Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dan yi Jimm kamar ba zai ce komai ba. “Ina kika ji wannan” “A wani gidan makotansu ne na ji, saboda na nuna musu yayana yana son ya aureta ita kuma ta boye masa tace budurwa ce” “Thank you, akwai wani abun da ya kamata na sani ne bayan wannan” “Babu amman nace suna fama da talauci sosai, Babanta ya rasu saboda sukan da police suka masa akan sun kamashi ya yi sata wacce matar da yayanta suke cewa wai ba gaskiya bane, wasu kuma ce gaskiya ne, yar uwarta kuma ta rasu wacce ta fi so a cikin kananeta, zan fadada bincike nan har sai idan na kammala sannan zan labarta maka komai” “Na gode, na san ba aikinki bane amman na gode, ki turo min account number dinki” “Okay Sir thank you” Yana sauke wayar sai duk jikinsa ya yi sanyi, wani irin tausayin Nawwara ya rufe shi. Ranar kwana ya yi da tunaninta da kuma tunanin irin wahalar da ta fuskanta gidansa. Washe gari sun da safe ya shirya ya nufi asibitin dan yana son ya yi breakfast tare da Noor, sai ya samu Nawwara bakin kofar harabar da zata sadata da dakin an hanata shiga, tana ganinshi ta sauke kanta kasa har sai da ya karaso kusa da ita. “Nawwara da yanzu ban dawo rayuwar Noor ba, haka za ki yi ta masa bitar maratun na ko?” “Akwai sama ko kasa da abunda ya kamata na karanta masa ne bayan abunda ya faru? Kana da sa'a Jibril komai kake so kana samu, na raini da na rana daya ya zo ya zama naka” Ya cije lebensa na kasa ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce “Kina ganin kamar darin duniya ne abunda kawai nake so? Ba shi ne kadai gata ba Nawwara, matukar babu ke babu Noor ina jin kamar rayuwata bata da amfani a duniyar nan, ni taimake ni Nawwara ki bani damar da zan zama silar farincikinki” Ta tada kai ta kalleshi da idanuwata dake cike da kwalla. “Idan na yafe maka zaka daina shiga sabgata?” “Zan daina matukar za ki daina shiga rayuwar da na....!” [11/8, 9:37 PM] +234 703 352 5246: *RAI BIYU...♥🖤* Wattpad @KhadeejaCandy 4⃣7⃣ Na yi murmushin mamaki ganin irin karfin halin Jibril, lallai maza basa da kunya yanxu har yana da bakin da zai ce min wai sai idan zan rabo da dansa? Ni zai kalli tsabar idanuwana ya ce min haka? “Ba zaki iya rabuwa da Noor ba, ni kuma ba zan iya rabuwa da ke ba, ba kuma zan daina neman ki yafe min ba” “Zan iya shiga?” Na tambaya ina kallon security da ya tare kofar, sai ya kalli security ya ce “Bata hanya ta wuce matata ce” Da sauri ya janye min ya bude min kofa, ni kuma na shiga ina murmushin jin ya kira ni da matarsa lallai iska na wahalar da mai kayan kara. Ina gaba yana bina ba dan na san inda dakunan suke ba daman can Inna ce ta kwatantamin, har na wuce dakin sai ya kira da sunan da be taba kirana ba har na dauka cewar ba da ni yake ba “Mrs Makama” Ganin ban waigo ba yasa ya kara da cewar “A nan dakin yake” Juyowa na yi na dawo na shiga kofar da ya bude min, a yanayin yadda dakin Noor yake sai ka rantse da Allah ba cikin asibiti ba ne, ya kawata masa dakin da teddys ga wani madaidaicin plasma dake lake gurin freezer din dakin. Noor na ganina ya yi saurin saukowa saman gado ya doso inda na ke sai muka rumgume juna. “Momy miyasa