Chapter 142
Chapter 142
masu aiki gabaki daya kowa jikinsa a sanyaye yake. Daman kwana zaune akai gidan likitoci na kan Falaq din. ***acan asibiti suma kwanan zaune sukai sbd Ammar daya rikice hakama Dad ba sauki ko kadan ga Mimi zuciyarta ta fara kasa dauka, Maheer na ya zaunar da ita ya sanar da ita qasar zasu bari gabaki dayansu. Shiru tayi zuciyarta na wani irin sanyi da ciwo duk a lokaci daya wanda a wannan karan batajin soyayya zata hanata bude idaniwanta ta tsaya tareda familynta da sukai sacrificing komai akanta, Numfashi me zafi ta sauke ahankali tana hadiye wani irin daci da ciwo ta kalli Maheer tace "Na Amince zan biku mu tafi bazan sake waiwayan baya ba" Dad ne ya sauke numfashi ahankali cikin ciwo na jin dadin abinda ta fada, Maheer ma numfashin ya sauke yana jin samun sanyi da saukin nauyin kirjinsa. Hudu na yamma likitoci da nurses din mahaukatan daya gayyato daga lagos jirginsu ya sauka daga airport kai tsaye motocin asibitin Mahaukatan nan abuja ce tazo ta daukesu tareda motar jamian Drugs da babu me alamar yasan imani a acikinsu suka isa asibitin Zaadens. Suna isa dakin da Ammar yake kwance an dauresa a gado abi na farko wani mahaukacin mari Wani Dan drug ya fara kashesa dashi wanda ya saka haukarsa daukewa ta wucen gadi. Motocin police ne kusan guda biyar suka iso asibitin take guri ya cika aka hargitse. Wani mummunan daurin azaba akaiwa Ammar kamar goro yana ihun tsananin azabar da bai taba ji ba aka fito dashi tareda takardar asibitin mahaukata zaa kaisa ta lagos. Duk tsananin ciwon dad saida ya tashi daqyar suka fito dukkanin familyn suna roko da neman taimako cikin mummunan tashin hankali da fita hayyaci. Maheer ayau kuka yakeyi kaman mace a gaban tarin mutane amma wani ball da akai dashi saida ya fasa goshi. Dad ma kuka yakeyi sosai kirjinsa na tsananta ciwo. Mimi kuwa yanke jiki tai ta fadi saleem yayi kanta. Jannah kan maheer tayi tana goge masa goshinsa daya fashe da hannun rigarta idanuwanta jajir. A dakin da dad yake aka kwantar Mimi dan haka dukkaninsu sunyi shiri zuciyoyinsa na ciwo da tarin baqin cikin daya rufesu, A rayuwarta soyayyar AZIZ LIMBA itace mummunan kaddarar data afkowa rayuwarta harta tarwatsa mata family ayau sike cikin mummunan halin dasuke buqatan dauki. Tayi danasani da baqin Kamuwa da soyayyar wanda bai taba sonta ba qarshen iyayenta kawai yakeso batareda laifin komaiba, A yau tayiwa kanta alkawarin ta hakura da rabuwa da aurensa, Idan ita yar halak ce zata cire soyayyarsa har abada bata buqatansa... Miqewa tayi ahankali ta fice daga dakin taba jan kafafunta daqyar. Gate ta nufa idanuwanta jajir ko gani sosai batayi ta tari mota ta shiga ahankali tana rufe idanuwanta bayan ta sanar dashi idan zai kaita. Ahankali ta miqa hannunta ta dora akan zuciyarta dake bugawa da tsananin ciwo da quncin datake jin yana sake ciketa tako ina. ko data iso gidan security da sauri suka bude mata gate ta shigo tana tafiya cikin quncin daya rufe idanuwanta. Ciki ta shigo babu kowa a main palo sai Fiddausi data ganta ta qaraso cikin tsananin sanyi tana mata sannu da zuwa amma sam Jannah batajinta sbd nisan datai a cikik matsanancin qunci da tinani me ciwo. Kai tsaye dakin Falaq ta isa ta taddata kwance kamar wadda tai shekaru a kwance. Silalewa tai ahankali bakin gadonta tana fasa wani irin me tsuma zuciya da tsananin ciwo da radadin rabuwar da zatai da ita har abada batason su sake haduwa sbd haduwansu ba alkhairi bane garesu su dukan gwara kowa yayi rayuwarsa. Kukane tayi sosai wanda baida sauti ko kadan zuciyarta na tsananin