Chapter 50
Chapter 50
da ciwon dayake zuciyarsa. Sun jima a wannan yanayin me kashe jiki da quncin daya dawowa kowa sabo sai ga dr Nicolas daya taho da sauri jin familyn LIMBA din sun zo. Hawayen daya tarar sun sauko daga idon ABDULAZIZ ya sakasa jin wani relief sbd zuciyarsa ta fara dawowa da feelings din daya rasa. Kallansu yayi yaga irin yanda Sayyid ke kuka idanuwansa sunyi jajir ya dawo sa kallansa akan Alh Saad suka gaisa yana musu barka da zuwa tareda fara masa bayani akan ciwon nasa. Numfashi me zafi Alh saad ya sauke tareda yiwa dr din godia mai tsananin gaske kafin ya kalli ABDULAZIZ din wanda idanuwansa suke rife yafara fadawa dr din qanwarsa ce ta rasu gurin haihuwa.. A kunnuwansa yakejin Ana fadar rasuwar Ummitah amma baya iya ko motsawa bare nuna quncinsa dan ya sake rintse idanuwansa radadin kirjinsa na qaruwa wasu sabbin hawayen suka sake gangaro masa yana jin karban ciwo da radadin da zuciyarsa ke masa. Rasuwar Ummitah ta girgiza dr Nico din sbd yasan kaunar da limba kewa sister dinsa wanda kaunarta kamar dabiace kokuka ace kamar sunansa ne dayake yawo dashi dan haka ya tausayawa ABDULAZIZ tareda tabbatar musu da insha Allah Zai warke amma saiya bawa zuciyarta sassauci. Duk yanda sukaso magana da ABDULAZIZ babu damar hakan sbd dai ba alamar ma yanaji din duk da yana jin amma basusan da hakan ba, Sayyid sunkuyar da kansa yayi a gaban ABDULAZIZ daya kasa tashi ciwo kirjinsa yake masa mai tsananin gaske na ganin ABDULAZIZ hakan. Shi kansa ABDULAZIZ din bai bude idanuwansa ya kallesaba tinda ya rufe dan haka a haka sukai shiru babu wanda ransa ba cike yake da damuwa da qunciba.. Aden ne ya fita dakin ya basu guri bayan ya qarasa goge masa jikinsa. A asibitin suka wuni sai dare Aden ya tafi dasu gidan ABDULAZIZ din wanda yake fes cikin tsari me kyau da jin dadin rayuwa. Alh Saad Sayyid kawai ya bari a gidan wani lafiyayyan lodge ya sauka sbd bazai yiyu ya zauna gidan ABDULAZIZ dinba sbd komai na ABDULAZIZ din akan tsari yake hakama ya wuce wani ya zauna gidansa sbd privacy nasa amma Sayyid qaninsa ne ba damuwa bane. Shi kansa Sayyid bayan tafiyar Alh saad kasa zama yayi yafadawa Aden shima zai bisa ya kwana asibitin. Dayake basa wani gane zancen juna amma ya gane dan haka bai musa masa ba suka koma tare. A asibitin a wannan daren Sayyid ne yake kamawa Aden kulawa da ABDULAZIZ wanda tinda suka taho bai sake bude idanuwansaba. Washe gari Alh saad yazo ya sake tattaunawa da Dr Nico akan ciwon. Sayyid kuwa hankali ya maida kawai akan lura da komai na kulawa da Hamman sbd ya karbi kulawan dashi da kansa. A ranar ma a asibitin Sayyid ya kwana tareda aden sai gashi cikin kwanaki kadan ya karbi ragamar kulawa da ABDULAZIZ din Aden ya samu ya maida hankali akan karatunsa. ****Sabon treatment aka fara yiwa ABDULAZIZ LIMBA wanda shima sam baya karba amma dagewan Sayyid daya fara taimakawa gurin dawo masa sa emotions dinsa da zancen Ummitah da fada masa yanda tayi rayuwa a kwanakin datake gaf da barin duniya da irin ciwon data ringa ahankali da yanda take maganarsa sai hakan yake motsasa hawayensa masu tsananin radadi koyaushe cikin gangarowa suke daga idanuwansa. Kusan wata daya Alh saad ya share a garin anata fama kafin yafara shirye shiyen tafiya bayan an sallamo ABDULAZIZ din sunso dawowa Nigeria dashi doctors suka bada shawarar kada ai hakan su bari ayi treating nasa anan dan haka dole yabarsa tareda Sayyid wanda gaba daya ya koma baida hidima saita ABDULAZIZ din wanda ko idanuwansa bai cika budewa. Bayan tafiyar Alh saad Aden ya dawo gidan sbd Fita siyayyar abubuwan buqatan gidan da sauran abubuwan da sayyid bai saniba shi kuma Sayyid rayuwarsa ta koma ABDULAZIZ kawai. ****jinya sukeyi me wahala sbd babu alamar sauki har lokacin hakama shi kansa Sayyid din ya koma kalar tausayi sbd yanzu wani lokacin idan trauma din ABDULAZIZ din ta tashi haka zai rintse idanuwansa ya wuni ya kwana bai budesu ba hawayene kawai ke fitowa acikinsu suna gangarowa masu zafi.. A duk lokacinda ya shiga wannan halin Sayyid damuwa yake shiga sosai idanuwansa suyi jajir sbd shi a zuwa lokacin zuciyarsa ta fara bushewa sam baida wasu emotions din yakeji shima. Lokaci yafara tafiya kwatsam saiga Alh saad da mama da baby fatima ya kawosu sbd Mama dake neman mutuwa itama da damuwa da kunci ga jaririyar da takasa bawa anty maryam kuma ita bazata iyaba sosai sbd ciwo da manyanci dan haka ta koyaushe rokonta yakaita taga ABDULAZIZ kafin tabar duniya hakama akai masa 'yarsa yagani kila ya samu qwarin gwiwan da aketa son ya samu. Zuwan mama da baby fatima ya qarasa rikita jikin ABDULAZIZ din gaba daya wanda komai ya dawo musu baya sedai kuma a ranar da aka ajiye masa Baby fatiman a kan jikinsa har an cire rai daga samunsa sai gashi Allah yasa yanada sauran kwana gaba dan haka likitoci suka ce a ringa kowota gabansa koyaushe. Alh Saad ganin rayuwar Sayyid na neman mutuwa ya saka ya yanke shawarar sakasa makaranta yafara zuwa yana kulawa da ABDULAZIZ kuma dan haka ya zama baida ma lokacin kansa koyaushe busy yake. Mama ganin ABDULAZIZ yasaka nata ciwon warkewa dan haka da ita suke jinyar abinsu wanda cikin ikon Allah aka fara samun yanda akeso sedai babu alamar zai taba komawa ABDULAZIZ dinsa na baya idan ya miqe. #MAMUH #THE NEW AZIZ LIMBA ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 30 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163