Chapter 87
Chapter 87
kuka, sai ya matso kusa da ni yana kwantar da hannayensa. “No listen Jibril is very smart ba zai kashe Mustapha, maybe dai yana miki wasa ne, ko kuma yana son ya yi amfani da wannan damar ne ya cinma wani buri nasa” “Wallahi da gaske ne, na ga gawar Jibril da kaina” Na fada ina cigaba da kuka, sai ga wani dan sanda ya zo kusa da mu yana tambayar dalilin zuwanmu gurin. “Dpo na ke son gani shi yace na same shi nan akan case din mahaifinmu” “Amman baki da number shi?” “Ba ni da amman shi yana da tawa number, dan Allah ka fada masa da gaggauwa” “Okay” Ya juya ya koma ciki, na yi wannan karyar ne saboda na samu gamin dpo cikin sauki, domin nasan duka wadannan kananan yan sandan ba zasu iya handling case din Jibril ba. Bayan kamar minti biyar sai ga police din ya dawo ya ce mu shiga ciki, sai dai basu bamu damar hakan ba sai da suka binka komai na mu. Cikin office dinsa muka sameshi yana sanye uniform dinsa na yansanda yana ta rubuce rubuce a takardun da ke gabansa, da hannu ya nuna mana kujerar zama. “Bismillah” Na zauna hawaye na ta bin fuskata, sai ya aje rubutun da yake ya fuskance mu. “Lafiya dai Nawwara?” “Ba.. Ba.. Ba akan case din Baba na zo ba, na ce haka ne saboda na samu ganinka” Na fada ina kuka, sai mika hannunsa ya dauko tissue ya bani na share hawayena da majinar da ta zubo min, sai kuma ya mike tsaye ya nufi freezer sa ya bude ya dauko gorar ruwa da kofi ya bulbula min. Ba musu na dauka na shanye, ya sake zuba min na shanye sai ya karbe kofin ya maida gefe ya zauna yana kallona. “Relax ki kwantar da hankalinki babu abunda zai same ki a nan” Na gyada masa kai sannan na sauke ajiyar zuciya wanda hakan ya bani damar soma masa bayani. “Wani ne yake barazana ga rayuwar Bilal ya ce sai ya kasheshi” Ya kalli Bilal a kaikaice. “Miye tsakaninki da Bilal din?” “Shine wanda zan aura” “Wacan wanda yake barazana ga rayuwarki fa?” “Tsohon mijina ne” Jinginawa ya yi da kujerar yana kallonmu. “Fada suka yi da har maganar kisa ta shiga ciki” “Aa kawai dai baya son shi ne, yanzu ya kashe wani kuma ya ce Bilal ne na biyu” “Dan taadda ne mijin na ki?” “Aa likita ne, amman yanzu yayi ma wani allura ya mutu” Ya kalli Bilal “Kai namiji ne maybe zaka fi yin bayani mai gamsarwa, ko fada ya taba hada ka da mutumen? Ko kuma wani abu ya shiga tsakaminku” “Gaskiya babu abunda ya taba shigo tsakaninmu” “Haka kawai yayi maka barazanar kisa?” “Aa shi besan an yi ba, ni ya fadawa kawai ina son a shiga tsakaninmu da shine domin duk abunda ya samu Bilal shine” “Okay amman dole ne zamu yi magana da shi, yanzu zan sa a dauki statement dinku, kin san inda zamu samu wacan din?” “Ee ina da number wayarsa” “Tau ki bamu sai mu kira” Daga haka ya dauki telephone dinsa ya kira wani police yana shigowa ya sare masa shi kuma ya nuna mu. “Kaje ku dauki statement dinsu, kuma ka karbi number a hannunta ka kira mutumen ka ce ana nemansa” “Yes Sir” Tare muka fito da police din suka kawo mu reception suka dauko takardar aka saka sunana da na Bilal sannan na soma yi musus bayanin komai, bayan mun gama na basu number Jibril suka kira shi, ko thirty minutes ba a kara ba sai gashi ya