Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 118

Chapter 118

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *********** Sakin baki fadilah tayi tana bin bayansu da kallo zuciyarta na nauyi, Fiddausi kuwa da daman take cikin damuwa da tsananin tausayin halinda jannah take ciki duk tsawon lokacin jin tai jikinta yayi sanyi. Falaq dai tini tabi bayansu kusan a tare suka isa tana jin nata ciwon ma kaman ta dena jinsa. A palonsa ya kwantar da ita kan kujera kafin ya dago kanta falaq tai saurin saka mata pillow tana kallan fuskanta datai fayau. Shi kansa fuskan tata ya zubawa idanuwansa yana kalla a natse, Duk da baya mata kallan tsaf sosai bai wani riqe yaya komai nata yake ba yasan tana cikin wani hali sbd yanda tai wani irin pale da rama sosai tareda sauyawa sosai. Dauke idanuwansa yayi Ahankali daga kanta yana maidawa kan falaq datake kallanta cikeda damuwa da tsoron kada komai ya samu jannah din. Hannu ya miqawa Falaq din yana hana yanayinsa bayyana ta gurinsa tana fasa kuka ahankali tana cewa "Daddy Jannah batada lafiya sosai,.ta dade batada lafiya, Ko abinci bata iya fitowa taci, Hannunta ya karye sosai take fama dashi nayita cewa muje asibiti or a kira dr sai tana cewa aa kaman tana gudun abinda zakace ne, Tana cikin damuwa sosai kwata kwata bata cikin farin ciki, Daddy pls ka kula da ita ka bata farin ciki, I really love as my mum,bazan iya rabuwa ita ba dan haka daddy dan Allah ka sota sosai ko dan sbd yanda nake kaunarta itama take kaunata pls Daddy na rokeka" Qarasa zancen tayi hawaye masu tsananin zafi na gangaro mata wanda ya sakasa maida idanuwansa ahankali akan jannah din wadda bata motsi har lokacin. Kallon tsafta yayiwa fuskanta tsawon mintina kafin ahankali ya gangaro da idanuwansa akan kirjinta setin zuciyarta ya tsayar dasu agurin yana radadin a zuciyarsa dayake tattare da yanayi biyu, Jin yake kaman ya kasa, Jin yayi yana neman tsanar kansa sbd zuciyarsa na kokarin failing Ummitansa. Hannunsa ba zato a natse falaq ta dora akan hannun Jannah din ta dora nata akan nasa tana cewa "Daddy pls for my sake ka karbeta a matsayin matarka,wlh tana tsananin sonka Daddy, Tana enduring da hadiye komai ne sbd son datake mana ni da kai, Daddy zakaso wasu familyn suyi treating dina kaman yanda mukaiwa Jannah wadda tanada gata da power ta family irin wadda nake dashi?????? Dago idanuwansa da sukai ja yayi ya kalli falaq din yana shigar da ita jikinsa ya rungume yana kokarin dedeta bugun da zuciyarsa takeyi akan zancen da falaq din ta fada kawai akan ayi masa treating dinta kaman hakan zai iya aikata abinda hankali bazai daukaba. Hawayene suka sake zubowa falaq tana jin kwata kwata basuwa tsananin so da kaunar da jannah take musu ba bayan ta zabi juyawa wanda ya taso da kaunarta shekaru masu yawa baya akan tsananin son datake musu itada Daddynta, Su kansu iyayenta sun zabi juyawa nasu baya suka zabi basu ita sbd farin cikinta amma gata ta qare a hannunsu masu aikinsu ma sunfita jin dadi. Dr Sameera ce ta iso gidan cikin gaggawa sbd yanda sayd ya daga mata hankali da kira da buqatanta a cikin tsananin gaggawa. Knocking kofar palon yayi wanda ya saka Falaq miqewa da sauri ta nufi kofar da fatan Dr ne ya iso. Ahankali ya dawo da idanuwansa akan Jannah din ya zare tsadaddiyar D&G jacket dinsa ya rufe cinyoyinta farare tas dasuke bayyane sbd rigar jikinta batada tsayi sosai. Dr Sameera ce ta shigo palon Sayd kuwa baima shigoba ya koma yana tinanin Allah yasa ha matsalar zuciyarta bane sbd irin silent pain din dayake hangowa a idanuwan AZIZ ya tabbatarda jin yake kaman kaman Ummitah ce a gabansa wani abu zai sake samunta sbd dena bugawan zuciyarta kaman sauran abinda ya rage musu na Ummitah ne yabarsu dan haka zuciyoyinsu sukai nauyi da wata damuwar da basusan ta ina take cikesuba. Dr Sameera kuwa duk taimakon da zata bawa Jannah din ta bata babu alaman suma ne kawai dan haka dole ta buqaci suyi asibiti da ita cikin gaggawa sbd bugun zuciyarta gaba daya ba daidai yake ba. Hakan da dr Sameera ta fada ya saka AZIZ din zubawa Jannah din idanuwansa yana jin kaman ya hana a kaita asibitin a hakan sedai kuma bazai bari zuciyarta ta dena bugawaba. Falaq da jikinta har rawa yake sbd tsoron rasa Jannah da sauri ta kallesa zata kira sunansa bai tsaya jiran komaiba ya shiga bedroom dinsa ya dauko daguwar rigarsa jallabiya me shegiyar kyau da qamshi ya zirawa Jannah din ya dauketa gaba dayanta ya nufi kofa suka biyo bayansa. Sayd na hangosa ya nufi waje da sauri kafin su iso ya tada mota tareda zuwa daf da kofar fitowa main palo ya tsaya Latif ne ya bude motar da sauri shima jikinsa na rawa. Da mugun speed Sayd yabar harabar gidan da mota bayan securities sun bude musu gate tini. Dr Sameera falaq tabi sbd yanda ta daga hankalinta ko anbarta kuka zataita yi. Suna barin gidan Mama na isowa da sabon driver dinta yaje ya daukota Airport. Cikin mamaki take tambayar Su jannah din da falaq Fiddausi ce ta sanar mata komai cikin mutuwar jiki. Itama maman damuwa ta shiga tana fidda waya kiran AZIZ sedai harta yanke bai daga ba. A asibiti suna isa da gaggawa akai emergency da jannah din wadda aka fara kokarin dawo da numfashinta da baya fita sukeyi. Zaune yake a gurinda aka tanadar masa na jira Sayd na tsaye a bayansa yana kokarin neman hanyar da zasu samu history record na ciwonta sbd dole sai dashi zaa samu damar sanin yanda zaa bi da yanayinta. Falaq na gefen Daddyn nata idanuwanta sunyi zuru na jiran tsammani. Zaman awa kusan biyu zuwa uku sukai kowa da abinda yake zuciyarsa kafin Dr Sameera ta fito tareda wani dr Ashir Ya kallesu yana jiran abinda zasu fada. Numfashi sauke suna kallansa kafin cikin girmamawa da bayyanarda yanayin da ake ciki Dr Ashir dinne yace "Numfashinta ya dawo hakama bugun zuciyar ya dan samu sedai ga dukkanin alamun da muka gani shine bugun zuciyarta is very weak wanda hakan na nuna Alamar heart patient ce so for now saita farfado munsan komai akan yanayinta zamu iya dubata dakyau, Sai kuma hannunta da shima anriga an dubasa anji dashi insha Allah dan haka yanzu muyi fatan farfadowanta a lokaci" Numfashi mara sauti sosai Sayd da Falaq suka sauke a lokaci daya yana kasa cewa komai. Shi kuwa dago idanuwansa kadai yayi ya kalli Dr

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});