Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 59

Chapter 59

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,218 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

masa fruits kawai da dabino masu kyau da baa rabo dasu a gidan sbd shi yana cinsu sosai musammam da black tea yake cinsu masu kyan da tsafta sosai. Babu wanda ya sake ganinsa sai washe gari daya fito breakfast sanye cikin kyan sanyi sbd mura ce tai masa kamu me kyau sbd kwanan sararin da yayi a tafiyar tasu dan hakan nema ya dakatar da komai baya buqatan komai sbd ciwon kai ta sakar masa sosai. Suna gama breakfast ya nufi office din gidan da Sayd dayaketa kulawa da schedules dinsa. Zaunawa yayi yana sauraron bayanan Sayd dayake masa akan Sabon sakon ZAADENs daya taho na wannan karan Maheer Zadeen ne ya nemesa da kansa yanason zuwa da kansa dan ganinsa. Numfashi me sanyi da nutsuwa ya sauke yana cewa "Zuwa nxt month ka duba menene suke nema, Yanzu banda time na hakan. Yaya result da Baba Alhassan sun shigo? A sauya masa likita. "Ok insha Allah, Zaadens dinma already na gama bincika komai akansu tin lokacinda suka fara turo request dinsu and they seems to be clean" Batareda ya dena karanta abinda yake karantawa na report din wani project dinsu yace "Zuwa nxt month sai muyi maganar amma yanzu inda abinda yafi koma me sukeso mahimmanci" Tattaunawa sukaci gaba da yi har tsawon lokaci kafin suka fito. Da yamma fita yayi tareda falaq din sai dare suka dawo, Koda suka dawo dr na gidan yana jiransu Sayd ya riga ya kirasa. Shi aka fara dubawa kafin aka duba falaq din dan itama yasan ta debo sanyi duk da bata mura amma dai ya saba sam baya wasa da lafiyarta. Kwana biyu ya bawa falaq dasu mama time dinsa sosai kafin yayi tafiya tareda Sayd dan haka Dole mama da falaq din aka koma shiri tinda baya nan maman ce yanzu me lallabata. Kullum Fiddausi ke tayata shirin school driver ya kaita ya dawo da ita Da rana islamic/Arabic teacher dinta tazo suyi karatu har yamma kafin ta zauna waya da daddynta dare na yi suci abinci suyi dan hayaniya da Fiddausi tukuna tai bacci. Haka rayuwarta ta taso haka take dan hakanne ta saba daga ita sai familynta take rayuwa ba wani shiga mutane sosai. Duk sati biyu ake kaita gyaran kai saloon dan haka wannan satin ma shiryawa sukai Fiddausi ta fito a shirye dan itace me kaita suka nufi mota suka shiga mama tai musu a dawo lfy. Driver ke jansu suna baya suna kallan wani abu a wayar Fiddausi Falaq din na kwance jikinta suna dariya kamar daga sama sikaji wani irin qara tareda wani burki me karfin gaske daya saka falaq din samu wani irin firgita. Cikin sauri Fiddausi ta rungumeta tana kallan gabansu. Cikin sauri shima drivern ya juyo yana kallan falaq yana cewa suyi hakuri accident ne suka tashi yi amma Allah ya tsare. Falaq shiru tayi zuciyarta na bugawa da karfi sedai bata iya cewa komaiba ta lafe a jikin Fiddausi wadda itama ta tsorata sosai. Qarasawa sukai saloon din yayi parking suka fito suka qarasa ciki daidai Jannah itama tai parking a gurin ta fito sanyeda doguwar maroon arabian gown da silk scarf a kanta sai handbag dinta da wayarta dake hannunta ta nufi ciki suka shigo kusan a tare. Itace ta fara ganin falaq ta miqa hannunta zata tabota sedai hannun nata bai qarasa sauka akan falaq din ba falaq ta yanke jiki a gurin ta zube qasa. Cikin matsanancin tashin hankalin da Fiddausi bata taba shiga ba ta zube qasa tana kamo falaq din wadda idanuwanta basu rufe ba sedai kokarin rufewan suke tana qanqame hannun Jannah data kama hannuwanta itama cikin tsananin tashin hankali da tsoro. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 35 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/JMSe2The4Q2F5tLdzGduyC Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 ********** Fiddausi ce take kiran sunanta da karfi jikinta na daukan rawa sosai tana rikicewa sbd abu ne da bai taba faruwaba tinda falaq din tazo duniya hakama tsoro da tashin hankalin fuskantar AZIZ LIMBA ne yake neman zautata dan haka ta qarasa rikicewa tana girgiza falaq din koina tana kiran sunanta. Jannah ma sosai ta shiga tashin hankalin sbd itama kwata kwata bata saba da ganin irin wannan rikicewan lokaci daya ba da kuma ganin falaq din a zube. Kokarin fara kwantarwa da Fiddausi hankali tayi tana cewa ta nutsu tukuna. Ma'aikatan gurin da suka san falaq sosai tini sukai saurin fara kiran ambulance dan bata taimakon gaggawa. Jannah ce ta zare hannunta cikin na falaq din da kamar rai ya fita a jikinta ta kamota daga jikin Fiddausi dake neman kamuwa da ciwon zuciya sbd tashin hankali da tsoro. Jikinta ta kwantar da ita tana shafa fuskanta tana karanto mata adduoi tana kallan kofa da fatar Ambulance din tazo kan lokaci. Fiddausi data kasa hakura a rikice ta miqe tana cewa "Bazan iya jiraba muje asibitin kawai, Muje,muje asibitin i can't take the risk na jiran se lokacinda ambulance tazo, Pls pls mu tafi nidai... Yanda take magana a rikice bata tsayawa jin komai ya saka Jannah daukanta cak gaba daya duk da tai mata nauyi. Fitowa sukai driver dake zaman jiran gamawansu yana ganin fitowarsu da falaq din kamar ba rai a jikinta mugun faduwa shima gabansa yayi ya taso daga inda yake zaune da sauri yana nufosu ko isowa baiyiba Fiddausi data kasa magana da hannu ta nuna masa mota ya juya da gudu ya taho da motar gabansu suka fada dukansu har jannah din wadda Fiddausi ta riqeta tana rokon kada ta tafi sbd tsoro takeji kar abarta da Falaq din ita kadai zuciyarta zata iya bugawa sbd tashin hankali da fargaba. Yanda ta roketa da yanda itama zuciyarta ta kasa barin Falaq din wannan halin ya sakata binsu suka nufi asibiti tana goga tafin hannun falaq din da sauri sauri ko zata farfado amma sam ko zuciyar falaq din bata bugawa

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});