Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 148

Chapter 148

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries Miqewa jannah tayi ta fice daga dakin tabar asibitin ma gabaki daya tana zuwa gida. Tin daga nesa taga gurin a tsananin cike sosai da sauri ta qaraso tana ratsa mutane harta isa gate din gidan wanda yan media da jamian tsaro sukaiwa mummunan kawanya aka fito da Dad dinta daure da cuffs wani irin mugun daurin daya sakata tahowa da gudu kansa Maheer na bayansa shima a daure idaniwansu jajir. Da gudu tayi kansu tana fasa wani irin kukan dayake neman fasa zuciyarta tana kiran sunasu. Kallanta Dad yayi idaniwansa cikeda wani irin ciwo me radadi yace "Jannah kiyi hakuri na kasa zamowa gatanki a lokacin da bakida kowa kike buqatanmu" Girgiza kai takeyi tana kuka me tsanani tana jin kamar ranta zai bar jikinta. A mota aka sakasu aka tafi dasu anata musu hoto mutane wasu harda jifansu. Ana barin gurin dasu zubewa tayi a gurin qasa tana wani irin kuka me tsanani da tsima rai. Miqewa tayi kamar zararra tayi cikin gidan taje dauko file dinta ta fito ko gani batayi ta hau mota tayi asibiti tana isa gaban AZIZ ta tsaya tana masa wani irin kallon dayake cikeda wata irin tsanar gaske. File din hannunta ta daga ta kunnawa wuta ta jefar a gabansa ta dago ta kallesa hawayen idaniwanta na gangarowa tace "Ayau inason Ka cire zuciyar kirjina ka bawa falaq zuciyar mahaifiyarta sbd ayau ni Jannah Zad banason bana kaunar duk wani abu dayake na Limbas, Ayau ni jannah zad na zabi barin duniya na baka abinda shine ya hadani dakai, Idan zuciyar Ummitah zata cire maka fushi da fansar datake cikeda ranka ayau na baka damar ka cire banaso na gaji, Na gaji, Na gaji, Inason hutawa.... Zubewa qasa tai tana kukan daya saka dukkanin su mama dake gurin yin tsit banda Falaq datake kukan itama tanajin indai sai raba jannah da zuciyar dake kirjinta ita kam ta hakura da rayuwa.. AZIZ file din data kona a gabansa wanda shine zai bawa tasa yar samun sabuwar rayuwa a duniya sbd a cikine manyan bayanan da zasu saka a iya bawa falaq zuciyar daya daga cikinsu suke, A ciki manyan original bayanan da zasu saka a wa Zaadens hukunci daidai abinda sukai amma a gaban idonsa ta tarwatsa wannan damar sbd samarwa yan uwanta sassaucin da baya musu fata ko kadan. Tafasa da wani irin zafi kirjinsa ya dauka ya dago ya kalleta kallon dayake jin tana ficewa ransa shima kaman yanda take jin tsanarsa. Miqewa tsaye yayi yana kallanta da jajayen idanuwansa yace "Tinda da bakinki kin fada bakya buqata babu amfanin barin Zuciyar a kirjin naki tabbas zaa cire a sakawa wadda ta cancanta, Daman kashe wata akai dan rayaki kema ba illa bane dan kin tafi wani ya rayu" Qarasa kalaman yayi suna yankar zuciyarsa yanka me tsananin ciwon gasken daya sakasa dauke idanuwansa daga kallanta tsananin fushinsa da bacin ransa na bayyana. Zuba masa idanuwanta tai hawaye ba tsiyaya tana jin kalamansa har cikin zuciyarta sbd ayau ya gama bayyyanar mata da girman qin dayake mata da jininta, Numfashi ta sauke ahankali tana share hawayenta ta bude baki tace "Wallahi tallahi ni Jannah na Amince da yaddata ba tirsasawa ka cire Zuciyar dake kirjina