Chapter 24
Chapter 24
nutsuwa da kwanciyar hankali irin na masu kudin da babu hayaniya. Ammar ne ya iso da daddaren sbd flight da bai samu ba daga italy daya tafi dan haka koda ya iso dukkaninsu suna open dinner a dayan lafiyayyan dining dinsu dake kusa da swimming pool na gidan qamshin ruwan me tsafta dana flowers dake zagaye da gurin yana tashi ahankali hakama ga iska me sanyi da nutsuwa yana kadawa ga haske koina dake gurin. Isowansa ya saka Jannah tasowa da w Gudun gaske ta tinkaresa shima cikin farin ciki da kaunar dayake mata wadda sam batada sirki ya bude hannayensa ta qaro gudun gaske. Tana gap da isa gurinsa kirjinta ya kasa daukan stress da rapid breathing din take tsaya cak idanuwanta suka juye ta yanke jiki a gurin ta zube. Ammar dinne ya ambaci sunanta da sauri yana qarasowa da sauri kanta cikin matsananin tashin hankali da mamaki. Juyowa kowa yayi yai jin yanda ya ambaci sunanta suka ganta zube a qasa kaman ba rai a jikinta. Idan akwai abinda ya taba saka zuciyoyinsu tsayawa cak suna dauke wuta to wannan mugun ganin ne musamman Dad din dayaji jininsa na neman hayewa take kasa motsawa yayi. Maheer da saleem ne da Mimi suka taso da sauri sunayi kanta wanda tini Ammar ya daukota gaba daya yana kiran sunanta idanuwansa na qanqancewa. Da karfin gaske yace a kira doctors bama doctor daya ba, Saleem ne yayi saurin dawowa ya dauki wayarsa yana budewa yafara neman likitoci maheer kuwa bayan Ammar din yabi shima yana fidda wayarsa dan kiran wata asibitin. Mimi ma bayansu tabi dad ma sai alokacin yaji wani mugun karfi ya zuwar masa ya miqe yabi bayansu shima yana kokarin daidaita wayarsa a hannunsa dan kiran wani likitan. Sama sukai inda dakin jannah din yake sedai ko isa basuyiba suka juyo sbd maheer daya dauko keys na mota sbd ganin bazasu iya tsayawa isowan likitocin da suka kira ba. Kusan keys hudu ne a guri daya ya kwaso su a palo ya watsar da sauran akan sofa suka nufi kofa har lokacin tana hannun Ammar wanda yake jin kaman zai zare sbd ganin zufan datake tsananin yi bakinta na bushewa kaman wani abin sihiri. Dad ne ya budewa Ammar kofan motar ya shiga da ita kafin shi ya shiga Mahir yaja suka bar gidan da wani irin speed. Saleem ne ya fiddo wata motar yabi bayansu suka Mimi gida tareda masu aiki da suketa mata sannu da fatan Ba wani abin ne yake damun Jannah dinba. A hanyar zuwa asibitin maheer ne kadai idanuwansa ba akan Jannah din yake ba sbd yana drivin ne amma Ammar da Dad shiru sukai kowannensu ya zubawa fuskanta idanuwansu da suka sauya. Ammar yanada trauma da bata warke ba tin ta rasuwar Mum dinsa a duk lokacinda yaga wani a kwance kamar ba rai a jikinsa sai kansa yayi kaman zai juye sbd tinda aka haifesa mum dinsa take kwance cikin ciwo harya girma ta rasu a kwance take dan haka abin ya taba kansa sosai duk da Allah ya taimaka an samu ya dawo daidai amma haryanxu wannan trauma din tana cikinsa, Ganin jannah a wannan yanayin yanzu ya sakasa kansa neman zarewa dan haka hannunwansa suka fara rawa ahankali ahankali wanda ya saka Maheer fahimta duk da yana tuqi ya dan juyo ya kalli Ammar din ya kalli dad yace "Dad, Ammar" Ammar din dad ya kalla cikin karantar yanayinsa ya miqa hannunsa ya kama nasa tareda dan damqewa. Dago idanuwansa da suke sauyawa yayi ya kalli Dad din cikin sanyi da kokarin hana hannuwansa dake rawa rawan. Kallan kwantar da hankali dad din yayi masa yana kasa cewa komai sbd shima kwarin gwiwan yake nema a basa sbd ya yadda ya rasa fiyeda rabin dukiyarsa akan Jannah tayi ko ciwon kai ne amma Ammar ma wani bangaren ne na rayuwarsa dayakewa wani irin kauna wadda take ta kasancewansa jinin zayneb data bar musu a duniya dan haka yake jinsa a ransa sosai. Suna isa asibitin a cikin gaggawa aka karbeta akai ciki da ita doctors din da duk suka kira suna bin dakin da aka shige da ita suna shigewa. Su kuwa tsayawa sukai batareda kowannensu ya zauna ba se dad din kawai sbd shi kam yana buqatan zaunawan sbd bp dinsa dayaki ba daidaiba. Saleem na isowa Ammar da maheer dake tsaye ya kalla kafin yayi gurin dad ya zauna kusa dashi yana cewa "Dad you're not looking good kana buqatan ganin likita kaima" Girgiza kai dad din yayi yana bude baki a hankali yace "No Am ok" "But dad.... "Saleem i said am fine,ok? Kasa yadda da hakan saleem yayi amma ya kyalesa kafin suki Jannah din tukuna. Maheer wayoyi yafara yi da wasu kwararrin likitocin guda biyu dake india yana fada musu abinda ya samu Jannah din shi kuwa Ammar kofar dakin ya zubawa idanuwansa baya kyaftawa kansa na juyawa sbd a irin haka ne da hannunsa ya dauko mum dinsa ya kawota asibiti sedai aka fito kaman haka akace masa ta rasu dan haka ya kasa motsawa daga inda yake kofar dakin kawai yake kallo. Duk dubaru da abinda doctors ke tinani dan ta farfado baiyiba numfashinta da bugun zuciyarta ya dakata wanda ya sakasu shiga fargaba da shakkar abinda suka fara tinani dan haka cikin gaggawa aka fara bincike da Awo awo. A cikin qanqanin lokaci jannah ta koma kaman wadda ta jima tana jinya bakinta ya bushe ya sauya hakama tayi wani irin pale gashi bata farfado ba. Sai zuwa asuba aka bari suka shiga inda take bayan sunyo sallah sun dawo kenan. Suna shigowa kowannensu shiru yayi suna kallanta cikeda fargaba da mamakin sauyinta na lokaci daya. Saleem ne kadai ya iya kiran sunan Allah yana qarasa gurinta da sauri sedai ba ikon tabata dan oxygen ne ma a hancinta. Dad kuwa likitocin dake tsaye ya kalla cikin sanyi na nutsuwa yana cewa "Dr Abraham wats wro... Katsesa Dr Abraham yayi da cewa "She'll be fine Sir We're waiting for her results so lets all wait... Magana saleem zaiyi dad ya katsasa da cewa "Yace ba wani abu babba bane so mu jira din" Guraren 8 na safe Mimi ta iso asibitin batareda da breakfast ba sbd tasan babu wanda a cikinsu zai iya cin abinci a asibiti sbd sunada qyanqyami duk da asibitin kyanta ma kusan kaman a hotel yake. #MAMUH #ZADEENS #LIMBAS #BESTYSTORY ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 15 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163