Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 103

Chapter 103

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ku... Ki yi hakuri da duk abunda ya faru, but no matter what Nawwara har gobe ina son ki, ko da na mutu a yau na mutu da ciwon son ki ina son ki san wannan, ina son zuciyarki ta gansu cewar ni masoyinki ne ba makiyinki ba” Yana fadar hakan ya juya ya fice be damu da ya share hawayen da suka bata masa fuska ba, ni kuma na bishi da kallo zuciyata cike da tausayinsa da na kaina da kuma na Rabi da Noor... [11/13, 6:25 PM] Farar Mace...: *RAI BIYU...♥🖤* Wattpad @KhadeejaCandy 5⃣5⃣ JIBRIL POV. Haka ya fito harabar asibitin hawaye na bin fuskarsa, babu komai a zuciyarsa na sai tausayin dan sa, kansa kuma empty har ya rasa da ina zai fara tunani akan Siraj. Be damu da tsakar dare ba ne ya shiga motar ya kamo hanyar sama road. A bakin gate dinsa ya tsaya cikin mota ya kira mai gadinsa a waya ya zo ya bude masa gate sannan ya shiga ciki ya faka motarsa ya fito jikinsa babu gwari ya shiga falonsa, saman sofa ya jefar da makulin motarsa ya shiga bedroom ya cire kayan jikinsa sannan ya daura tawul ya shiga bathroom. Gaban madubin da ke bandakin yaje ya tsaya ya kallon still hawaye ba su daina masa zuba ba. “Why Siraj mi na maka?” Ya tambaya kana ya fashe da kuka sosai ya fadi kasa zaune ya dafe kansa. Kuka ya yi sosai mai sauti kamar mace sannan ya tashi ya nufi shower ya sakarwa kansa ruwa, ya lumshe ido yana ra sauke ajiyar zuciya a hankali. Sai kusan hudu da rabi na asuba ya fito daga bathroom din shi ma dan wayarsa dake ta ringing ne. Gaban madubi ya karasa inda wayarsa take ya dauka ya duba, number Abbah ce yana ta kiransa cikin hanzari ya yi picking. “Assalamu Alaikum Abbah” “Jibril kana lafiya?” “Lafiya kalau” “Am sorry na kiraka da dare, na damu ne kawai and Jibril ka yi hakuri da yadda rayuwa ta zo maka dan Allah, dsp ya yi min bayanin komai nasan kana cikin tashin hankali dazu shiyasa ban kiraka ba, gobe muna nan zuwa tare da yan'uwan Rabi ka kwantarda hankalinka ka ji” Sai kawai ya fashewa Abbah da kuka. “Ba ni da wani sauran kwanciyar hankali Abbah, na rasa komai kuma saboda ni komai ya faru Abbah ni ne silar komai” “Aa Jibril ba kaine ba, haka Allah ya tsara babu yadda za'a yi ka tsalleke karka sa komai a rana ka” “Toh Abbah thank you” Ya fada yana share hawayen idonsa, sannan ya aje wayar ya kalli kansa a madubi. “Al-hamdulillah Allah na gode maka, komai ka yi daidai ne, Allah kai ka tsara min haka a rayuwata ban isa na tsalleke ba, Allah ka bani hakuri dauka abunda duk ka rubuto zai faru da ni, ka yafe min abunda na maka Allah, ka karbi rayuwata ina mai shauki da murnar haduwa da kai, Allah karka karbi raina ina mai bakinciki da damuwa kusantar ka” Yana gama fadar hakan yaji wani irin rahama da natsuwa sun sauko masa a zuciya. Komawa ya yi bathroom din ya yi alwala ya fito ya saka jallabiyarsa ya yi nafila sannan ya tsaya jiran assalati ya dora da asuba, bayan ya gama ya zauna ya yi azkar na safiya tare da istigifari da salatin Annabi, sannan ya karanta abunda ya sauwaka a qur'ane sannan ya tashi ya nufi freezer ya dauki ruwa mai sanyi ya sha. Sannan ya dawo ya shiga bathroom ya yi wanka yana fitowa ya shirya cikin farar