Chapter 67
Chapter 67
"Bansaniba,mungama waya dashi akan reports da profiles na Doctors da aka buqata ne dana turo masa, Sai kuma daga baya ya sake kira ya tambayeni qarin bayani akan daya daga cikinsu na fada masa abinda na sani akai wanda it seems like ya sansa kokuma makamancin hakan sai kuka gashi ya sake kirana banaji koda na iso na samesa ya samu attack so i called Dr Raheem" Shiru AZIZ din yai yana sake maida idanuwansa akan Sayd da idanuwansa sukai jajir numfashinsa ya fara daidaituwa sedai yaqi dago kansa ya kalli AZIZ din wanda yake nazartan yanayinsa sbd kaf duniya a yanzu bayajin akwai abinda zai saka Sayd din samun attack yanda zuciyarsa ta kangare ya zama wani irin me tsananin karfin hali dan haka koma menene akwai abinda ya sakasa samun attack din lokaci daya. Kan Dr Raheem ya maida idanuwansa dake juyawa ahankali ya bude baki a natse yace "Yaya?All good,right Dr? Juyowa Dr Yayi ya kalli AZIZ din yana dan sauke numfashi yace "Yes attack ne due to shock kawai ba komaiba amma yanzu insha Allah zai daidaita tinda numfashinsa ya dawo daidai" Numfashi me sanyi da nutsuwa ya sauke yana kallan Sayd din yace "Ka kashe wayoyinka ka huta dakyau coz lafiyanka na gaban komai ka kula,Allah ya tsare gaba" Gyada kai sayd yayi yana kasa dagowa sbd sam baya iya ko hada ido da AZIZ din sbd tsoro ma yakejin yana rufesa da wata irin tashin hankali na fargaban abinda zai iya biyowa baya idan abinda yake gani yana shirin zama gaskia Juyawa sukai kowa ya fice daga dakin dan barinsa ya huta ko zai sake warwarewa. Fahad kadai aka bari wanda Sayd ya dago jajayen idanuwansa ya kalla yana sauke wani nannauyan numfashi mara karfi sbd karfinsa da yayi kasa sbd attack din. Fahad ma kallansa yayi cikin kulawa yana sake masa sannu ya tattara ipad dij sayd din da qasu abubuwan da suka zube ya sauke ya dauka a table dayake tsakiyar dakin yana kallan time yace zai tafi yaji da office tinda yau daga shi har Ogan kwata kwata bame shiga office din. Cikin nauyin muryansa datai kauri sosai sbd nauyin dayakeji a kirjinsa na tsoro da tashin hankali tareda wani irin masifaffen tiriri da zafi ya bude baki yakira Fahad din. Dakatawa yayi tareda juyowa yana dawowa cikin girmmawa ya bude baki zaiyi magana Sayd ya katsesa da cewa "Dr Abraham a wane asibiti yai aiki a Nigeria?? Ipad dinsa ya koma motarsa ya dauko ya dawo yana bude duka bayanan daya samu akansa na fili dana boye ya fara karanto masa "ZAADEN HLTH CEN/SPEACIALIST, Yayi aiki tareda Dansa kaman yanda na fada maka, Yanada kusanci da ZAADENs sosai coz sun zama tamkar family" Shiru Sayd yayi yana shiga tinani kafin ya sake bude baki yace "Alaqar menene a tsakaninsa dasu da suka samu kusanci? I mean wane hulda ne tsakaninsu? Is he a business man apart from being a Doc??" "Nope" fahad ya fada yana sake duba profile din Dr Abraham din dakyau wanda aka hada aka turo masa. Dagowa Sayd yayi ya kalli fahad yana sake shiga tinanin dayake nauyaya kansa ya bude baki yace "Shine family doctor na ZAADENs kenan? Yes" "Meya hadasu da likitan zuciya da iya aikin zuciyar ya sani dazai zama family doc dinsu wanda har suka taho dashi qasarsu? "I don't know that Boss Amma akwai yiyuwar sunada patient me heart problem din shiyasa ya zama family but..... Katsesa Sayd yayi cikin Wani irin sautin daya saka fahad din kallansa da sauri.. "Inason full background details na ZAADENs tin daga Kakansu asalin Zad din har zuwa yanzu, Inason medical