Chapter 92
Chapter 92
kanta data dage ta sakawa kanta karfin hali bikinta takeyi sosai ko hakan zai mantar da ita komai, A yanzu tafi Ammar tsananin matsuwa da a daura musu auren sbd aure kadai zaa daura mata ta iya cire AZIZ LIMBA a zuciyarta. *****koda suka iso gidan bayan magrib ne dan haka cikin farin ciki aka tarbesu. Mimi farin cikin ganinsu tayi sbd tinda aka fara hidimar bikin basu tahoba sai yau da ake maganar daura aure washe gari. Falaq da batada lafiya sosai lafewa tayi jikin jannah tana jin tsananin kewanta da jin kaman ta dauketa su gudu d ita zuwa gidansu. Ita kanta Jannah tai kewanta sosai dan haka ta ringa tarairayanta. Falaq zuba mata idanuwa kawai takeyi tana kallan wani irin kyau da gyaran datasha ta sauya komai nata daukan ido yakeyi, Fatarta sheqi takeyi tana fidda wani irin qamshim oud da bata taba jinsa ba take taji tana tsananin kishin Ammar da tsanarsa me karfi sbd Jannah matar da zata kawo farin ciki da walwalwa a rayuwan daddynta ne sbd bayada walwala da sakewa da cikakkiyar farin ciki a Rayuwarsa tinda ya rasa mamanta dan haka jannah matar mahaifinta ce. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 55 Acan palo kuwa AZIZ dinne da dad d maheer Ammar baya nan. Kallansa dad yayi yana kasa riqe abinda yake ransa, A matsayinsa na mahaifin da zai iya zubar da mutuncinsa akan yarsa indai zata samu farin ciki baya duba komai da kowa dan haka ya ajiye maganar auren da zaa daura a goben nata yace "LIMBA a matsayina na uba ina maka tayin auren 'yata sbd son da kukewa junanku..... Kallansa AZIZ ya juyo yayi yana bayyanar da mamakinsa kadan yace "Kanada wata 'yar ne? Ban taba son kowace mace ba a duniya bayan mahaifiyata d mahaifiyar Falaq sai mama da falaq, Su kadaine matan da AZIZ LIMBA ya taba so yake kuma so, So bansan wace 'yar kake magana ba coz i thought you only had one daughter wadda zaa daurawa aure gobe." Kallan Maheer yayi lokacin dayake qarasa maganarsa alaman ko akwai wata yar? Wani rikitaccen numfashi dad ya sauke hakama maheer rasa abin fada yayi sbd basu taba sanin akwai wanda zai iya fadar magana kai tsaye haka ba akan fuskansu. Rikicewa maheer yayi zuciyarsa na tsananin zafi da baqin cikin cin fuskan da maganar AZIZ din dan haka ya bude baki zaiyi magana Dad da jininsa yake dan hawa ya dakatar dashi sbd basuda zabin daya wuce daidaitawa dashi ya karbi auren rinda jannah na tsananin sonsa kafin gobe farin cikinta ya lalace idan ta rasashi gaba daya. Daidaita kai dad yayi cikin nutsuwa da nuna mahimmancin zancen yace "Duk da hakan ni a matsayina na ubanta na baka aurenta idan har zaka amsa sbd kaunar datake tsakaninmu" Dan gajeran murmushi me kyau da nutsuwa ya sake kai tsaye cikin steez yace "No,thank you" Wani irin zufa ne ya tsinkowa dad din yana kallan AZIZ din wanda kai tsaye yake maganarsa hankali kwance ba kawaici ko daya. Maheer kuwa kirjinsa yaji ya toshe y kasa furta komai. Qamshin jannah dinne me shegen dadi da nutsuwa yafara shigowa palon kafin ta sako kai palon cikin riga da skirt na wani plain lace mara nauyi d tsada ya zauna daidai jikinta komai nata ya fito d kyau. Batasan yana palon ba dan haka ko dankwali babu a kanta dayake daure amma y dan yamutse kadin sbd falaq dake shafa mata shi tin dazu. Magana zatai idanuwanta suka sauka akansa daidai lokacin shima ya dago amma sam idanuwansa