Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 68

Chapter 68

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Shiru gurin ya sake dauka kafin Wayarsa dake gabansa ya miqa hannunsa ya dauka batareda yace komaiba ya nemo Numbern Alh Saad ya saka kira kai tsaye. Ringing uku tayi aka dauki wayar Cikin kwanciyar hankali a natse suka gaisa tareda tambayar su Falaq dasu mama yace duk suna lafiya shima ya tambaya su anty maryam da sauran yaransa da suka zama yan mata duk suna university. Kai tsaye bayan gaisuwar ya jefa masa tambayar data saka Alh Saad din Ajiye cup Tea dayake hannunsa yana sha a natse cikim lafiyayyan palonsa dayake katafen gidansa. "Wane Asibiti ne Ummitah ta haihu???" "ZAADEN" Alh Saad ya fada cikin tsananin mamakin tambayar sbd tinda akai rasuwar yayi jinya ya warke har yau bai taba tambaya ko fadar magana ko daya akan ciwon datai da rasuwarba shiyasa suma sukai shiru babu wanda ya fada masa irin yanda taita jinya kafin haihuwar sbd ya zabi danne ciwon rashinta a ransa ya mutu dashi batareda yaji azabar ciwon datasha ba wanda zai qarasa dagargaza karfin zuciyar daya sakawa kansa ne. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 40 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68 Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 ************** "Thank you" AZIZ yace yana kashe wayarsa ya ajiye gefensa ya dago ya kalli fahad dayake jiran umarninsa bude baki yace "Dukkanin Abinda ka sani na bayanin daya buqata ka hadosa cikin gaggawa inason sanin koma menene daya shafi wannan maganar" Cikin tabbatarwa Fahad yace "Angama Sir" Harya juya zai fice AZIZ din ya kirasa ahankali yana juyowa yace masa yanason Ipad din Sayd a hannunsa yanzu. Ficewa fahad yayi ya koma dakin Sayd wanda yake toilet yana sakarwa kansa ruwan dumi sbd sake samun karfi. Baima tsaya komaiba daukanta kawai yayi ya fice ya kaiwa AZIZ wanda yana karba mai tsaye history na browsers dinsa ya ringa shiga. Shiru yayi yana bin duka histories din wainda duka bincike ne kawai yake akan Masu ciki da yanda ake cire zuciyar dan adam sai kuma bincike akan scar din da aikin zuciya yake bari wanda kusan shine yafi yawa. Shiru yayi yana ajiye ipad din gefensa tareda dan rufe idanuwansa yana hana kansa tinanin komai dan baisan me sayd zaiyi da wannan binciken ba seda kuma binciken da zaayi akan zaadens ne yake buqatan sanin dalili ga kuma dr Abraham da shima yake nacin neman bayanin komai akansa wanda duka idan aka hada link daya ne asibiti tinda shima Sayd idan har yasan Abraham a asibitin ne wanda duka kuma dai haihuwan Ummitah ce takaisu asibitin da har akai haduwar. Nunfashi mara sauti ya sauke yan bude idanuwansa ya dauki wayarsa ya miqe yabar office din zuwa cikin gida. Kai tsaye dakin Sayd din ya sake zuwa ya dubasa ya tararda ya kwanta bacci ma ya daukesa dan haka ya wuce nasa bangaren bayan ya sanarwa mama ta kwantar da hankalinta b damuwar komai bane may be ma stress ne na aiki da zaman da basu cika yiba. Yadda mama tayi ta dan kwantar da hankalinta sbd Sayd shima 'da ne gareta tana kaunarsa sosai da sosai. Falaq bata gida tana school shiyasa gidan yake tsit sai data dawo hayaniyar gidan ta dawo. Abincin rana gabaki dayansu gidan sukaci a dining kaman yanda suka saba Sayd ma ya fito dashi akaci abincin sbd bayason yabar kofar da AZIZ zaisan akwai abinda bayason ya sani dan haka ya sake. AZIZ din kuwa ganin ya sake batareda ya sanar dashi komaiba ya sakasa tabbatarda abinda yake binciken ba alkhairi bane tinda yake kokarin boye masa. Da daddare da kansa ya raka Falaq dakinta sai datai bacci ya fito ya wuce bedroom dinsa yana kashe wayoyinsa, Wanka kawai yai yayi shirin bacci ya kwanta yana rufe idanuwansa batareda bacci yazo masa ba sbd abubuwa da yawa ne a zuciyarsa da kansa wanda duk dare kafin ya kwanta kewar yar uwarsa ce take zuwar masa wadda yakewa fata da adduar tana cikin rahamar ubangiji. **Washe gari ma basu fita aiki ba a gida suka wuni Sayd din ya sake warwarewa shima kuma hutu da kadaici yake so dan haka ko fitowa baiyiba abincinsa ma sedai aka kai masa palonsa aka jera masa acan yaci. Sayd kuwa Fita yayi sbd tsananta bincikensa da ayanzu shine abinda yake tsananin buqata. Wayar Latif Sayd ya kira wanda yake cikin yan Amanar maaikatan AZIZ kuma duk da basa kasar haryanzu LIMBA na biyansa Albashi hakama shine drivern da duk yawon asibitin da sukai harma da ranar haihuwa shine yake yawo dasu har suka baro Nigeria shine drivernsu. Latif dayake Shagonsa daya bude yana business dinsa yana ganin kiran ya daga cikeda girmamawa yana cewa "Oga Sayd" Gaisawa sukai Sayd din ya gyara zamansa yana sauke numfashi me sanyi kafin ya bude baki cikin bayyanarda Buqatan abinda zai tambaya batareda delay ba Shima Latif din Nutsuwa yayi yana aje abinda yake tareda wucewa kurya inda baa shiga saishi kadai ya zauna dan jin abinda Sayd din zai fada. "Latif ka tina a ranar da Ummitah ta rasu akwai Dr da shine yayi mana bayani kuma shine ya kula damu a wannan lokacin??? Cikin nazari Latif ya dan shiga tinani yana kokarin tinawa da lokacin sbd dashi suke tare a asibitin. Cikin rashin tabbatarwa yace "Eh wani black haka naji suna kiransa da kaman Dr samail ne ko yaya ma suna.....katsesa Sayd yayi da sauri da cewa "Yes,yes yes Dr Ismail,yes thats the name" Jin yayi wani abu daya danne zuciyarsa ya dan fada ya sauke numfashi yana miqewa tsaye yana jin sassauci a ransa yace "Latif inason kaje asibitin ka bincikamun Dr Ismail din, Inason sanin bayanai akansa, Waye shi, Familynsa, Aikinsa, Yana ina yanzu? Da address dinsa, No i want to know every single abu akan rayuwarsa cikin gaggawa" Shiru Latif yayi kafin ya sauke numfashi yace "Angama Oga Sayd sbd babu abinda bazan iya yiwa Familyn Sir AZIZ

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});