Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 114

Chapter 114

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sumbanci saman hancinta ya sumbanci lips dinta, sannan ya rumgumeta shima ya lumshe ido kamar yadda na ta idon suke a lumshe.... [11/22, 9:43 AM] Farar Mace...: *RAI BIYU...♥🖤* Wattpad @KhadeejaCandy 6⃣0⃣ Jihadin da na yi ba duk mace ba ce zata iya yinsa, zama da mutumen da ya nuna maka ba kaunarka, yanzu kuma ya dawo yana son ka kamar ya mutu. Annabi ya yi gaskiya da ya ce mu yi so kadan kuma mu yi ki kadan domin wata rana masoyinka ya kan iya zama makiyinka ko kuma makiyinka ya zama masoyinka, har ga Allah ya yarda Jibril yana so na kuma i believe without me there is no Jibril. But for what Jibril did to me is unforgivable pain, hada hotona da hoton wani namiji shine abunda na ke gani a duk lokacin da na kalli fuskar mijina. Ina cikin hada masa tea na ji hannayensa zagaye da kunkuruna ya dora fuskarsa saman wuyana yana goga min hancinsa a gefen fuskata. “Karki wahalar da kanki gurin hada tea nan ba zan iya shan sa a yanxu ba” Ya fada saitin kunnena kadan-kadan kamar mai rada. “Saboda me?” “Saboda ban wanke bakina ba kuma ban rama sallah da ake bina ba, kara ki bari kawai har muje gida” “Fine zan je gida da kaina sai na dauko maka brush din da toothpaste” Kokarin juyowa na ke amman sai ya ki bani dama saboda ya ji dadin yadda muke tsaye a haka. “Kar wani ya tarar da mu a haka fa” Ya sakeni sai na juyo na kalli fuskarsa yana murmushi sai ya dora hannayensa saman kafadata ya hade goshinsa da nawa. “To miye a ciki haramun muka aikata?” Har na bude baki na yi magana sai a turo kofar dakin aka shigo hakan yasa dukanmu muka tsargu ganin Abbah ne, bama kamar ni da nafi jin kunya, domin shi nuna yayi kamar be yi komai ba ya zauna saman gado yana gaisheshi. Nima gaisuwar na mika masa ga mamakina sai ya amsa min sai dai fuskarsa babu yabo ba fallasa. Kofa na nufa da zimmar fice sai ya kirani hakan yasa na juyo ma dawo still kaina na kasa. “Ki yi hakuri da abunda na fada miki, raina ne kawai ya bace amman dukan wani furuki da na yi agareki bana da nufin aikata ko daya kawai dai na ce ne dan an tsorota ki” “Ba komai Abbah” Na fada sai Jibril ya kalleni ya kalleshi “Wani abun ne ya faru?” “Lokacin da kake unconscious na fada mata masu Maganganun da basu da ce ba, saboda na yi tunanin ko da hannunta a abunda ya faru da kai ne” “Aa ita ma bata san abunda ya same ni, domin na turata kitchen ta dauko plate kawai sai na ji jiri ya dibeni ban sake sani inda nake ba” Abbah ya juyo ya kalleni. “Amman Nawwara shine baki fada ba, kika kyale ina ta miki fada?” “Ba lallai ne ka saurareni a lokacin ba, amman yanzu komai ya wuce, bari na je na dauko maka brush din” Na karasa ina kallom Jibril sai ya kada min kai. “Amman kisa direba ya kai ki karki hau Napep” Da kai na amsa masa sannan na fice zuciyata cike da jindadi da kuma rashin jindadin da ban san na minene ba. Harabar asibitin na nufa inda aka faka motoci a nan na samu direansa da ban san sunansa ,bayan mun gaisa ya tambayani mai jiki sai na ce masa ya kai ni gida. Gida bayan na shiga shi kuma yana mazaunin direba kamar kullum. Ko da a muka isa gida wato sama road ina hawayen da bansan na minene ba. Bayan ya faka motar na bude na fito ina share hawayena na nan na samu damar kallon wani bangare na gida, irin tsarin nan na manyan masu kudi gurin faka motoci an kawata ko kna da furanni masu kyau da daukar hankali. Babbar kofar shiga falon kuma tana da stairs biyar an kawata gefen karfen stairs din da furani kamar gidanjen turawa ko kuma na ce na indiya. Ina shiga na samu falo kamar yadda na barshi, sai dai komai na falo fari kamar fentin gidan, ya kawata falon da hotuna na da na Noor sai kuma na Abbah da na Mahaifiyarsa, amman babu nasa ko daya. Lokacin da na shiga bedroom sai na manta da abunda ya kawo ni gidan kawai na hau gyara dakin saboda ya bace da jinin da Jibril ya amayar jiya da dare. “Allah ka bani ikon jure komai” Ya roka yayinda na ke dauke kazar jiya da har ta soma yauki, bayan na gyara ko ina na shiga bandaki na hada ruwa na yi wanka, sannan na fito na shafa mai na dauki atamfa maroon color na saka, gaban madubi ya zo na tsaya ina kallon kaina kitson da aka min ya kwanta a kaina sosai gashina ya yi baki kuma ya sauko har gadon bayana. Kamar a mafarki na hango mutum ta cikin madubi ya doso inda yake fuskarsa dauke da murmushi, saurin juyowa na yi na kalleshi. “Ya aka yi ka zo” “Baki ji mota ba?” Ya fada yana muna min window. “Sam ban ji ba” “Hankalinki yana iya?” “Yana can asibiti gurin mijina” Goshinsa ya hade da nawa ya kama hannuna na dama ya shinsshina ya lumshe ido. “Ya akayi aka barka ka fito? Na san dai babu likitan da zai sallami mai jiyanci irin a yau din na asibitin bayan kuma jiya da dare aka kai ka” Be amsa min ba sai na ji kafarsa saman tawa yana goga min ita a hankali. “Su Momi suna waje suna jiranki” Ya furta sai ya sakeni ya yi baya baya yana murmushi har ya isa bandaki, sannan ya bude ya shiga. Ajiyar zuciya na sauke a hankali sannan na dauki mayafi na ya rufe kaina na nufi falo. JIBRIL POV. Zaune yake ruwan shower na dukan kansa, sai dai hakan be hana hawaye zubo masa ba, kuka yake kukan da be san na minene ba farincikin dawowar Nawwara a duniyarsa ko kuma bakincikin kwanakin da yake ji a jikinsa su suka rage masa, wanda hakam ba zai ba shi damar rayuwa irin wacce yake so a tare da ita mai tsowo ba? Bayan na gama wanka yaje gaban madubi ya wanke bakinsa sai ya bude cabinet ya dauko maganinsa ya sha, sannan ya juya ya fito daga bathroom din. A gaggauce ya shirya cikin farin yadi marar nauyi sannan na fashe jikinsa da turare ya fito falo. Hajiya ya samu wato Step Mother dinsa tare da sisters dinsa a zaune suna ta fira da Nawwara sama sama. A ranar wuni suka yi baki daga masu zuwa ganin amarya wandanda ba su san an kwantar da Jibril asibiti ba, sai masu zuwa diba shi idan sun je asibiti ace musu ya dawo gida. Abbah dai tun asibiti suka yi sallama da shi Hajiya ce kawai ta jira taga jikinnasa kamin ita ta kama hanyar abuja gobe. NAWWARA POV. Sai kusan isha'i sannan kowa ya watse, muka shiga gyara gidan ni da Jidda da Sakina, sai da muka gyara ko ina muka masa tas sannan muka kunna turaren wuta gidan ya dauki kamshi. “Gaskiya Nawwara kin

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});