Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 113

Chapter 113

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

jinina kowa ni zai dorawa laifi, addu'ah nake hawaye suna min xuba, mafita kawai na ke nema a gurin Ubangijina, ina rokon ya sassauta min zuciyata ya bani ikon mantawa da komai. Bayan na gama na dawo saman kujera na zauna ina ta kallon fuskarsa tashin hankali da zullumi cike a zuciyata. Misalin bakwai da rabi Mahaifinsa ya shigo ina ganinsa na sauka daga kan kujerar na duka har kasa na gaisheshi amman abun mamaki sai ya ki kallon inda na ke balle ma ya amsawa. Ban tashi daga duken da nake ba likita ya shigo ya kara duba jikinsa ya yi musu bayanin cewar jikinsa da sauki kuma zai farka nan da wasu yan awoyi. Likitan na fita sai Step mother din Jibril ta shigo tare da wasu yan uwansa, su kan da na gaishesu sun amsa min har ma suka tambayeni mai jiki na ce da sauki. “Hajiya kuje waje likita ya ce a barshi ya samu isasshen bachi, kuma akwai maganar da nake son mu yi da matarsa” Shine Abbah ya fada abunda ya fadarmin da gaba, ba musu suka fice suna Allah ya sauwake, bayan fitarsu Abbah ya kalleni irin kallon nan na tsana ya ce. “Bari kiji na fada miki duk da na ya mutu sanadiyarki kema sai kin mutu, ko wane ango aka kai masa amarya farinciki yake yana zumudi balle ma Jibril da yake jin kamar ya hadiyeki, amman daren da aka kai shi daren aka kwasoshi zuwa asibiti yan biki ko watsewa ba su yi ba, Wace irin macece ke wani irin kallo kike so duniya ta miki? Jaruma ko hajirtacciya? Duniya zata miki kallo wawuya ne marar hankali wacce ilmimta be amfaneta da komai ba. Da kin san irin son da da na yake miki da ko ko da baki bari ya taba shi ba balle har ki bata masa rai, ban taba sanin cewar dana yana da heart attack ba sai yau, kuma na san saboda ke ne, idan kika kashe Jibril da wane ido zaki kalli Noor? Anya Nawwara akwai imani a zuciyarki kuwa?” Zubewa na yi kasan guiwoyina ina kukan da ban san ta ina yake fito min, kukan da ya hanani cewa komai har su Inna suka shigo sai Abbah ya juya ya fita bayan ya gaisa da su. Inna kamar jira take ya fita sai ta hau ni da masifa ranta a bace “Karkar kuka kike Nawwara, da kukan jini zaki yi, ba sakike kike so ba? Bari Allah ya bashi lafiya zan sa ya sakeki kije ki auri Bilal din mahaifiyarsa ta yi ta gasa miki garwashi a hannu ba ma gida ba, mutumiyar banza marar hankali wannan hakin naki ba haline na mutanen kirki ba, kuma duk mai irin rayuwarki ba zai taba jindadin zama duniya ba, ke baki ma Allah laifi ya yafe miki ne ko ke kin fi uban kowa ne, Jahila kawai ilminki ba shi da amfani Nawwara kin yi hasara jindadin zama da mutane indai haka zaki cigaba da rayuwa” Babu bakar maganar da Inna bata fada min ba, ita da Mama Turai mutuwa ce kawai ban yi a gurin saboda kuka, amman har numfashina kokarin fita ya rikayi. Hakan be sa Inna ta tausaya min ba sai ma haushina da take ina kokarin rike mata zane ta buge min hannu ta fice a fusace, babu wanda ya tsaya ya saurari ni. Kuka na yi a gurin har sai da na gode Allah sannan na tashi na koma saman kujerar na zauna ba dan hawaye sun daina min zuba ba. Wata yar uwar Jibril ce ta shigo da kayan abinci ta aje sai ta dafani “Adda Nawwara ki yi hakuri Yaya zai tashi Insha-Allah” Uffan ban ce mata ba har ta fice, sai na maida kaina na kwantar jikin gadon na lumshe ido kaina na mugun ciwo kamar zai tsage. JIBRIL POV. Misalin goma da rabi na safe ya bude idonsa, ya dade yana gani dishi² sannan ya soma gani dai dai har ya gane asibiti aka kawo shi. A hankali ya maida dubansa gurin Nawwara da kanta ke kwance saman gadon idanuwanta a lumshe da alama bachi take amman sai shesshekar kuka take. Hannu ya kai ya shafa saman kanta, ya lumshe ido. Sai kuma ya kai dayan hannunsa ya cire oxygen din da ke bakinsa ya unkura cike da karfi hali ya tashi zaune, yana jin zuciyarsa kamar zata rabe biyu. Hakan ne ya farkarda Nawwara daga bachin da take suna hada ido sai taga abun kamar mafarki saurin mikewa tsaye ta yi sai ta rumgume shi tsabar jindadin ya farka be mutu ba, sai ta fashe da kuka. “Ka yi hakuri Jibril ba zan sake ba, ban zata abun ya kai har haka ba” Rumgumeta ya yi tsantsan a kirjinta ya lumshe ido, rabon da yaji irin wannan sukunin da sakewa har ya manta, a take ya ji sanyi a zuciyarsa har wani kuzari yana rabarsa. Saurin sakinsa ta yi tana share hawayenta. “Bari na kira likita” Sai ya rike mata hannu ya bude ido a hankali yana kallonta da bakinsa da ya yi fari ya bushe. “Doctor be da abunda zai min Nawwara, ki ce likita na komai za a min a duniyar nan ba zan warkeba matukar babu kulawarki da sonki a kusa da ni, babu ciwon da zai rabeni matukar kina kusa da ni, na san ba nine wanda kika so but please stay with me ko da na dan lokaci ne, i feel like rayuwata ba zata tsawaita da har zan hanaki jindadin rayuwarki ta nan gaba i need you” Dawowa ta yi ta zauna bakin gadon da yake zaune, hannunta na cikin na shi fuskarta kuma na zubar da hawayen, dayan hannunta tasa ta jimke hannunsa a tsakiyar hannayenta. “Har yanzu akwai son Jibril a zuciyarki, ki rantse min da Allah baki son Jibril, ba zan iya aurenki ba saboda zuciyarki Jibril take so ko da na aureki gangar jikin kawai na aura. Haka Bilal ya fada ranar ganina na karshe da shi saboda ya ga son ka a idanuwana, karya na ke na ce bana son ka Jibril kawai na kasa manta abunda ka yi min ne, amman yanzu komai ya wuce i promise you ba zan sake yin wani abun da zai tashi hankalinka ba” Hawayene suka zubo masa hawayen da shi ma kansa be san na minene ba. Hannunsa ya dauka ya dora saman nata. “Fada min wani abu Nawwara, ina jin kamar ba ke bace, wata kila saboda na kusa mutane ne kike so na yanzu” “Daman can ina son ka nothing changed no one can take your place, da ace yau na rasa ba da na wayi gari cikin wata duniya mai rudani da rikitarwa, ban tabbatar da ina son ka ba sai da na ganka kwance a saman gadon nan, Jibril i love more than I did before” Ido ya tsura mata yana ta kallonta, gaskiyar zancenta yake karanta a idanuwanta, kawai ya kasa yarda cewar Nawwara din ce, abunda ya dade yana jiran jin daga bakinta yau ya jishi. Hannunshi ta daga ta kai gefen kunci ta lumshe ido. “Am sorry” Ta furta cikin kuka. Sai ya matsa kusa da ita ya sumbaci goshinta ya

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});