ciwo tsawon lokaci kafin ta miqe ko gani batayi sosai ta fice daga dakin sedai batasaniba Falaq din ta bude idanuwanta itama Hawaye takeyi sosai batareda ta motsa ba sbd tsananin qunci da azabar ciwo take ji itama wanda yake sakata jin tsoron kamar mutuwa zatai. Tana fitowa kai tsaye palonsa ta nufa ta bude kofar ta shiga daidai fitowansa idaniwansa sun fada sosai a lokaci daya sbd tsananin damuwa da tsoron dayake bayyane a yanayinsa na tsoron rasa 'yarsa da itace rayuwarsa. Tsayawa sukai suna kallan juna ahankali tsana na tasowa ahankali tana rufe zazzzafar soyayyar dake qasan zuciyoyinsu, Ahankali ta tako ta tsaya gabansa ta bude baki tana kallan cikin idaniwansa tace "Meyasa? Why? Mun cancanta hakan daga gareka ne? Sbd zuciyana ta mutu akan soyayyarka ne ka zabi hukunta iyayena da yan uwana akan laifin daba nasu ba? Duka soyayyar danake maka ne ta jawo wannan? Wasu hawayen tsananin radadin zuciya ta hadiye ahankali tana cewa "AZIZ LIMBA kaje nayi freeing dinka daga Soyayyar da kake cutatar da ahalina akanta, Na cireka daga zuciyata bazan qara sonka har abada, Sadakata aka baka ayau ina rokonka ka jefar da sadakar da bakaso ka bani yancina na maka alkawarin har abada bazaka sake sakani a idaniwanka ba zan tabbatarda hakan sbd ni kaina bazan taba son sake saka ka idaniwanaba....... Jajir idaniwansa sukai tiririn dayake cin zuciyarsa na tafasowa ya jefa mata mummunan kallo tana ficewa daga rayuwarsa gabaki daya ya dago file din dayake hannunsa nata wanda zai bawa Sayd ayau a saki duniya tasan su waye zaadens ya jefa mata a fuskanta takardun duka watse gabaki daya a qasa. Cikin tsananin tsanar familynta datake juyewa harda ita yace "Yaushe kika samu bakin tambayar why? A zaadens babu me darajar da zai tambayeni na amsa harke din, Ki dena tambayar auren dayake kanki sbd tin farko ban daukeki mata ba kuma bazaki taba zama matar dani AZIZ LIMBA zan ambata da matataba, Amsa kikeso na abinda familynki sukai? Kije ki tambayesu zuciyar waye a kirjinki take harbawa? Ki duba ga takardu nan rai nawa suka kashe kisan gilla kafin su kashe mace me tsohon cikin da zuciyarta take bugawa yanzu haka a kirjinki, UMMITAH ABDULAZIZ LIMBA shine sunan, Shine sunan mahaifiyar data haifi Falaq, Shine sunan Qanwa kuma jinin AZIZ LIMBA daya dayake da ita a duniya da bustards dincan suka kashe sbd a raya waye????? Ke sarauniyar Zaadens da ranta yafi na kowa, Ummitah data raye da yarta da mijinta Sayd a cikin Aminci badan ke ba, Badan keba da yanzu Falaq tana raye tareda mahaifiyarta, Da yanzu yaya na yana tareda qanwarsa daya taso baida kowa sai ita, Itace rayuwata,itace gabaki dayan AZIZ LIMBA amma suka farka kirjinta suka rabata da zuciyarta sbd son zuciya and kin samu daman tambayar me sukai? Sarewa kafafun Jannah sukai cikin matsanancin tashin hankalin daya saka zuciyarta bugawa ta durqushe tana dafe kirjinta sbd tsananin azabar gaske takeji idanuwanta na neman rage gani. Falaq datake tsaye bakin kofar cikin rashin karfin jiki kunnuwanta suka ji mata kalaman da suka juya duniyarta lokaci daya jini ya fara biyowa ta hancinta ahankali kafin tausayi wani motsin harta bakinta yafara fitowa.... Mama ma data biyi bayan falaq din dataga wutowarta mutuwar tsaye tayi da abinda kunnuwanta suka ji mata amma ganin yanda jini yake fita baki da hancin Falaq tana yanke jiki ta fadi ya sakata ambatar sunan Falaq din cikin amon daya saka AZIZ kallan kofar yana yi kan falaq cikin mummunan halin dabai taba samun kansa a ciki ba. #MAMUH #THE STORY
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163