Chapter 39
Chapter 39
daina neman mata amman yaƙi ita kanta abun yana damunta amman gudun ɓachin ransa yasa take ɗaga masa ƙafa ga kuma ubansa da ya tsaya masa kai da fata akan yadda duk yadda yake so a gari ga taka wanda duk ya yi masa ba dai-dai ba. Ajiyar zuciya ta sauke ta ɗora hannayenta saman kafaɗarsa ta ce “Son kai ne Sila amman idan ka roƙi Allah zai yafe maka, kuma hukunci za a masa sai dai ayi maka mukuncin wanda ya yi zina su kuma iyayenta ayi musu na kisan kai, zan toƙa maka Allah ya yafe maka kuma kaima ka roƙa Allah ya yafe maka” “Amman Mom su iyayenta ba zasu yafe ba, musamman yayarta Nawwara” “Idan Allah ya yafe maka ko da su basu yafe maka ba babu komai, kawai ka natsu na daina wannan halayyar” “Na daina Wallahi Mom, amman idan Nawwara bata yafe min ba i will never ever being in peace and happiness, because i love her...” Kamar wacce akayi ma shocking haka ta ɗauke hannayenta daga kafaɗar Mustapha tana kallonsa baki sake. #RAI BIYU #RB #TEAM MUSTAPHA #TEAM BILAL #TEAM JIBRIL Bari mu ga TEAM ɗin wa suka fi yawa....? 😁 CANDY ce 👌 *RAI BIYU...♥️🖤* Wattpad @Khadeeja_Candy 2⃣6⃣ Bayan su Sakina da Jamila sun wuce makaranta ni kuma na shiga gyaran gida, ina tsaka da wanke-wanke wayata ta ringing kamar ba zan ɗaga ba saboda bana son tashin idan ina aiki har sai na kammala, sai kuma na cire kuiya na miƙe tsaye na nufi saman window inda wayar take na ɗauka, Bilal ne ke kira da gangan na tsaya masa yanga har sai da ta kusa tsinkewa sannan na ɗaga cikin muryata mai nuna tsatsan babu ruwana. “Assalamu Alaikum” “Nawancy i'm glad muryarki na fara ji yau da safen nan” “Baka je aiki ba?” “Yanzu zan wuce ɗan leƙo waje na ganki” “Bilal duk na yi datti aiki nake yi” “Ai nafi son ganinki da dattin kin fi kyau, leƙo mana ke kaɗai nake jira” Babu yadda na iya dole na amsa masa da tau na ɗauki Hijabi na saka na leƙa waje da fuskata a she yana nan daf da ƙofar gidan jikingine yana jiran fitowata. Murmushi na sakar masa ina kallon yadda suit ɗin jikinsa ya karɓesa ya fito da kyausa chocolate skin ɗinsa sai shining take kamar wani sabon ango. Shi ma murmushin yake min yana nuna min wani bafulatani dake tsaye da jarkokin ruwa a wheelbarrow. “Ragowar ruwan da aka zuba mana a cikin gidane Mama ta ce a kawo muku” “Na gode sosai Allah ya saka da alheri” “Amin” Ya faɗa ni kuma na juya da nufin komawa cikin gidan domin nunawa mai amalanken inda zai zuba ruwan, sai kawai na ji Bilal ya kirani. “Nawancy” Ina juyowa sai kawai ya kanne min ido ɗaya sannan ya kama gabansa yana tafiya kamar ba shi ba. Nikan dariya ma abun ya bani wani lokacin Bilal yana min abu kamar wani ƙaramin yaro, hakan kuma ba ƙaramin ƙara min son kasancewa da shi nake ba. Komai na cikin gidanmu sai da aka ciki har muka bada sauran jarka biyu maƙota kasancewar ruwan ya yi mana yawa, hakan ne ya tabbatar min da cewar ba Mahaifiyarsa ce ta siye ruwan ba shine dai ya siya ya yi mata kamfen, taya ma zata siya mana ruwa haka kawai. Bayan mai ruwan ya gama juyewa na koma na cigaba da wanke-wankena zuciyata na ta shauƙin begen Bilal, alƙairinsa nake ta tunawa da kuma irin son da yake yi ma Noor da kulawar