Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 30

Chapter 30

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sbd nemar mata kalbim din da zata rayu dan haka take ganin kanta a matsayin baki da mummunar kaddarar ahalin, Bata kawo musu farin cikin da suke fatar ta zamar musi ba ta zama mummunar kaddadar datake quntata kowanne mutum dayake cikin familyn. Ta cire rai daga rayuwa duniyar takeson ta bari Allah ya dauki rayuwarta ta huta da qunci da ciwon datake ciki suma su huta da gwagwarmayar da babu tabbas. #MAMUH #ZAADENS #LIMBAS #JANNAH ZADEEN #UMMITAH LIMBA ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 18 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************** A lokacin da ta cika shekaru goma sha shida Ammar ya gamo karatunsa ya dawo a matsayin cardiologist doctor sedai hakan bai sauya komai dan kuwa har lokacin baa samu donor ba. Duk yanda sukeso su saka farin ciki da walwalwa a rayuwarta sunyi amma babu haske ko kadan sbd ta riga ta saka kanta a duhu da dacin da babu fitowa hakan kuma yana tsananin qona zuciyoyinsu dan haka Mimi ta ringa ganin ta nuna musu su hakura abarwa Allah a jira lokaci kawai wanda kuma yana kusa tinda ciwon nata yayi nisan da yanzu ba iya qunci kadaine yake dabaibaiye da ita ba hadda ciwo sbd tayi weak sosai batada kuzari kaman kowa. Dr Abraham ne kwatsam yakira dad kai tsaye ya sanar dashi sunada wata patient datai nisa kuma yana saka ran zuciyarta kila zatai matching. Dad na jin hakan daman ba qananun kudi yake sakarwa Dr Abraham ba akan a samar masa zuciyar koda ta patients dinsu ne idan aka ga sunyi nisa. Akwai patient biyu da dr Abraham din yayi sanadin mutuwarsu sbd zuciyarsu sedai rashin saar da akeyi familynsu basa yarda suyi donating zuciyarsu wadda daga karshe suke mutuwa a banza batareda an samu cirewa. Wannan karan ma Dad numfashi ya sauke yana cewa "Idan ka tabbatarda wannan din zaiyi matching kayi treating patient din ko nawa ake buqata zaa biya ya warke ka sallamesa zamu bibiyesu mu samu heart din daga baya sbd suma ana magana ko yayi nisa ba zasu yadda ba, Idan har zaiyi ka tabbata a nemar masa lafiya kawai" Ajiyar zuciya dr Abraham yayi yana yadda da shawaran Dad din sbd tini suka gama da rayuwarsa ta hanyar sakashi a jikinsu kudi ne kawai yake duka kaman zaaden dinne shima dan haka babu abinda baya musu. Ammar na jin an samu wadda xatai matching ya kasa nutsuwa da kansa ya ringa taimkawa da familyn yaron da kudi sosai yana shiga jikinsu su kuwa suka aminta dashi sbd yanada kwarjini da kwantar da kai. Dr Abraham ma kulawa da sakewa ya ringa yi dasu a matsayin caring doctor. Yaron baida uba mum dinsa ce kawai sai sisters dinsa biyu yan asalin Ethiopia ne. Familyn Nuhan da zaadens kusanci ne da kauna me karfi ta shiga tsakaninsu da dr Abraham wanda ya nunawa familyn Nuhan Zadeens nada tsananin tausayi ne kawai da son yara sbd basada yara sosai shiyasa suke taimaka musu sosai duk da suma sunada nasu kudin amma sbd son kusantar su ZAADENs din da kuma burin ganin yayanta mata sun samu shiga familyn sbd ganin Ammar da maheer sai mahaifiyar nuhan din ta sake dasu sosai tana sake shige musu sosai. Maheer kuwa da yarta daya yayi amfani ya san komai na familyn da irin karfin dasuke dashi wanda ko zai iya kawo musu matsala ya gama sanin komai nasu ya fahimci basu da wani power ko hanyar samun powern dan haka ya janye mata. Duk kusancin da suka samu familynsu nuhan basu san zadeens nada wata 'yar ba sbd kwata kwata sun boyewa duniya ita tini. Nuhan yaji sauki sosai sbd taimakon su Dad din da suka zubarda kudi sosai aka n3ma masa lafiya. An sallami nuhan din ko wata biyu bai rufa ba Daddy mahmoud ya iso qasar Kwana hudu da zuwansa Aka kira familyn nuhan aka sanar dasu ya samu Mummunan accident da sabuwar motar da Maheer yayi masa kyauta anata murna. Irin yanda yayi accident kwata kwata kwata yayi damage dan haka su Maheer ne sukai family tinda sun zama daya akai asibitinsu dr Abraham dashi. Suna isa akai ciki dashi cikin gaggawa tareda Ammar wanda yake cikin likitocin da zasu basa taimakon gaggawa. Babu tausayi babu komai dr Abraham ya shiga tiyata da dashi tareda Ammar da babban 'dan Dr Abraham din wanda yake qwararran likitan zuciya. Zuciyar Nuhan suka cire wadda take bugawa ahankali suka dinkesa tareda gurare da dama a jikinsa sbd munanan raunikansa da harma inda baiji raunina sun yanka sun dinka sbd hana na kirjinsa ya zama daban. An fito da Nuhan wanda baiyi surviving ba ya rasu tin a gurin aiki suka rubuta Take mahaifiyarsa ta yanke jiki ta fadi a gurin hakama sisters dinsa dole su Maheer ne sikai komai tareda saka hannu a takardun karban gawar da sauran formalities din. A cikin qanqanin lokaci akayo asibitin da Jannah da daman komai anyi mata a shirye take da karban donor din. Abinda basu saniba shine suna nasu allah yana nasa koda aka shirya komai zuciyar Nuhan ta dena bugawa ta mace itama dan haka daga Ammar din harsu dr Abraham kaman zasu zare sukaji. Dad ma jin yayi kaman zuciyarsa zata fashe sbd duk wahalar da sukai ta tashi a banza. Maheer ma kasa hakuri yayi ana gama komai na janazan

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});