ku dauki abarku" Mama data kasa cigaba da sauraron wannan kalaman na zallar baqin ciki da qunci ficewa tayi daga dakin tanajin duniyar na futa kanta itama gabaki daya hakama zuciyarsa na jin zafi da rashin kaunar ganin jannah wadda taketa kokarin hana zuciyarta qinta sbd ba laifinta bane amma zuciya batada kashi hakan na neman gagararta. Fitowa Jannah tayi idanuwanta jajir suna sake bushewa tabar asibitin tabi hanya tana tasa gurin zuwa ta nema bakin hanya ta zauna tana saka kanta a cikin qafafunta ta fasa kukan da batasan rayuwar da zataiba gwara ta zuciyar Ummitah ta huta itama da wannan masifun. Har dare tana gurin zaune bakinta da idanuwanta sun bushe qayau ta miqe ta nufi gidansu wanda yayi tsit ma kowa duka familynta dake rayuwar jin dadi da wadata a cikinsa yau an wayi gari babu kowannensu. A palo ta zube qasa kwance tana rintse idanuwanta sanyin tiles na ratsata, Bazata iya barin mahaifinta da dan uwanta da Ammar dasuka rage mata ba a duniya su shiga mummunan halin da zasu rasa rayuwarsu ba suma. Zata tsaya da duk abinda ya rage musu suke dashi ta yaqi AZIZ LIMBA akansu, Zata tsaya sai ta fidda yan uwanta a wannan masifar sbd bazata taba barin ya samu abinda yakesoba akansu, Ya samu iya fansarda dan haka ta isa haka sun biyasa harda qari dan haka lokaci yayi dazaisan tsananin qiyayyarta tinda iya soyayyarta ya sani. Miqewa tayi ta dakinta ta shige ta nufi toilet ta fada tana rufo kofar. Acan asibitin kuwa da zafin da radadin zuciya tabarsa... Sayd ma baisamu cewa komaiba kaman yanda mama takasa cewa komai sai jin datai tana son barin qasar ma gabaki daya ba asibitinba. Karfe goma sha biyun dare falaq ta bude idanuwanta ta saukesu akansa yana zaune gabanta ya zuba mata idaniwansa dukkanin sarewansa tana bayyana a fili. Lumshe idanuwanta tayi ahankali kafin ta miqa masa hannunta cikin rashin karfi ko kadan da karfin hali tana rufe ido ahankali. Miqewa yayi ya zauna bakin gadon nata yana dagota ahankali ya kwantar jikinsa yana rungumeta ahankali yana lumshe nasa idanuwan da sukai jajir yana sauke numfashi me dumi yana jin hutun da jannah ke fada shima shi yake buqata daga wannan rayuwar. Lafewa jikinsa falaq tai cikin sanyin ciwo da jiran lokaci ta bude bakinta ahankali itama tana fatar inama ace rayuwarsu ta baya duka ta dawo da bazata bari kudirin daukan fansa yayi consuming mahaifinta ba zasu barwa Allah komai allah yaji qan mahaifiyarta. Hawaye ne masu dumi suka gangaro mata suka sauka a gefen wuyansa yaji saukarsu har cikin ransa. Da muryan data ratsasa sbd sanyi da laushi da nutsuwa tace "Daddy karka manta a koyaushe babu abinda yakai zuciyar datake da yafiya da tawakkali nutsuwa da samun kwanciyar hankali, Ka kasance me banbanta kanka daga zama abinda wasu suka zama na rashin alkhairi, Ummitah rayuwarka ce a baya, Kafin Ummitah ka rasa mahaifinka ka tsaya kayi gwagwarmaya da rayuwa, Ka rasa mahaifiyarka ka tsaya kayi gwagwarmaya da rayuwa, Rashin Ummitah ya tabaka amma ka tsaya kayi gwagwarmaya da rayuwa dan haka a yanzu ma ka kasance me tsayawa kayi gwagwarmaya da rayuwa batareda ka gurbata jininka ko hannuwanka da

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});