iso gurin fuskara babu annuri. Sai aka sake maida mu gurin dpo tare da statement din da aka dauka. Muna shiga Jibril ya mika masa hannu suka gaisa ya zauna saman kujera ba tare da ya jira an masa izinin zaman ba, Bilal ya zauna a kujerar da ke fuskantar ta Jibril, ni kuma na zauna a kujerar da ke bayan Bilal. “Dpo kun ce kuna bukatar ganina” “Yes Nawwara ta kawo kararka akan cewar kana barazana ga rayuwar mijin da zata aura Bilal” Sai ya juyo ya kalli Bilal kamar daman can be san da shi a gurin ba sai yanzu, sai kuma ya maida dubansa gurin dpo. “Mi nayi?” “Ta ce ka ce sai ka kashe Bilal, kuma ka kashe wani kamin shi ka ce shine next” “Yanzu dpo tsakanin da Allah na maka kama da mai kisa?” “Ai abun ba daga kama ba ne” “Idan ina son kashe Bilal ba sai na fadawa Nawwara ba, kuma taya namiji mai iyali kamar ni xai bata lokacinsa gurin wannan wasan kamar wani karamin yaro? Ni ban kawo kararshi ba shi zai kawo karata? Mutumen da kake gani yana barazana ga rayuwata da ta iyalina, my friend has told me Bilal din nan yana da hannu a kokari kashe min yaro, amman ban masa komai ba saboda ban tabbatar da gaskiyar ba na fi son na kama shi red handle, wannan yasa na koreshi daga kamfanina, a kamfanina yake aiki amman babu irin cin fuskar da baya min da matar nan saboda ya san ina sonta” Ya juyo ya kalli Bilal. “Saboda na koreka daga aiki shiyasa kake kokarin bata min sunan asibiti ko? Kake kokarin saka Nawwara against me ko? Idan mun gama da wannan case din zan shigar da nawa case din akanka, dan zaka iyayi min komai wajen ganin ka bata min suna ko aikina” “Kana ganin xaka iya taka kowa saboda kana da kudi ko Jibril? Zuciyarka tana yaudararka akan ka aikata dukan abunda kake so saboda kana da kudi ko? Har yanzu zuciyarka karya take fada maka, ka kasa fahimtar cewar ba komai kudi suke siya ba, kana yaudarar kanka da yawa Jibril” Cewar Bilal cikin fushi. Sai Jibril yasa dariya ya kalli dpo ya ce “Kaga abunda na ke fada maka ko? Babu komai a zuciyarsa sai tsanata da neman hanyar da zai lalata min suna” Ni kuma na mike tsaye ina fadin. “Ba bata maka suna zai yi ba, gaskiya ya fada, kuma ni ka fadawa cewar sai ka kashe Bilal kuma yanzu haka ka kashe Mustapha” Dpo ya daga mana hannu. “Ba fada muka kiraku ku mana a nan ba” “Kamin nan dan Allah dpo ina son ka bani yaranka suje su duba wanda ta ke cewa na kashe” Mun dade a office din Bilal da Jibril suna ta musayar yawu, sannan saka rubuta yarjejeniyar cewar duk abunda ya samu Bilal Jibril ya saka hannu akan cewar ya yarda aka kira Siraj ya yi sheida Bilal kuma aka kira mahaifinsa. Daga bisani muka dunguma gaba daya muka nufi asibitin. Abun mamaki muna shiga dakin da Mustapha yake sai muka same shi zaune yana cin abinci kamar ba shi na ga a mace ba dazu. Yana ganina ya rika kokarin saukowa saman gadon sai mahaifiyarsa ta katsa min tsara. “Ke kan kin shiga uku Nawwara, ba zaki bar dan mu ya huta ba, wannan wace irin rayuwa ce saboda ke dan mu yake kwance nan yanzu kuma sai ki biyoshi har nan asibiti akan wane dalili” Juyawa kawai yan sanda suka yi suka koma ni kuma na sulale kasa a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119