Chapter 42
Chapter 42
ya dakata idanuwansa na sauka akan fuskar 'yarsa wadda yake hango yanayin kamannin matarsa akan fuskanta. Ja idanuwansa sukai yanajin tsananin sonta dabaisan yaya zaiyi da zuciyarsa da rayuwarsa ma. Kallanta yakeyi ba tareda ya qarasa ba ya juya yana barin gurin sbd kukan maman dayake qaruwa yana kankaro masa ciwon dayake kokarin daurewa. Fiddausi ma juyawa tayi ta fice da dakin cikin tsananin tausayin mama dake jin inama fatima da Ummitah suna duniya su tayata kulawa da ABDULAZIZ da tasan zarewa zaiyi. A daren mama kwana tayi rungume da yar da har lokacin basama tinanin sunan da zaa saka mata huduba ma Baba alhassan ne yayi mata yace sai ABDULAZIZ ya dawo ya saka mata sunan daya dace. Washe gari da safe su anty maryam suka dawo gidan da mutane tareda maqota dake shigowa gaisuwa anata jajantawa tareda yiwa babyn data bari fatan rayuwa me albarka. #MAMUH #AZIZ AY LIMBA #FALAQ LIMBA #SAYYEED ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 25 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki *********A ranar da Ummitah tabar duniya ana ficewa da gawarta asibitin a lokacin aka shiga aikin JANNAH ZAADEN wadda aka shiga da ita iyayenta na kofar dakin tiyatar suna hana kunnuwansu daukan sautin ihu da karar kukan yan uwan Ummitah dake cikin tsananin quncin rashinta Suna maida dukkanin hankalinsu da nutsuwarsu tareda fatarsu akan samun nasarar da zata bawa Jannah sabuwar rayuwar da suketa gwagwarmaya akai. Dukkaninsu basu taba shiga tsananin lokaci irin wannan ba a rayuwarsu na jiran dayake saka zuciyoyinsu muguwar bugawan da babu wanda jininsa bai iya hawaba a lokacin. Securities ne a zagaye da gurin amma sam basu bari hakan ya zama obvious ba amma kwata kwata ko motsin komai bakaji a gurin. DZAD,DADDY MAHMOUD,MIMI,MOMMY(matar daddy Mahmoud),LUBNAH(yar riqon mommy) sai Maheer wanda ya kasa zama time kawai yake calculating yana jin maqoshi nsa na bushewa,sai Saleem wanda shima yake jin kaman ya shiga dakin tiyatar ya ganowa idonsa ko zai samu sassaucin abinda yake ji. Dukkanin familyn suna zaune ne babu wanda zuciyarsa ba bugawa takeyi ba da sauri da kuma faduwar gaba. Su mimi basusan meya faruba kawai abinda suka sani shine an samu donor wanda yayi a lokacinda suka cirewa Jannah rai dan haka suke fatar a dace sbd daga baa dace dinba shikenan wannan karan jannah zata zaka tarihi a rayuwarsu sbd ta lokaci da ake tinanin nata yayi yayi din. Wutar kofar dakin da aka kashe ce ta saka dukkaninsu miqewa tsaye idanuwan Mimin na gangarowa da wasu hawaye masu dumi. Dzad kuwa jajayen idanuwansa ya dago ya kalli kofar kirjinsa na wani irin nauyin daya sakasa dafe kirjinsa har Maheer na saurin riqesa. Daddy mahmoud ne yayi karfin halin bude bakinsa yana kallan Ammar daya fara fitowa idanuwansa jajir wasu hawayen farin ciki na gangaro masa, Kallo daya yayiwa Mimi hawayensa suka qara gudu baice komaiba ya ware Hannuwansa ta fada jikinsa ya rungumeta da Qarfi. Dr Abraham ne da Anny suka fito a tare tana zare maska dinta tana kallan mijinta itama cikin farin cikinta dayake bayyane. Dr Abraham cikin sauke numfashin shekarun fama ya zare mask dinsa Yana kallan Dzad yace "It was a success atlast sir" Kuka Mimi ta fasa me sauti tan qanqame Ammar wanda shima yake hawaye yana dariyan farin ciki. Maheer Anny ya warewa hannuwansu ya rungume yana cewa "ALHAMDULILLAH" Dad Zuciyarta kusan kasa daukan farin tai ya zame ya zaune kirjinsa na masa nauyi. Daddy Mahmoud dr Abraham ya miqawa hannu fuskansa cikeda farin ciki yana masa godia tareda kyautar data saka dr Abraham din sake miqa masa hannu cikin farin ciki. Saleem ma Dad ya rungume yana cewa "ALHAMDULILLAH Dad" Dad kasa magana yayi kirjinsa ya riqe dole akai gaggawar nufar dakin hutawa dashi dr Finn zai dubasa. Fitowa akai da Jannah a gado ana turawa cikin nutsuwa ahankali dukkaninsu suka miqe tsaye yana zuba idanuwansu akanta zuciyoyinsu fal farin ciki da fargaba tinda ba ganinta sukai ta miqe ba. Kyakkyawan fuskanta data rame sai dogon hancinta dayake a tsaye dukkaninsu suke kalla suna godewa Allah da ganin wannan rana. Bayanta suka dunguma zuwa private dakin da aka nufa aka kwantar da ita dr Abraham da Ammar suka qarasa dukkanin abinda zasuyi da rubuce rubuce da komai Dr Abraham ya fice shima Ammar wucewa yayi ya nufi gida sbd kwanansa biyu a asibitin bai fitaba. Gida ya nufa dan wanka da cin abinci da samun nutsuwar dayake jin a shekaru bai samuba. Suma Mimi godia suka ringa yiwa Allah Mimi nayiwa Wanda zuciyarsa take jikin Jannah din tareda danginsa kaf da fatar zata samu damar saninsu tayi alkhairin da bata taba yiba arayuwarta dan kuwa zata tattara duka gwalagwalanta ta basu koda kuwa sunada arzikin to su qara sbd batada abinda zata biyasu dashi duniya da lahira. ******ABDULAZIZ duk yanda yaso yayi magana dasu Ummitah abin ya gagara sbd wayar Ummitah bata shiga,ta mama tana ringin baa dagawa ta sayyid ma bata shiga, Alh saad yace masa suna nan lafiya hakama anty maryam idan ya kirata akan yanason magana dasu magana daya take fada masa data Alh saad din. Kwata kwata yau kwanaki biyar kenan yana wani irin ciwon dabai san meyake damunsa ba haka kawai ciwon kirji da zuciya yake har jiri sai yana dibansa wanda daga karshe dole yaga dr karshe admitting nasa akai likita yace stress ne da damuwa kawai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163