Chapter 22
Chapter 22
sosai. Sayyid kuwa dadi ya ringa ji dan baima damu da rashin tsayuwarsa a rayuwa ba sbd tsananin son dayakewa Ummitah da duk abinda ya shafeta. Bai taba ganin ABDULAZIZ ba amma kaunarsa yake mai tsafta da karfin gaske sbd irin tsananin son da Ummitah ke masa dan haka shima yake shirye daya bisa yayi masa biyayya har inda karfinsa ya qare. Ahankali ahankali ciwon laulayi ya koma ciwo a jikin Ummitah, Ga karatu wanda dole ta dena zuwa ga sanyi daya shigeta sosai kwata kwata cikin baizo da saukiba ko kadan dan haka mama taxo ta dawo da ita hannunta tana kulawa da ita. *******Rashin jinsu kwata kwata tsawon lokaci me tsayin gaske ya saka ya shiga damuwar data taba aikinsa wanda ya saka masa dawowa da abinda yake yi baya dan kuwa lalacewa komai yayi sbd damuwa dan haka dole komai aka dawo farko kuma ba damar tafiya sbd aikine da zai sauya rayuwarsa gaba daya idan yayi nasara dan haka dole ya dage ya tsaya wanda hakan ne ya haddasa masa daukan tswon lokaci meyawa na shekaru bai dawo ba. A cikin nasara da yardar Allah ya kammala tareda samun zuwa na daya wanda ya janyo masa wata irin suna da daukaka. Murna da farin cikin mutanensa dasu alh saad suka shiga anata celebrating tareda tayasa murna hakama kamfaninsa take ya samu shiga jerin kamfanin da aka dan san dasu. A lokacin ne babu bata lokaci ya tattara ya koma Italy daga can ko sati biyu baiyiba ya sauka Nigeria. Bai kwana a abuja ba ya isa garinsu sbd daukosu kawai yakeda niyar yi su dawo abuja. Lafiyayyan gida me kyau da tsari dan girma ya mallaka a abujan wanda babu abunda baa sakaba na jin dadin rayuwa wanda tin bai dawoba qasar aka gama komai na gidan da tsarinsa. Da rana kwatsam ya sauka a garin wanda motarsa ta saka jamaa taruwa a kofar gidansu mama. Ummitah dake zaune mama da sayyid na gefen suna kokarin ganin taci abinci da lemu da abarban data saka sayyid siyo mata sbd shima gaba daya ya haukace da nema sbd kulawa da ita da Buqatunta gashi kusan ya tare gidan maman shima sbd ita. Mama na dagowa ta kallesa saida gabanta yayi mummunan faduwa sbd gabaki daya baiyi kama da ABDULAZIZ dintaba Hawayene suka fara gangarowa daga idanuwanta masu tsananin zafi da batasan ma na menene ba. Ummitah kuwa qamshinsa daya cike tsakar gidan ta shaqa da kyau har cikin cikinta taji wani irin sanyi na mamaye zuciyarta zuwa gangar jikin. Itama hawaye ne suka fara gangarowa daga idanuwanta tana kasa dauke idanuwanta daga kansa duk da kuwa tsananin kwarjinin dayake dashi na cikar haiba. Sayyid hannuwansa biyu ya saka suna rawa yafara goge mata hawaye yana jiyowa yayiwa ABDULAZIZ din kallo daya ya sauke idanuwansa. Kwata kwata bai lura da cikin dayake jikinta ba sbd abine da bazai taba kawowa akansa ba koda kuwa mafarki fararen idanuwansa masu wani irin kyau ya zuba mata zuciyarsa na samun abincin datai shekaru bata samuba ya ware mata hannuwansa ahankali tareda ambatar sunanta da wani irin sautin daya sakata fasa kuka tana miqewa da karfin da sayyid baitaba sanin ayanzu tanada shi ba sbd rashin lafiya ta tinkaresa da gudun gaske ta fada jikinsa yai wata kyakkywar runguma yana rintes idanuwansa wani irin farin cikim dayafi komai na rayuwarsa na rufesa. Mintina sukai ahakan yana sauke ajiyan zuciya ita kuma tana kuka sosai tana kankamesa tana ambatar sunansa kaman zata bude masa zuciyarta yaga irin abinda takeji na kewansa datai da tsananin Buqatansa datake. Mama ma kuka takeyi sosai