Chapter 131
Chapter 131
akan wanda yake ciki har yau akan rashin rabin jikinsa da sune suka rabasa da ita, Baiso zuciyarsa ta kasance me tausayawa Ko mutum daya daga cikin ahalin nasu ba sbd halin da suka sakasa tareda ciwon dayake tattare dashi wanda har abada bayajin zai warke sai lokacin da Allah ya kaddari zaibi Yar uwarsa da iyayensa, Kuka sukeyi da jin azababben radadin rasa mutum daya da sukai a cikin su da sukeda yawa, Shi kuwa Ita kadaice dashi a duniyarsa kaf baida kowa bayan ita amma suka rabasa da ita.. Zareta daga jikinsa yayi ya kwantar yabar falaq ta rufeta ya fice daga dakin sbd a duk lokacinda wani zaiyi kukan rashi nasa radadin rashin dayayi ne yake dawo masa sabo tin daga kan mahaifinsa da Mahaifiyarsa zuwa kan Ummitansa da rashinta yake jijjiga rayuwarsa haryanxu. Su mama ma sanyi jikinsu yayi wanda ya saka kowa ma gidan jikinsa sanyi. Bacci tayi sosai na nutsuwar gangar jiki amma bana zuciya ba dan haka karfe uku tana farkawa Babu kowa a dakin ta kasa tashi tana neman wanda zai taimaka mata saiga Fiddausi tazo dubata sbd falaq na toilet. Itace ta qaraso da sauri ta kamata ta rakata har toilet ta fito tabarta. Ruwan zafi sosai ta gasa jikinta dashi wanda ya saka ta samu kuzari tai alwala ta fito ta shirya cikin doguwar Turkish Abaya tai sallah tana idarwa yana shigowa a shirye zai tafi janazah din da zaayi karfe hudu. Kallo daya tayi masa ta dauke kanta wanda ya sanasa fasa fadar abinda zai fada ya juyawansa ya fice. Yana ficewa ta miqe ahankali ta nufo kofa bayan ta zari key din motarta. Ko data iso palo ashe bai riga ya fice ba dan haka bata tsaya kallansa ba ta nufi kofa kokarin ficewa ya bude baki a natse yace "Ba inda zaki bakida lafiya so ki koma dakinki" Taso wucewa ta kasa tankasa sai kuma ta tina da idan taje gate ko zata mutu idan bai bada umarniba bazasu bari ta fita ba dan haka ta juyo ta kallesa idanuwanta na cikowa da hawaye ta maida idanuwanta kan mama sbd bama zata iya masa magana ba ta bude baki muryanta na rawa tace, "Mama inason na tafi gidan dan Allah" Mama da duk tausayinta yake sake rufeta kama hannunta tayi tana karban key din hannunta da kulawa tace "Maganar danake masa kenan yabarki kije,dan haka bakida lafiya bazakiyi driving da kanki ba can zamu dukanmu saimu tafi tare" Shiru tai sbd so tayi ta tafiyarta ga familynta ita kadai sbd suna tsananin buqatan juna a yanzu. Baice komaiba sbd umarnin mama koyaushe shine abinda baya musawa dan haka wucewa yayi gaba. Mama tura jannah din tai gurinsa suka tafi a motarsa ita kuma ta tafi a mota daban itada Baba alhassan, Falaq Daddynta yace babu inda zata daman itama tsoron zuwan takeyi hankalinta dik ya tashi. A mota babu me magana shiru har suka isa Zaadens a lokacin ake kokarin fara janazah din dan haka jannah ce kadai ta wuce cikin gida shikuma anan suka tsaya wajen ayi dasu. Tana shiga kai tsaye bangarensu Mummy ta nufa sbd kowa na can. Kallo daya taiwa Mummy da Mimi wasu sabbin hawaye suka zubo mata da gudu ta qarasa ta rungume Mummy wanda har karfinta tas ya qare gurin kuka. Anyi janazah din Mahmoud Zad a cikin radadi na rashinsa da akai an dawo, Bazasuyi zaman gaisuwa ba dan haka ana dawowa kowa ya watse sedai masu zuwa suna tafiya, Securities ne sosai acike da layin sbd manyan mutanen dake zuwa suna tafiya, Acan cikin gida ma babu mutane tsit ne duk wanda yazo yai gaisuwansa tafiya yakeyi sbd basason zaman da hayaniya kadaici sukeso. Su mama anan suka bar jannah wadda dataga da gaske zai iya cewa ta koma din kuma saita koma din dole ta roki mama ta sakasa barinta gidan ta kwana biyu. Dan haka acan aka barota daman shi tin daga gurin janazah bai dawoba ya wucewansa. Familyn Mummy dake Germany sun iso gaisuwa da tsayawa Mummy din wadda gaba daya ta shiga wani hali na rashin Mijin datake tsananin so yana tsananin sonta sbd itace bata haihuwa amma bai taba damuwa ko raayin aureba sbd samun haihuwa sbd kawai girman son da sukewa juna ya yadda ya zauna ba haihuwa yayan dan uwansa da yar uwansa sun ishesa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 79 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ********* Ranar da akai kwana uku da rasuwar sawun ya zuwa gaisuwa ya dauke suka koma iya su familyn, Dad jikin nasa sai ahankali shima sbd damuwa me girman gaske ce ta cike zuciyarsa ya kasa cirewa dan haka gabaki daya walwalar familyn ta dauke basa cikin farin ciki ko kadan, Ammar ma andawo dashi gida sbd gabaki daya dai kansa ya juye suke gani haryanxu sunan AZIZ LIMBA ne a bakinsa. Mummy a ranar da akai ukun da yamma bayan angama addua ta buga waya cikin rashin bata lokaci saiga motocin Dss kusan guda biyar sun iso Zaadens sun zagaye gate din da gefen gidan. Anny suka taho kamawa a bisa tabbacin itace ta kashe Mahmoud Zad. Mummunan tashi hankalin Su Dad da maheer yai harma da Mimi da dukkaninsu. Sai a lokacin Mummy ta fito ta nuna babu wani sulhu ko tsayawa sauraron bayani komai Anny ce ta kashe Mahmoud kuma dole zata karbi hukuncin hakan sbd a gaban saleem ne shima gani, Jannah ma da mijinta sun gani hakama yan aiki duka shaida ne, Zata tabbatarda Anny ta karbi hukuncin kisa akan abinda tai idan kuma akwai wanda ya isa ya tsaya mata zasusha mamakinta sbd gabaki daya dukiyarta da itace share dinsu datake riqe dasu ayanxu zata janye ta kuma yi sharia dasu da dalili a lokacinda basuda karfin ko power din iya fada da ita sbd sunsan ita
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163