Chapter 151
Chapter 151
har abada, Alkawarinta ne akaina wanda bazai taba barin nayi miki dole ba hakama na alkawarine akaina na cika miki zabinki batareda tilastawa ba, Karki zabi abinda zai kawo karshen rayuwarda baa riga ma anfaraba, Ki......." Katsesa tayi ta hanyar girgiza kanta hawaye masu zafi na tsananta gudu akan fuskanta ta bude baki muryanta na bayyanarda tsananin radadi tace "Na zabi ahalina har a yanzu, Bazan taba barinsu na bika ba AZIZ LIMBA, Na zabesu,zan kuma sake zabarsu,zanci gaba da zabarsu har karshen rayuwata" Qarasa maganar tai kuka me tsananin ciwo na zuwar mata ta soka kanta cikin qafafunta tanayinsa ahankali zuciyarta na tsananin ciwo da radadi me girma. Shima radadi me zafi da ciwon gaske kirjinsa ke masa idanuwanta na qara wani irin jajir hannuwansa suka fara rawa ya miqe ahankali baice komaiba ya nufi kofa ya fice yana sakawa ransa zai bata yancin datake so na har abada sbd Allah dai ya nufa alaqarsu ta qare daga nan, Hakama rabuwa da ita a yanzu shine mafi alkhairi garesu su dukan sbd a duk lokacinda ya kalli halin da falaq take ciki jin yakeyi kaman bazai iya hakura da abinda Zaadens sukai masa ba zai iya kashe daya daga cikinsu dan raya tasa 'yar shima dan haka nesantar junan shine mafi alkhairi garesu duka suna buqatan break daga wannan masifar ta rayuwa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 91 *SHOP WITH ME by RANO* 08030811300 Best children's clothing shop💯 https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7 Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema. Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta. ************* Yana ficewa daga palon koda ya isa mota ko gani bayayi sosai kirjinsa tsananin ciwo yakeyi da sauri Sayd ya bude masa mota yana kasa kara kallansa sbd yanayinsa dayake a munane. Barin gidan sukai yana dafe kirjinsa dake neman bugawa radadin gaske yakeji yana kasa riqe ciwon yafara neman numfashinsa dayake yankewa yana damqe hannuwansa da karfi idanuwansa na kasa riqe azabar kirjinsa nasa... Itama yana ficewa ta zabe qasa ta zube tana fasa wani irin azababben kuka me kargin gaske tana dafe kirjinta dayake mata tsananin ciwon dayafi na koyaushe tana jin kaman zata mutu.... Har cikin ruhinta take jin azabar da kirjinta keyi tana tsananta kukan da batada me rarrashi, Batada wanda zai ko tsaya akanta ta samu sassaucin qunci da ciwon datake ji a lokacin na zabar rabuwa da namijin ta jure komai akansa, Inama tin farkon haduwarta dashi ta jure ta danne sonsa da bata iso wannan matakinba da ayau take jin inama tabar duniya. Su kuwa suna isa gida kai tsaye bangarensa ya wuce batareda ya bari kowa yaga yanayin dayake ciki ba yana shiga tin a kofa ya zube qasa yana dafe kirjinsa dayake masa azabar dabazai iya daukaba, Wasu irin hawaye ne suka gangaro daga idanuwansa masu tsananin zafi yana zubewa qasa kwance har lokacin hannuwansa na dafe da kirjinsa.... A daidai wannan lokacin Sayd ya shigo sbd tin a mota ya lura da yana cikin mummunan hali.. Sayd na shigo wani irin jini na fesowa ta bakinsa me karfin gaske idanuwansa na rufewa..... Cikin matsanancin tashin hankalin daya saka kafafunta Sayd sarewa ya isa garesa da rarrafe hannuwansa na rawa ya ambaci sunansa da karfin daya saka duka jamaar gidan fitowa. Mama