history da health status dinsu da komai, Idan nace komai ina nufin har wanda bai kamata a saniba inason full dets, Ko nawa zaa kashe ina son samun wannan bayanin komai kada a bari kota yaya koda hakan na nufin kidnapping wani ne i mst get the dets" Shiru Fahad yayi sedai kuma yasan komai zaiyi saiyayi ya samo bayanan da Sayd din ya fada sbd AZIZ LIMBA idan yace yanason details to yana nufin yana sonsu by all means dan haka tinda ya fara aiki dasu babu wani details na sirri da wanda bana sirrinba da baya iya bi ya binciko sbd Allah ya basa wata irin naci da baiwan iya bin sirri ya nemota. "Yes boss insha Allah zan hada duka bayanan" Gyada kai sayd yayi yana rufe idanuwansa sbd nauyin da kansa keyi sbd tinanin dayake sake rikita kansa. Fitowa fahad yayi yana daga wayarsa dan kira yafara bincikensa ayau din duk da ayyukan sun masa yawa ga office ma ana jiransa. Harabar gida ya fito yana nufar motarsa bayan ya kashe wayar dayayi yana kokarin bude motar sako ya shigo wayarsa. Saida ya shiga motar ya zauna zai tada motar yaga sunan SIR LIMBA ne ya turo sakon. Saurin bude dakon yayi yana karanta layi daya daya rubuto masa. "In my office" Kashe wayar yayi ya bude motar yana fitowa dauke da ipad dinsa da wayarsa sbd yasan aikine so dole kila akwai yiyuwar buqatar ipad din tinda komai na ayyukansu da ita sukeyi. Office dinsa na cikin gidan ya nufa yana dan daidaita nutsuwarsa. Knocking yayi a natse so daya kafin ya bude kofar office din wadda qamshin AZIZ dinne ya fara kado masa cikin sanyi da nutsuwa, Yana zaune akan sofa ta hutawa dake office din wayarsa na kan table din gabansa fuskansa fresh ba yanayin komai akanta sai aura dinsa data cike gurin ba hayaniya. Qarasowa fahad yayi yana dan kallan AZIZ din cikin girmmawa da tsananin kaunarsa dayake. Cikin girmmawa yace "Gani" Idanuwansa ya dago ya kalli fahad din dasu ya sake dan karantar yanayinsa kafin ya bude baki yace "Meyake faruwa? Wane doc ne Sayd yake neman qarin bayani akansa? Ipad dinsa ya dago ya nemo profile din Dr Abraham da komai daya hada yake ciki ya qaraso gaban AY din ya basa cikeda girmama yana cewa "Dr Abraham,daya daga cikin manyan kwararrun likitocin Zuciya da muka binciko sbd Matsalar Falaq Aziz, Yayi aiki a Nigeria dan lokaci kafin ya baro, Close family friend ne na ZAADENs wanda kuma a Nigeria dinma a asibitinsu yayi aiki, A yanzu cikakkiyar bincike da bayanin asalin alaqar data tsakaninsa da ZAADENs Sir Sayd yace a binciko masa,sai kuma idan ya taba zama gynecology doc wanda kuma tin a gurin binciken namu babu inda ya taba zama gynecologist........ Dagowa AZIZ yayi da fararen idanuwansa daya zubawa Dr Abraham din ya kalli Fahad a natse yace "Gynecology Doc?? Meyasa yake son sanin hakan? "I don't know Sir but yanason sanin Medical history na familyn zadeens gaba daya wanda inaga kaman yana tinanin akwai me ciwon zuciya a cikin familyn shiyasa suke tareda dr Abraham din kuma ya dage yanason sanin Meya hada likitan zuciya dana mata" Shiru AZIZ yayi yana sauraron bayanan suna shiga kansa daki daki yana tinani akansu sbd sanin Sayd baya binciken abinda baida tsananin mahimmanci hakama tareda boye masa wanda hakan ne ya saka tinaninsa tsayuwa akan koma menene yanason confirming nasa ne kafin fada masa, Idan har sai yayi confirming kafin ya sanar dashi to tabbas mahimmancin abin na tattareda hadarin dayake gudin basa false bayani...
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163