basu sauka akanta ba wayarsa ya daga. Cak maganarta ta dauke kirjinta ya buga da karfi ta kasa cewa komai saidata hadiye wani nauyin kirji kafin ta bude baki tace "Dinner Dad" Gyada mata kai yayi sbd shima ya kasa iya maganar. Miqewa dad din yayi yayi gaba jikinsa duk a mace sbd sedai a daga daurin auren nan zuwa gaba amma bazaa iya daurasa ba tausayin yarsa yakeji sbd ko yanzu shi kadai yasan meya gani a idanuwanta lokacinda taga AZIZ din. Maheer dayake jin yan suffocating da sauri ya wuce dad ya fice dad na bayansa. Itace a bayansu tana kokarin bin bayansu ba tsammani abinda bata taba jib taji an riqo hannunta ta baya. Cak zuciyarta da dena bugawa numfashinta na kokarin daukewa sbd tsananin shock da mamaki. Kasa juyowa tayi sbd gap take da samun attack sbd qamshinsa dayake shiga hancinta direct daga jikinsa. Attack yakeson bata sbd bayason barin gidan ayau sai yasan waye asalin likitan dasuke son sani sbd idan ba sauri yayiba aikinsa zai dade akansu gashi plans na sauyawa aurenta yana neman shigowa ciki bayan babu wannan banzan tsarin ko kadan a cikin plans nasa dan haka samun attack dinta a yanzu shine daidai lokacinda ya kamata ya san abinda yakeson sani. Juyowa yayi da ita suna fuskantar juna a zuba mata idanuwansa tareda yiwa hannunta wani irin riqon daya saka zuciyarta kasa riqe bugawan ta dago idanuwanta ta zuba masa take taji tana samun attack ta zube a gurin. Tsallaketa yayi ya fice daga palon daidai nan falaq tazo kiranta kafin tace masa komai ta hango jannah a qasa zube tana neman numfashinta dayake kakarin barin jikinta d qarfi ta kira sunant wanda ya saka kowa dawowa da sauri anayi kan Jannah din cikin matsanancin tashin hankali. Dad da maheer ne alokacin daya sukacewa Mimi "Ina Ammar ayi sauri a kirasa da gaggawa...." Mimi ma cikin tashin hankalin ta saka kiran wayarsa tana cewa "Ammar kayi sauri jannah is having an attack " AZIZ da Sayd da sukai mutuwar tsaye suna jiran zuwan Ammar din wanda yazo da mugun sauri daman yana cikin gidan dawowansa kenan yana harabar gidan. Yana shigowa da sauri ya dauketa cak ya kwantar a kujeran palon ya miqa hannuwansa biyu duka zai bude rigarta dan fara duba bugun zuciyarta aka riqe hannuwan nasa duka biyu cak. Da wani irin tsananin mamaki da tashin hankali ya juyo. Sayd ne y riqe hannuwansa yana kallansa. Kusan kowa dauke wuta yayi a gurin sbd mamaki da tashin hankalin halinda jannah din ke ciki. AZIZ ne ya tako a hankali cikin isa ya tsaya gaban dad ya kallesa yace "Idan nace na karba auren daka bani nata kana ganin ya dace shi wannan din ya bude jikinta anan ya tabata? Dan haka bazai tabataba a nemo likita, Yana dora hannunsa akanta bazan taba aurentaba har abada." Cikin wani irin mummunan tashin hankali da shock Ammar ya kalli AZIZ din mimi ma shock din t shiga da tashin hankalin tana kallansa hankali kwance yayi maganar babu damuwar komai aransa dan badan zuciyar dake bugawa a kirjinta ba bazaiqi ta buga a yanzu ta mutu a gurinba. Sayd sakin hannuwan Ammar yayi yana matsawa baya. Cikin tsananin fushi da kansa dayake neman juyewa Ammar ya miqa hannunsa zau bude rigar Maheer ya riqe hannunsa da sauri yana Girgiza masai. Dad kuwa cikin jininsa dayake neman hayewa cikin damuwa me tsanani ya kalli AZIZ yace "Likatane shi kansa din Dr Ammar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163