wanda ya sakasa sassauta riqon da yayiwa Ummitah jin wani wani irin tudu ya dan tokaresa. Bude idanuwansa yayi ahankali tareda zubawa mama yana kasa sakin Ummita wadda itama ta sake qanqamesa. Wani irin ciwon kai yaji ya sara masa a tsakiyar gefen kansa ya lumshe idanuwansa da suka dan sauya ya bude yana zare Ummitah a jikinsa ahankali. A gabansa ya tsayar da ita ya zubawa fuskanta datake sunkuye tana kuka ido yana mata kallan daya saba mata duk yazo na karantar meye ya sauya a tattare da ita. Tin daga fuskanta yaji zuciyarsa na nauyi yafara gangaro da idanuwansa har zuwa cikinta daya fito qarami dashi. Kaman cikin haihuwa yake gani a jikinta wanda yasan imaginations nasa kawai dan haka ya dago ya zubawa fuskanta ido yana son ta kallesa amma ta kasa dagowa sai kuka tasake sakarwa. Mama data kasa dagowa ya mayarwa da kallansa sai lokacin ya lura da sayyid daya taho ya tsaya gefensu yana kallansu cikeda kauna da burgewa tareda rashin son kukan Ummitah. Mama ce tayi karfin halin dagowa tanai masa sannu da zuwa share hawayenta ta nufi daki dauko masa tabarmarsa da haryanxu bata taba fiddawa wani ya hauba sbd dan shi suka siyeta. Tana saka kafarta daya daki kafin ta saka dayar ya kasa shiru da muryansa me nutsuwa da taushi yace "Mama meye wannan a jikin Ummitah?? Cak ta tsaya agurin batareda tayi gababa ko baya tana sauke numfashi da ajiyar xuciya me sanyi kafinta juyowa ahankali kai tsaye tana daukan matsayinta na uwa ba shakka tace "Juna biyu ne a jikinta ga mijinta nan a tsaye ku gaisa bara na dauko maka gurin zama" Tana fadar hakan ta qarasa wucewa ciki tana sauke ajiyar zuciya da numfashi sbd ba amfanin boye boye da tashin hankalin abinda ya riga ya faru ba sauyi kaddararsu taxo ahakan. Shiru gurin yayi wani irin mummunan nauyi kansa yayi da maganar tareda wani irin nauyin kirji daya kusa taba ganinsa dan haka tabarman data shimfida ya qarasa baya gani sosai ya zauna yana kasa kallan maman sai Ummitah da rayuwarta ta riga ta lalace dan haka take idanuwansa sauya zuwa wani irin jajir kaman an zuba musu borkono. Maganan bayan rabuwa da barka da zuwa mama ke masa amma kwata kwata baya jinta jinsa gava daya ya dauke iska kawai yake ji kaman yana kada masa hakama ganinsa yara rawa dan haka bai fahimci komai sosai ba saida Ummitah ta gama kukanta ta dago ta kallesa ta fahimci kwata kwata baya hayyacinsa ma kuma maganar aure da cikin ne yake neman zarar dashi kuma tasani babu abinda zai hanasa raba auren dan haka cikin sanyin murya ta bude baki tace "HAMMA inasonsa zanci gaba da zama dashi" Rintse idanuwansa da suka kusa watse masa yakeji yayi da qarfi wani nauyin gaske na danne kirjinsa. Sayyid daya shiga damuwa da tsoro numfashi ya sauke me sanyi yana kallan Ummitah da shi gava daya ganin ABDULAZIZ din ya tsinkar dashi. Mama ma numfashi me sanyi ta sauke sbd a baya kam daya dawo da wuri yace zai raba auren bazata hanaba amma yanxu ga rabo ansamu kuma ace zaa raba auren bame yiyuwa bane. Mama ce ta karbi zancen kai tsaye da cewa "Sayyid yaron kirki ne kuma yana kaunar matarsa da abinda yake cikinta dan haka ba abin damuwa bane ga abinda Allah ya kaddaro, A matsayina na uwa gareku ina umartanka da kada kace komai ka karbi hukuncin Allah da hannu biyu" Bude idanuwansa yayi suna sake sauyawa kirjinsa na wani irin radadi me ciwon gaske sbd mata uku dayake so fiyeda komai a rayuwarsa da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163