Chapter 31
Chapter 31
gabansa iya ƙarfinsa. “Ya za'ayi na sake ganinta Siraj?” Siraj ya ɗauke ragowar cocaine ɗin ya mayar a wani ɗan ƙaramin box yana faɗin. “Malam ka fa koreta daga aikin ko ka manta?” Wani dogon tsaki yaja ya fice daga office ɗin yana ciro wayarsa dake cikin aljihu, wata number ya nemo bugu ɗaya aka ɗaga. “A fito min da mota waje” Yana fitowa sekaterinsa ya miƙe tsaye yana faɗin. “Sir akwai meeting tsakaninka da Managen Daherr Global Prints yanzu” Juyowa Jibril ya yi a fusace zai jefa masa baƙar magana sai Siraj da ya fito daga office ɗin Jibril yanzu ya yi aurin karɓa masa. “I will attend the meeting” A fusace Jibril ya juya ya fuskanci ƙofar sai ta buɗe masa da kanta. Da ya fito be iya tsayawa Excavator ya sauko da shi ƙasa ba ya riƙa tattakowa ya sauko da sauri, kai tsaye ya fita daga harabar gurin, kamar zai tashi sama haka ya nufi lifted, Already sun saba indai zai shiga babu mai matsowa kusa da gurin har sai ya shiga ya sauka. Kamin lifted ta dawo dashi hawa na ɗaya har ya matso sosai, sai gumi yake kamar wanda yake kusa da wuta, lokaci zuwa lokaci yake sauke ajiyar zuciya, babu komai a cikin zuciyarsa da ƙwaƙwalsa sai Nawwara. Ina zan ganta ta ina zai fara nemanta shine abunda yake ta tunani har ya isa gurin motarsa da aka fito masa da ita aka kawo masa har gaban kamfanin, duk gaisuwar da ma'aikatan gurin suke masa be ji ko ɗaya ba saboda hankalinsa kwatakwata baya jikinsa, su kan basu kula ba tun da sunsan halinsa ayi masa magana ya ƙi amsa tun da ya maida kowa maƙasƙanci saboda kawai suna aiki a ƙarƙashinsa, idan har ka gaisheshi ya amsa maka lallai kuwa ka isa irin sosai ɗin nan a gurinsa. Direban na tsinkayarsa ya yi saurin fitowa ya buɗe masa mazaunin baya, a tunaninsa zasu fita tare ne sai yaga ya ɗaga masa hannu ya nufi driver seat. Da sauri ya rufe masa motar ya matsa can baya yana kallon yadda ya fisgi motar kamar zai tashi sama, abun har tsoro ya bashi. Tun kamin ya ƙaraso security guard suka buɗe masa gate, domin sun san halinsa ba tun yau ba, shi baya jira a buɗe masa gate sai dai gate ya jirasa. @360 yake gudu kamar ba a cikin gari yake ba. Minti ɗaya zuwa biyu yake furta sunanta zuciyarsa na wani irin bugawa kamar zata filo. “Nawwara Where are you?” Titi yake bi zuciyarsa nata raya masa zai ganta, bayan kuma be san inda ta bi ba, haka ya yi yawonsa na neman Nawwara amman har aka kira sallah azahar be haɗu da ko da sawonta ba balle ita. “I'm very stupid human being, taya za ayi ta bi titi? Tana gidansu by this time” Ba bawa kansa da kansa amsa, sannan ya bugi sitarin motar iya ƙarfinsa, sannan ya juya akalar motarsa zuwa sama road. Tuna hannunta da ya riƙa yasa jin relief har miskilin murmushi ya bayyana a fuskarsa murmushi da ya kasa gushewa har ya isa ƙerarren gidansa end of discussion da ke sama road. Yau kan be yi parking a inda ya saba ba sai ya fito cikin wani irin yanayi shi ba farinciki ba kuma ba akasinsa ba ya nufi ƙofar Babban falonsa, yana shiga idonsa suka sauƙa kan ƙaton hoton Nawwara dake tsaye a falon yana fuskartar ƙofa, matsawa ya yi kusa da hoton ya kai hannu yana shafa fuskarta kamar ance masa ita a gabansa tsaye. “I love you Nawwara i love you so