Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 132

Chapter 132

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

din ko wace. Wannan itace sabuwar masifar data diro musu wadda ta saka yan jarida fara yada labarai akan zaadens din. A lokacin da zaa tafi da Anny din kasa yadda tayi da hakan tai gaggawar boyewa bayan bayan Maheer tana riqesa hannuwanta na zuba wata irin rawa cikin matsanancin tsoro da tashin hankali me girma tace "Maheer wlh banyiba,dan Allah karka bari su tafi dani, Bazan iya zuwa prison ba dan Allah karka bari su tafi dani" Komawa tayi kan Mimi tafara rokonta idanuwanta kaman zasu fito sbd tashin hankali da firgicewa. Kan dad ta koma ta zube qasa tana kama kafafunsa cikin tsananin kukan tashin hankali tana cewa "Dad wlh bansan zai rasa ransa ba,banyiba dan Allah karka bari su tafi dani" Mummy da idanuwanta suka gama rufewa da tsananin fushi da bacin rai me tsananin gaske takowa tayi ta dago Anny din ta saukar mata da lafiyayyan marin daya sakata zubewa qasa hancinta na zubo da jini. Da sauri Maheer yayi kanta ya dagota jikinsa yana rungumeta ya dago ya kalli Mummy din idanuwansa jajir yace "Mummy baa zartar da hukunci a cikin fushi batareda bincike me kyau ba, Tayaya zamu bari muna matsayin family irin wannan matsalar me girma ta fita zaa iya bincike a gane a magance cikin gida......." Cikin mamaki sa sabon bacin rai Mummy ta kallesa kafin ta maida kallanta kan Dad daya kasa cewa komaiba sbd yafara jin inama shine yabar duniyar ya huta da wannan baqin cikin dayake zuwa wani bayan wani Tace "Dzad kanajin abinda Maheer yake fada akan mutuwar dan uwanka wanda kake ikirarin rabin jikinka bakada kamarsa? Kana jin yana cewa a rufe maganar wadda ta kashe Mahmoud sbd tana matarsa, Wannan shine adalci ko sakamakon da Mahmoud zai samu daga gareku?bayan duk sadaukarwa da zunuban daya dauka sbd kai da yayanka Dzad? Wasu hawayen baqin ciki ne suka zubo mata a cikin tsananin fushi ta fixgo Anny ta jefawa Dss da take suka kameta aka saka mata cuffs tana wani irin kuka da ihun tashin hankali me tsananin gaske sbd tsoron a kasheta itama. Dad dagowa yayi ya kalli Mummy ya bude baki yace "Nafeesat nasan Zuciyarki tana cikin zafi da radadin rashin Mahmoud kaman yanda nake ciki amma hakan bashine mafita ba, Qarawa kanmu matsaloli zamuyi bayan bamu magance na gabanmu ba, Zamu bari duniya tai mana dariya ne maqiyanmu zasu samu damar sake cutatar damu dan haka ki janye ya saki Anny zamu ji da matsalar a nan cikin gida" Kallan dayake kama dana tsana Mummy kewa Dzad din tana jin baqin cikin sadaukarwa da zunuban da Mahmoud ya ringa dauka akan dan uwansa harya bar duniya gashi yanxu dan uwan nasa ne ke bude baki yana cewa ayi shiru akan wadda ta kashesa. Bata iya cewa komaiba juyawa tai tabar gurin ta nufi bangarenta bayan anwuce da Anny wadda ta zare take. Mimi da idanuwanta suka bushe har hawaye sun qafe mata juyawa tayi ta koma ciki jikinta a tsananin mace kirjinta na mata ciwo itama. Jannah ma bayan Mimin tabi itama kirjinta na matsa tsananin ciwo me dacin datake jinsa har bakinta. Maheer kadai aka bari harabar gidan bai iya motsawaba yana jin duniyar na juyawa dashi sbd tsananin quncin daya rufe zuciya da idanuwansa gabaki daya. Mummy Former spokesperson a Germany hakama ta zauna matsayi me girma a italy dan hakama familynta duka yan boko ne sosai dasukeda manyan matsayi da arziki sosai itama dan haka koda ta dena aiki tana da arziki sosai wadda ta zuba rabinsa a business din zaadens dan haka kusan arzikin zaadens din tanada share me girma a cikinsa, Yanzu daga baya da suka samu matsalar da aka samu sauran shares dinta dake wasu manyan companies ne ta karba ta bayar aka hada maja da LIMBAs dan haka a wani bangaren dai kusan dukiyarta ce yanzu a zaadens din take riqe dasu hakama tanada sauran kadarori da wasu shares din masu girma a wasu guraren dan haka kai tsaye a yanzu a halinda suke ciki sunsan ja da ita zai musi wuya shiyasa dole lallabata zaayi ta janye dan basuda power din fada da ita da familynta. Kwanan damuwa me tsanani akai a zaadens wanda ya saka jannah tashi da rashin lafiya. A waya falaq taji yanayin Jannah dan haka ta shiga damuwa itama. Karfe goma da mintina Su Dr Abraham sika iso Zaadens sbd yanayin jannah wadda haryanxu ma basu samu dubata dinba. A daki na musamman da aka ware sbd jinyar family members na zaadens tamkar a asibitin lafiyayye acan aka kai jannah wadda ta laushi sosai sbd damuwar datai mata yawa. A daidai wannan lokacin ne motar AZIZ LIMBA ta iso gidan aka bude masa gate ana masa barka da zuwa. Parking Sayd yayi ya bude masa ya fito suka nufi ciki Saleem daya fito tarbansa ya gaidasa cikeda girmamawa suka nufi dakin da aka kai jannah din. Abraham ne yake dubata dan haka hankalinsa gabaki daya yana kan Jannah din... Ken dayake tsaye yana duba monitoring heart dinta a injin kaman a mafarki idanuwansa suka dago cikin slow suka fara sauka akan fuskar AZIZ AY LIMBA wanda ko zaa zare ransa a dawo masa dashi bazai mantasa ba, Kasa motsawa yayi kansa da jinin dayake yawo a jikinsa suna tsayawa daga kowane motsi ahankali idanuwansa akansa kaman yanda yake kallansa shima idanuwansa a cikin nasa suke yana masa kallan dayake dauke masa ji da ganin komai daidai. Bayyanar Sayd a bayan AZIZ din ya saka hannuwansa sakewa Sai ganin akai jini na gangarowa daga hancinsa ahankali me kauri. Cikin Mamaki da dan fargaba Dzad ya ambaci sunansa yana kallan hancinsa. Sayd ne ya tako kafin Ken din ya motsa daga mummunan shock din daya saka hancinsa barewa da jini, Handkerchief ya fidda daga aljihunsa fari qal bai tsaya komaiba a natse ya ya dora masa a hancinsa yana rufewa cikin sautin da babu wanda yajisa yace "Akwai Enzoskillienia datake cikin Handkerchief dinnan wadda bazata bari jinin hancinka ya tsayaba har jininka ya qare katafi inda baa dawowa, If you want the antidote act just act normal" Janyewa yayi Ahankali daga gabansa yana cewa "Sorry doc" Wani irin rikitaccen Juyawar cikin data sanya amai taso masa ne ya sakasa barin dakin kafafuwansa na wata irin rawa hancinsa na sake zubo da jini sosai ganinsa yana rikicewa sbd tsananin tashin hankali da shock. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 80 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});