shadda ya dauki hanyar station. Ya yi rashin sa a ko da ya isa ya tarar ya an wuce da shi gidan yari kai tsaye ba a station aka aje ba, a nan ya kira Dsp ya bashi hakuri akan ya yi hakuri har zuwa anjima idan Abbah ya zo. A dole ya hakuri ya koma cikin motarsa ya dauki hanyar asibitin Uduth. Hasbiyallahu yake ta karantawa cikin mota saboda ya samu salama a zuciyarsa, a izuwa yanzu ya fawwalawa Allah komai. Yana faka motarsa ya fito ya nufi cikin asibitin, dakin da Noor yake ya nufa mai tsaron gurin ya bashi damar shiga ne saboda ya nuna masa shaidarsa ta likita mai zaman kansa. Nawwara kawai ya samu a ciki tana zaune saman carpet tana tilawar a qur'ane da kai, ta yi matukar burgeshi hakan sai ya kara masa sonta da sha'awar zama da ita amman ya san babu wannan damar domin a yanzu ya riga ya tabbatar da cewar Nawwara ta masa nisa. “Assalamu Alaikum” Ya yi sallamar yana duka kofar sai ya tsaya a bakin kofar yana jiran izinin shiga. Juyowa ta yi ta kalleshi idanuwanta sun yi fari sosai fuskarta ta kode kamar ba ita ba, wani irin tausayinta ne ya kamashi har sai da ya yi daukerwa wutar seconds biyar sannan ya numfasa. “Wa'alaikassalam shigo mana” Sai ya maida kofar ya rufe sannan ya karaso ciki yana duba dansa. “Ya jikinsa?” “Likita ya ce da sauki ta duba shi, amman dai har yanzu be farka ba” “Zai farka ki kwantar da hankalinki kinji?” Ta gyada masa kai. “Ya naki jikin” “Na ji sauki” “Ina Inna?” “Taje gida” “Ke kadai aka bari” “Kasan asibitin ba a bari mutune su shiga sai 4pm” Ya dan yi shiru yana kallon ta ita kuma tana kallon Noor. “Abbah zai zo anjima tare da yan uwan Rabi” Can kasa kasa ya sinkayo muryar Nawwara ta na cewa. “Laifina ne, ni sakarya ce wani lokacin, na kan dora wani abu da ba muhallinsa a wani muhallin, da a ce ban yi wannan maganar ba da Rabi tana nan raye” “No no no karki zargi kanki Nawwara, daman can haka Allah ya tsara, ba laifinki ba ne laifina ne, kuma shi Siraj din yana gidan yari yanzu haka yan sanda sun cika masa file sun turashi, kuma za a yanke masa hukuncin abunda ya aikata” Kokarin kwantar mata da hankali yake, domin a yanzu tausayinta yake baya son abunda zai daga mata hankali ko kadan baya son damuwar Nawwara a yanzu, gani yake ta sha wahalar rayuwa a yanzu be kamata ace ta sake shiga wani halin ba. Sun dauki lokaci a haka yana ta lallabata yana ta kokarin kwantar mata da hankali, daga baya ya dauki wayarsa ya kira Candy Restaurant ya yi order abinci da za a kawo su Nawwara. Sai sha daya da kwata ya bar asibitin a lokacin Inna ta dawo sai suka gaisa da ita sannan ya fito tare da Nawwara suka shiga mota saboda zuwa gurin Siraj, tun da suka shiga motar Nawwara bata kalli inda Jibril yake ba, shi kuma ya kasa dauke idonsa daga barin kallonta har suka isa. Abbah kawai suka tarar sai step mother din Jibril da kuma babban yayansa da wani abokin Abbah, da dsp. Abbah ya damu sosai da ganin yadda Jibril ya koma ya rame sosai ya yi wani fari kamar marar jini. Tare suka shiga da Nawwara da Jibril sannan dan gandireba ya fito musu da Siraj anyi handcuffed dinsa. Da dingishi ya fito wani gurin a kansa har jini ya bushe masa, har ya zauna be daga kai ya kalli Jibril ba, Dukaninsu

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});