da yake bamu, lallai idan har rayuwarsa zata kasance a haka har abada to kuwa matarsa ta yi dacen mijin da zai taimaka mata ta tashiga aljanna, domin ni kan nasan ba ajina bane domin babu yadda za'ayi mahaifiyarsa ta barshi ya auri bayan ta yi iƙirarin wayo kawai nake masa wai na yi aure har biyu kuma da yaro kuma na ce zan auri ɗanta shi da yake saurayi ƴan uwansa ma basa so mahaifinsa ne kawai be ce komai ba shi ma kuma ina tunanin baya ra'ayin haka. ‘Amman tun da shi yana son ki ina ruwanki? Ai da shi zaki zauna ba da iyayenshi ba’ Wata zuciyar ta tambayeni, har ga Allah idan har na ƙi auren Bilal saboda iyayensa zai iya ɗaukar na yi masa butulci ne kawai domin shi baya la'akari da wannan shi di kullum maganar ɗaya ai shi dai yana so na, na san ko da na aureshi ba zai taɓa bari kowa ya wulaƙantani ba kuma zai maida Noor kamar ɗansa. Haka nake ta saƙe-saƙe na ina aikin har na gama na shiga wanka na fito ina ta tunanin alfanun auren Bilal domin ni dai har yau ban hango wata illa auren Bilal ba idan har iyayensa zasu amince ya aureni ɗin, sai dai kawai na shirya fuskarta familynsa masu uban yawa da cecekuce. Abaya na saka na ɗauki ɗankwalin abayar na yafa akai na, na saka baƙaƙen talkami sai dai fuskata bata da wata kwalliya domin ko hoda ban shafa ba bayan man da shafa, na ɗauki jar jakata na saka wayata a ciki na nufi ɗakin Inna, ina shiga sai na sameta har yanzu tana bachi, daman na san za a rina tunda jiya ta raya dare da tunanin Habiba a duk lokacin da na farko zaune na ke ganinta saman carpet ta rafka tagumi nasan wannan ba zai rasa nasaba da maganar da na faɗa mata ba jiya lokacin da Mustapha ya zo. Tashin na ta ya zame min dole ne domin bana son na je aiki ba tare da ta sani ba, dan haka na taɓata a hankali na tasheta har ta buɗe ido sannan na faɗa mata zan tafi, addu'a tayi min da fatan nasara ni kuma na fice ina amsawa da Amin. Kamar ni ake jiran an fito sai na samu motar kamfaninsu Jibril a tsaye direban yana neman yaron da zai aika, yana ganina ya yi saurin fitowa cikin ladabi ya miƙa min wasiƙar ni kuma na karɓa ina wani shu'umin murmushi na yi sighing sannan ya wuce ni kuma na jefa takardar a jakata na kama hanyar zuwa gurin aikin. Ko da na isa bakin gate ɗin kamfanin, ƙarfe tara ta yi har da rabi, da fari guards ɗin dake bakin gate ɗin sun tareni a da na nuna musu id cart ɗina da ya rage ban ƙone ba a cikin kayan aikim kamfanin sai suka bani dama na shiga bayan sun tambayeni dalilin saka Uniform ɗin sai nan faɗa musu uniform ɗin ya ƙone ne, da na shiga kamfanin sai na nufi gurin da aka tanada domin aje wasu abubuwan da mutun yake shigowa da su wato wani ɗan katon cabinets ne da aka tana domin ma'aikatan gurin su riƙa aje komai na su idan sun rufe sai su tafi ta makullin. Wayata da jakata na aje bayan na kulle na nufi reception na rubuta sunana da kuma lokacin da na shigo sannan na yi musu complain ɗin bana da uniform sai suka ce na wuce kawai. Da kunnena na ji lokacin da ɗayan yake sanar da zuwana a telephone da halshen nasara wato turanci. Yadda na tarar da gurin ya tabbatar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119