na ganin AZIZ din da jini kasa qarasowa tayi itama jiri ya debeta ta zube a inda take. Shi kansa Sayd bazai iya tuqi ba sbd mummunan halinda ya shiga dan haka ambulance aka kira babu dadewa sosai ta iso aka kwashesa zuwa asibitin harma da mama wadda itama manyanci da ciwon damuwa suka hade suna neman qarasata. Fiddausi da Sayd ne a tsaye kawai kaf familyn sai baba alhassan wanda shima dole damuwa ta tada nasa jikin da ake lallabawa. Se cikin dare aka samu Bugun zuciyarsa da numfashinsa suka dawo daidai sedai shima take ciwo ya qarasa maidasa abin tausayi sbd baisan waye ma yake kansa. Sayd da damuwa take neman kashesa shi kadai tini ya qarasa hada kan komai nasu a cikin kwana biyu ya gama handling komai akai sabbin presidents da chairmans da directors a companies dinsu ya qarasa handing over na komai ga latif, Securities ma da masu aiki na Mansion din dukkaninsu babu wanda baa bawa manyan kudaden da zai jima bai nemaba aka sallamesu duka kowa da kowa. Washe gari zasu tafiyarsu subar qasar dan haka a daren Motar Sayd ta tsaya a kofar gate din Zaadens ya fito mota ya bude gate da kansa ya shigo sbd babu securities kamar zaadens din baya sai mai gadi daya wanda shima ya kasa tafiya ne yabar jannah kaman yanda me aiki daya ta tsaya shima tsayawa yayi. Harabar gidan a kwai haske amma kamar baya ba, Sanyi jikinsa yayi shima sosai farkon zuwansu Zaadens na dawo masa a lokacinda kowa na cikeda lafiya da kwanciyar hankali da burirrika amma ayau dagasu har su din kowa ya rasa abubuwa da dama da har abada bazasu taba dawowa ba. A kofar palon ya tsaya ya miqa hannunsa ahankali yayi knocking idanuwansa jajir. Shiru babu motsin kowa, Sake bugawa yayi yana dan ja baya kadan...shiru baa budeba dan haka ya sake bugawa yana ci gaba da bugawa a natse cikin sanyi. Shiru kusan tsawok lokaci me tsayi, Ajiyar zuciya da numfashi me zafi ya sauke yana juyawa xai bar gidan aka bude kofar ahankali cikin nutsuwa da sanyi. Me aikice ta bude kofar cikin fargaba a sanyaye. Juyowa yayi ya kalleta itama shi take kalla cikeda damuwa. Bude baki tayi tace "Barka da zuwa" Amsawa yayi yana sauke kallansa daga kanta yace "Ms jannah nakeson gani" Shiru tayi tsawon seconds kafin tace "Batada lafiya amma bismillah bari na sanar mata" Shigowa yayi ya zauna a natse a palon kansa qasa idanuwansa har lokacin jajir. Wucewa tayi ciki ita kuma zuwa dakin jannah dake kwance shiru idanuwanta rufe. Bude dakin tayi ahankali ta shigo da sallama me sanyi sbd tasan ko tayi knocking jannah bazata iya maganar cewa ta shigoba bare tasowa ta bude din. Cikin nutsuwa da sanyi tace "Sir Sayd daga Limba yazo yana son ganinki" Bude idanuwanta tayi ahankali batareda ta motsaba. Sake maimaitawa me aikin tayi kafin ta juya ta fice daga dakin. Shiru shiru bata fito ba tsawon lokaci kafin ta bude dakin ta fito sanye da doguwar hijab har qasa fuskanta ta rame sosai tayi haske sosai. A hankali ta tako ta iso palon ta zauna a natse batada karfi ko kadan sbd ciwon dayake tattareda ita tsawon kwanakin. Nunfashi ya sauke ahankali sbd shiru sukai dukkaninsu babu wanda yace komai. Dagowa yayi Ahankali ya kalleta zuciyarsa na cika da damuwa me tsanani gaske ya zura hannunsa cikin aljihun qatuwar jacket
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163