala suke ganin daga karshe ya yadda zasuyi muamala da mutane sosai tinda gasu a cikin wani familyn sun kawo ziyara wanda sai wanda ya yadda yayi kusanci dasu yake hakan. Cikeda sakewa da farin ciki tareda bayyanarda shaquwa Maheer ya miqa masa hannu yana cewa "Welcome to zaadens LIMBA" Dagowa yayi yana miqa masa hannunsa tareda sakin wani lafiyayyan murmushin daya saka Zuciyar Jannah data sako kai dauke wuta cak tana kallansa idanuwanta na cikowa da hawayen da batasan na meneneba batareda ta qara taku ko daya ba... Anny data sako kai tareda jannah din itama wutar ta dauke tana zubawa masa dukkanin idanuwanta zuciyarta na ambatar sunan Allah. Dad cikin sakewa da bayyanarda farin cikin samunsa a gidansu yau din ya miqa masa hannu shika ya miqa masa yana cewa "The pleasure is mine" Ammar ma cikin danne abinda yakeji ya sake fuska cikin nuna farin cikinnsa yai masa welcome. Saleem kuwa da farin cikin ganin AZIZ din yake tin daga zuciyarsa murnan haduwansu ya bayyana masa suna qarasawa ciki. Mimi datake fitowa daga dining room da aka gama hadawa da farin ciki ta tarbi su mama tana musu sannu da zuwa. Itama maman cikin sakin fuska take amsawa. Anny juyowa tayi ta kalli jannah data kasa motsawa jikinta a sanyaye musamman daya rabata ya wuce ciki batareda ya lura da ita dinba a karo na biyi kenan yana mata hakan yabarta da kamshinsa daya saka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163