Chapter 29
Chapter 29
zancen sbd idan har waninsu yayi likitanci sbd hakan matsala zata iya zuwar musu gaba sbd career dinsa zata iya lalacewa har abada da hakuncin da duk kudinsu bazasu iya kubutar dashi ba,babu abinda yafi musu irin su samu kwararrin doctors din da zasuyi aiki dasu wainda daga baya ko careers nasu sun lalace zasu basu kudade masu yawa ne kawai su kama gabansu tinda su buqatansu ta biya. Dan haka kallan dad yayi yana zaunawa cikin nutsuwa yafara cewa "Dad Ammar baya buqatan sauya career dinsa akan wannan matsalar, Hakan is very risky ga rayuwansa da zaadens gaba daya, For this All we need professionals kuma best cardiologist wen we got abinda mukeso shikenan ba ruwansa da abinda zai iya biyowa baya, Aiki ne da zaayi without leaving any traces so the best abu da zamuyi a hakan shine hana family ko daya zama cikin aikin." Dad ma yayi tinanin hakan tin kafin Maheer din ya fada sbd bazai bari sunan zaadens ya fito a duk wani barnan da zaayiba amma kuma yana tsananin son wani a cikin nasu yasan komai akan hakan indai samun zuciya wa jannah zaiyi wuya to tabbas saisun zaba boyayyar dirty hanya. Ammar cikin tsananin son karantar duk abinda ya shafi zuciyar ya bude baki baki yace "Idan har zamu samu abinda mukeso daga baya sai ayi tinanin yanda zamu fita clean but dad i really need to be a cardiologist ba akan Jannah kadaiba har akan wanda zamu samu gaba a family me wannan ciwon, Mun rasa Mum we cant l... Kasa qarasawa yayi sbd bama zai iya tinanin rasa Jannah ba. Maheer ma cikin dagewa da nasa zancen yace "No Ammar bazai yiyu ba,ba lallai sai kayi karatun ne zaa samu yansa akeso ba bama fatan ma har ka kammala karatun baa samu yanda akeso ba" Hayaniya ce take neman tashi a tsakaninsu duk da Maheer din yana gaban Ammar din sosai amma Ammar sam baida niyar fasawa sbd jin yake ko bayan rasuwar Mum dinsa tabbas yanason karantar ciwon da yayi ajalinta sbd yaji irin azabar data shiga a lokacin jinyarta da yanaji yana gani sedai ya kalleta a kwance bata cewa komai ciwone kadai yake cinta bata ko iya Hayaniyar azaba. Hakama a yanzu da jannah take cikin irin wannan yanayin babu wanda yasan abinda take ji sai Allah daya doro mata ciwon dan haka koda zai rasata itama yanason sanin komai akan ciwon sbd kaucewa rasa wani a agaba. Dad shiru yayi yana sauraronsu kansa na sarawa yana shiga nasa tinanin maganar kowannensu sbd idan har suna son fita clean kaman yanda Maheer ke cewa dole sai Ammar ya shiga ciki dan kada doctors din dazasuyi amfani dasu suyi musu wata hanyar dragging nasu dan haka duka biyun zasuyi, Ammar zaiyi karatu amma ba anan qasar ba hakama duniya bazata san asalin professional dinsa ba. Shiru sukai jin abinda dad din ya fada Maheer shiru yayi yana juya zancen Ammar kuwa bai damu da komaiba idan har zai samu abinda yakeso. Ammar baima tsaya jin wani sabon zancen ba ya fice daga palon dauke da laptop dinsa yana fidda wayarsa dan waya. Maheer dad ya kalla wanda ya riga yayi maganarsa dan haka babu damar cewa komai. Shima miqewa yayi zai fice Dad yace "Ka tabbata an samar masa admission da komai a taqaice batareda bude identity dinsa sosaiba" Numfashi ya sauke a hankali kafin yace "Yes Dad" ya juya ya fice yana fidda wayarsa shima dan saka kira. A tsakaninsu su uku aka bar zancen Mimi da saleem basu sani ba sai Daddy mahmoud wanda ya karbi ragamar karatun na Ammar yace Maheer