Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 136

Chapter 136

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ko wani abin ya samesa? Innalillahi bara na kira uncle" Juyawa tai da sauri zataje ta kirawo uncle dinta AZIZ din ya tako ya ya bude kofar bedroom din kai tsaye sbd kada ta sake tara mutane har nan din sbd na neman jannah wasa ne yanzune zata dagawa kowa hankalin rashin jinsa ko ganinsa. Dakatawa tai tareda juyowa da sauri ta kalli kofar dakin daya bude ba haske a cikinsa wutar ciki a kashe dan haka bataga Jannah datake bayansa ba shi kadai ta gani... Cikowa idanuwanta sukai da hawayen ganinsa dan hartashiga mafi munin tashin hankalin kwatanta idan wani abinne ya samesa dan haka da sauri ta iso gurinsa ta rungumesa hawayenta na saukowa na jin abinda ya danne kirjinta ya fada... Rungumeta yayi yana shafa bayanta zaiyi magana ta dan dago ahankali tana shaqar qamshin jannah dayake tashi a jikinsa, Bude idanuwanta tayi dakyau sai taga kaman jannah ce a bayansa, Baya tayi ahankali tana kallan bayansa tace "Daddy Jannah ake nema baa gangataba koina" Janyewa yayi gefe tareda bawa jannah din damar bayyana da kyau. Wata irin kunya da dana sani ne me tsanani ya rufe jannah din ta dago ta kalli Falaq data taho da sauri ta rungumeta tana cewa "Na dauka kin komawanki Zaadens ne shiyasa na damu dana sani na fara zuwa na fadawa daddy da kowa bazai damuba, I'm sorry Daddy, I'm jan" Komai bace ba ya juya yabarsu a tsaye ya komawansa bedroom dinsa ya rufe sbd baya buqatan fita idan ta fita kowa ya ganta sai kowa yaje ya nema guri ya kwanta. Barin palon sikai kowanensu na kasa kallan juna Falaq na jin tsananin rashin kyautawanta da takaicin kanta data kasa sanin ta girma inji mama. Jannah kuwa tsananin kunyar datake ciki ya sakata jin zazzabi na neman rufeta. Suna isowa main Living room su mama dake tsaye dukkaninsu hadda fadila ganin inda ta fito da kayan dake jikinta ya saka mama bata ce komaiba bare tsayawa jin abinda zai sakata jin kunya daga bakin falaq ta juya tabar palon ta nufi bangarenta ta shige ta turo kofa. Sayd ma ganin hakan ya juya shima yabar palon yana zuwa yacewa securities kowa y koma bakin aikinsa Mrs LIMBA din tana ciki. Fiddausi ma silalewa tayi ta koma dakinta cikin takaicin kanta data kasa tinanin ko jannah din na dakin Megidan gaba daya sai kawai ta daga hankalinta ta sanarwa Falaq duk da ba laifinsu bane tinda basu taba ganin ko zuwanta gurinsa ba bare tinanin hakan. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 82 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ********** Fadilah kuwa zubawa Jannah din idanuwanta tayi ahankali tana mata wani irin kallan dayake nauyaya zuciyarta, Wasu ruwane da suka gangaro ahankali daga gefen fuskanta a cikin towel din dayake nade da kanta suna gangaro ahankali zuwa gefen fuskan nata suna bin farar lafiyayyar fatarta har zuwa wuyanta sukai cikin rigarta wanda suka saka fadilan jin bugun zuciyarta na neman tsayawa sbd bata taba tinanin AZIZ LIMBA ashe yanada lokacin da zai bawa macen da bayaso harma ya iya bata kansa gabaki daya ya bata damar mallakarsa a matsayin Namijin dazai bata damar sanin ita din cikakkiyar mace ce, Kenan jannah ta amshe matsayin mace ta farko datasan waye Asalin AZIZ LIMBA, Jannah ta kwace mata matsayin dataso takawa a rayuwarsa, Taso kasancewa macen da zata fara saninsa, Macen da shima zai fara sani, Yaushe ma Jannah Zad tafara samun matsayi a gurinsa ne? Wucewa Jannah tai zuwa bedroom dinta batareda ta kalli inda Fadilan take ba dan ita batama lura da ita ba. Falaq ma bedroom dinta ta wuce aka bar Fadilan ita kadai tana jin kirjinta na tsananin nauyi da baqin cikin rashin kasancewanta macen da AZIZ LIMBA zai juya a hannuwa da jikinsa. Jannah na shiga bedroom dinta isa tayi bakin gadonta ta zauna tana dafe goshinta ahankali da hannunta tanajin kan na nauyi. Ta jima a hakan jikinta koina na dawowa daidai daga kakkarfan damqar data ringa samu daga garesa. Qamshinsa ne yake sake zuciyarta sukuni da tinaninsa dan haka ta miqe ahankali ta isa gaban dresser ta tsaya tana kallan fuskanta a jikin mirro ta zubawa lips dinta da sukai haske sosai sbd tsotsa ido ta lumshe tana jin qamshin bakinsa dayake kama dana mint da aka hada da raspberries yana dawo mata. Hand dryer ta kunna tana busar da kant ahankali tanajin dumin dryer din na ratsata jikinta amace. Har ta gama jikinta a mace yake ta kashe ta miqe tana kama gashin da band ta nufi gadonta ta haye ta kwanta tareda rufewa jikin duvet dinta qamshinsa dayake jikin kayansa dake jikinta yana ciketa koina ta rufe idanuwanta bacci na daukanta a natse. Washe gari kasa fitowa tai sbd kunya sai da Fiddausi ta shigo tukuna ta iya samun karfin fitowa gashi falaq ta tafi school. Gurin mama taje ta gaidata cikeda kunya da jin nauyi sedai maman ko kadan bata nuna mata ma ta iya tina abinda ya faru jiyanba janta kawai tayita yi da wata zancen tana sakata dawowa yanda suka saba abinsu. Fadilah ma bata iya fitowa ba tana daki zuciyarta da jikinta ba dadi duka. Mama hana jannah din komawa daki tai suka nufi dining hakama Fadilah fitowa tai breakfast suka hade a dining din.. Sayd ne ya shigo dining din shima yana fuskewa yana gaisawa dasu maman a sake sbd hana yanayin yiwa kowa nauyi. Yana zama suna kokarin farawa sai gashi ya sako kai dining room din sanye da Ash yadi me tsananin laushi da tsada daya nutsu a jikinsa fuskansa sanye da glass din versace dayayi masa wani irin kyau. Mamakin glass din fuskansa a gurin cin abinci mama tayi amma batai magana ba itama ganin kowa ya fuske. Gaidata yayi a natse kaman yanda ya saba yana zaunawa. Sayd ne ya fara masa barka

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});