much” Hawaye ne suka zubo masa, sai ya nufi bedroom ɗinsa yana buɗe maɓallan rigarsa, saman bed ɗinsa ya zauna ya buɗe bedside drawer ya ɗauko wani madaidaicin diary mai zaganen zuciya ya yi masa kiss sannan ya bude shi. Pages da yawa ya wuce a cikin diary sannan ya bude new page da ba ayi ma rubutun komai ba ya ɗauki biro ya zana zuciya a saman zuciyar ya rubutu. _Finally i meet her today she's still alive _ a kasan zuciyar kuma sai ya rubuta _Naj_ ya zagaye shi da biron ya yi ma yatsunsa biyu kiss ya liƙa hawayensa sannan na manna a jikin sunan da ke ƙasan heart ɗin, a take gurin ya jiƙe. Rumgume diary ya yi ya kwanata rai-rai yana bin ɗakin nasa da kallo kamar wani baƙon. Daga bangon gaban na ɗakin zuwa yamma babu komai sai hotunan Nawwara, dagana kudu zuwa arewa babu komai sai horunan Nawwara. “After the game, the king and the pawn go into the same box, every step I took since the moment I could walk was a step towards finding you, and i find you Naj ba zan iya rasa ki ba i can't lose you again” Ya tashi zaune ya fiddo wayarsa daga aljihu ya kira waya number. “A cikin waɗanda aka kora akwai wata Nawwara wacce ta zo yau, ka aika mata da saƙon neman ta dawo aiki yau, kuma ka duba addreshinta ka aiko min da shi right now” Yana faɗar haka ya kashe wayar, yana wani irin nishi shi ba na wahala ba, ba kuma na fushi ba, ba na jindaɗi ba, kansa ya shafa yana faɗin. “Ina son ki Nawwara, ina son ki har cikin zuciyata, idan na rufe idona ke nake gani, idan kuma na buɗe ke nake da buƙatar gani kece ruhina Nawwara ina son ki matuƙa” Magana yake da kansa yana kallon hoton, zuwa can idanuwansa suka sauka kan gmt ɗin dake ɗakin sai ya yi hanzarin tashi ganin uku saura kwata be yi sallah azahar ba. NAWWARA POV. Ƙoƙarin buɗe ido nake sai na ji sun min nayi sosai, bana iya tuna abunda ya faru da ni balle har na gane inda nake har sai da nayi ƙarfin halin buɗe idona dake ciki da danshi domin bana iya gani da su sosai. “Sannu” Bana iya tantance mai muryar amman tabbas na taɓa jin wannan muryar ko a ina ne, da sannu idanuwana suka buɗe wasai har na iya tantance a asibiti na ke, yanzu kan na tuna abunda ya faru amman waya kawo ni asibiti? Kamar ance na kalli gefena sai idanuwana suka sauka kan Mustapha idonsa narai-narai kan nawa. Unƙurin tashi na yi amman babu wani kuzarin kirki a jikina. “San..nu..” Ya faɗa murya na rawa, kansa ƙasa-ƙasa kamar mai saunata. lallai ma wannan mutumem ya raina min da hankali miya kawo shi a inda na ke ma? Tambayar da na kasa amsawa kaina kenan, cikin ƙarfin hali na ɓalle drip ɗin da aka saka min a hannu, na sauke ƙafafuna ƙasa, hannun da na ɓalle cannula yana ta jini na ɗauki Hijabina da ke saman durowa na saka. “Nawwara....” Ya faɗa yana miƙewa tsaye idonsa a razane kan hannuna dake ta zubar da jini. Da hannun na nunasa ina masa wani mugun kallo. “Kar sunana ya sake ziyartar laɓɓanka, kar kuma ka sake ƙoƙarin furta wata kalmar a gareni, ban taɓa tunanin kai hasararren ɗa bane sai yau, zakka marar tarbiya, Zahili dan gantali haihuwar hasara” Tun da na fara wannan maganar kansa na ƙasa ya rumtse ido yana ta saurarena, mi kuma tuni na fara takawa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119