yabar masa komai. Mimi tin daga lokacin bata sake sanin komai akan ciwon jannah ba sedai idan ciwon ya tashi ayita fama ana lallabawa harta dawo daidai. An sakata a waiting list na neman donors a qasashe daban daban duk da sun zuba wasu irin kudi sun saki akan duk inda suka samu a riga basu sbd akwai wainda suke gabansu duk da ba yawa amma samun ne yakeda wuya sbd da yawa suna rasuwa ne batareda sun samu donors ba wanda ciwon kaddara ne ba kowane yake tashi ba samun donors na zuciya abu ne me tsananin wuya da hadari. A bangarenta ita jannah din ahankali ahankali ta tashi daga yarinya me walwala da farin ciki ta koma yarinyar datake rayuwar nutsuwar jiran cikar kwanakinta da rashin walwala hakama ta koma shiru shiru kwata kwata bata iya hayaniya ko sakewa a cikin mutane, Wani irin tsaro me karfin gaske ake bata sbd koina tana iya collapsing shiyasa a duk inda zaa kaita cikin tsaro take babu daga kafa, Nurse aka daukan mata wadda duk inda zata tare suke tafiya, Damuwa da rashin walwalan datake ciki wanda ya sauya rayuwarta kwata kwata ya saka ciwon yake yawan tasar mata yakuma fara nunawa duniya sbd ta qanqance kwata kwata bata girma ko qara jiki sai haske takeyi wanda hakan ya daga hankalim familyn suka sake duqufa a gurin neman donors tako ina amma babu labari. Ahankali ahankali aka ta dena zuwa school sbd bazata iya ba sunaji suna gani aka tattara karatunta aka ajiye bata fita koina hakama kwata kwata sun boye ciwonta da matsalarta ga duniya iya doctors nasu ne kadai suka sani sai nurse dinta saisu family. Rayuwarta ta tashi daga yar gata ta koma abar tausayi sbd karatu malamai aka daukan mata a gida ake zuwa koyar da ita shi shima baa wani jimawa ake bari sbd yawan gajiya datakeyi. A bangaren Ammar kuwa yana india yana karatu sosai bayaji baya gani ya tattara komai ya ajiye karatun yakeyi sosai ba wasa ya duqufa gashi da qwaqwalwa me gashi kuma ya qwallafa rai dai ya zamana yana samun haske a karatun nasa, Saleem Zad ma yana makaranta yana karatu dan haka sai ya zamana gidan daga Mimi saisu dad ne suka rage suna kulawa da jannah din wadda kallanta kadai yake karya zuciyoyinsu. Maheer sosai ya dage yana kulawa sa companies dinsu yana bin every step na dad da daddy mahmoud wanda yake yawan zuwa duba jannah. A Nigeria kuwa aikin babbar Asibitin da ake ginawa yayi nisa wadda sike tinanin dawowa Nigeria neman donors idan an kasa samu a kasashen da suketa nema. *******lokaci yaja babu wani haske ko sauyi daga ciwon Jannah wadda zuwa lokacin ita kanta ta cire rai daga rayuwar kwata kwata gashi shekaru sun dan ja tana gani abokan karatunta suna nisa a karatu suna tafiya karatu tana zaune gida a killace bata taba samun fita ba sbd duk abinda takeso ko take buqata a gida ake gabatar mata dashi, Ta debo shekarun a cikin rashin walwala da farin ciki bare sakewa, Tsaron da ake bata yayi yawan daya qarasa kashe mata sauran rayuwa da hope datake dashi, Ta rasa shekarun walwalan quruciyarta a tsare cikin ciwo da tsananin tsaron iyayenta, Ta taso batasan me duniyar waje take cikiba, Batasan yaya ake walwala da nishadi ba, Tsaron da ake bata ya koma tamkar horo a rayuwarta data mutu, Tsananin son da ake mata ya koma tamkar gubar datake kashe rayuwarta batareda sun sani ba, Tana ganin irin fadi tashi da matsanancin qunci da rayuwar dacin da ahalinta keyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163