baki zo ba jiya da wata jiya kamin jiya?” Dariya na yi na shafa kansa. “Tan ba ga Daddynka yana kula da kai ba?” Ta da kai ya yi ya kalli Jibril. “Momy da gaske shine Babana?” “Ee mana ba ga kamaninka nan kana ganin a fuskarsa ba?” “Amman Babana Faruk fa?” Daukarsa na yi na dora saman hospital bed din sai nima na zauna, Jibril kuma ya zauna a kujerar da ke fuskantarmu, sai na kama hannayen Noor na ce “Baba Faruk ya rike ka kamar dansa, saboda a lokacin Babanka baya nan ya yi tafiya zuwa gurin karatu wata kasar, kuma baya son ace maka baya nan shiyasa ya fadawa Baba Faruk cewar ya ce shine mahaifinka kamin ya dawo” “Miyasa Inna ta mareki saboda shi?” “Saboda na boye maka gaskiya tun farko ban fada maka ba sai yanzu, tana ganin kamar ba zaka fahimta ba” “Miyasa kika ce Uncle dina ne sai kuma yanzu kika ce shine Babana kuma?” Yanzu kan ban san mi zan kara ce masa ba kuma, jin na yi shiru ban amsa masa ba yasa ya kara aiko min da wata tambayar. “Ko dai da Baba Faruk ya rasu sai wannan ya dawo?” “Aa kamin na auri Faruk na fara auren Babanka sai kaddarar aure ta raba mu, ya tafi karatu wata kasar sai Faruk ya aureni kai kuma ya rika ka kamar dansa saboda yana so na kuma ya san kimata, amman ba shine asalin mahaifinka ba, wannan shine mahaifinka na gaskiya shiyasa ake kiranka da Muhammad Jibril ba Muhammad Faruk ba” Ya yi shiru kamar mai tunani sai kuma ya yi murmushin da ya bayyana hakoransa. “Momy na gane, yanzu Babana be rasu ba kenan?” “Gashi a gabanka kana gani, kuma yana son ka sosai kai har ma ya fi ni son ka” Na fada ina nuna masa Jibril Murmushi Noor ya yi sosai ga dukan alamun yaji dadin haka, sai na rika shi ya sauka saman gadon ya nufi inda Jibril yake yana ta kallonsa. “Kuma fuskarmu guda ko Momy?” “To ai shine mahaifinka shiyasa kuka yi kama, kaga ai baku yi kama da Baba Faruk ba ko kun yi kama?” “A'a” Sai Jibril ya daukeshi ya dora saman cinyoyinsa ya rumgume yana sauke ajiyar zuciya. “Thank you so much Dear” Ya fada yana kallona fuskarsa na nuna jindadin da ke cikin ransa. Tun daga ranar na ke ta kokari wajen kawarda duk wani abu da zuciyata take nuna min, hakan ba karamin faranta ran Jibril da Inna ya yi, ni ko farincikina farincikin mahaifita da kuma da na, sati daya da muka a asibiti ya isa ya samarda wani kudi na littafin soyayyar uba da da tsakanin Jibril da Noor, saosai da sosai Noor yake son babansa yana shiga jikinsa wani lokacin haka zai kyaleni ya yi ta sha'aninsa shi da mahaifinsa, Jibril kuma kamar ya cinye shi yake ji cikin kwana biyu ya yayatawa duniya cewar yana da, abun mamaki har Abbah sai da ya zo ganinsa yan uwansa ma wadanda suke uba daya sai da suka zo, abokaninsa na nesa da na kusa suna ta zuwa ganin Noor saboda ya fada musu dansa ya kare a gabana wasu ke cewa daman wai kana da? Mun samu alheri sosai domin duk abunda ka bawa Noor Jibril baya dauka ni yake barwa, sai dai wani abun da yake bani mamaki duk cikin masu nan ban taba ganin Siraj ba duk kuwa da kasancewar ba ko yaushe na ke tare da Noor ba, amman a yadda nake ganin abotarsu ya kamata ace Siraj gana zuwa ko da be zo

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});