Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 119

Chapter 119

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 724 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

au bata atamfar ankonsu tun yanzu kara su kara wasu tufafin da aka dinka musu na cin biki kamin mu isa can. Muma tsaye harabar gidan gurin mota muna jiran fitowarsa ya aje mu gida domin direbansa baya nan yana can ana hidima da shi ni kuma ya ki yarje min na toka motata wai a ganinsa ban gwari yadda ya kamata ba, hakan yasa indai da yaransa zan je yawo baya bari na yi driving sai idan ni kadaice ko kuma ni da shi. Farar shadda ce a jikinsa ta karbeshi sosai kai ka ce ma shine angon, fuskarsa sai annuri take, yana ta kamshin turare. Kallo daya na yi masa na ji kaunarsa ta kara shiga zuciyata, hakan yasa na kasa dauke idona akansa har ya shiga motar ya yi mata keys. β€œWannan irin kallo haka barakkala Masha-Allah karki cinye ni” Sai duk muka sa dariya har yara da suke bayan mota. Ni dai ban ce masa komai ba har muka isa gida yana aje mu ya wuce gurin daure aure da aka ce goma na safe za ayi. Mun yi biki lafiya mun kare aka kai Sakina Birnin Kebbi gurin da Mijinta yake aiki, kasancewar mai mata ne ta aura sai dai asalinsa shi ma dan sokoto. Ranar data zagoyo Assabar babu kowa gidan sai ni da Jibril, a ranar muka sha soyayyar kamar wasu sabbin ma'aurata, washe gari shi ya girka mana abun karyawa domin ni ban tashi ba sai da rana ta fito. Haka muke a duk lokacin da yara basa nan sai abunda muka manta ne kawai bama yi amman ko wace irin kulawa da soyayyar na yi kokarin nunawa mijina kamar yadda shi ma yake muna min, muna jindadin zama da junanmu sama da yadda duk wani mai tsammani yake tsammani, ba mu da wata fargaba ko tunani a zama da muke da juna,muna karan junanmu da sunan da yayi mana dadi, idan kuma yana fushi da ni nasan irin sunan da yake min ka kaka da kakkani, ko ya kira da wani suna a cikin kayan girki, nima kuma na akan masa wannan lakanin kamar yadda yake min. Al-hamdulillah a ko yaushe na kan yi ma Allah godiya da ya bani miji kamar Jibril domin ni da shi RAI BIYU ne bayan RAI BIYU da na rasa wato Habiba da kuma mahaifina. A yauzu a kullum ni nawa godiya ne a garin Allah. ___________________________ Al-hamdulillah nima na gode Allah daya nani ikon gama RAI BIYU Lafiya, duk da kasan ba kuso ya kare a haka ba ko kuma na ce a yanzu ba, ku gafarci idan akwai idan na bata musu rai tun farkom fara rubutun nan zuwa yau, ma gode da irin goyan bayan da kuka bani da kuma juriyar karanta lattafin da ba ayi editing ba. Mu tara a littafi na gaba mai suna HAFSATU MANGA yarinyar kauye kuma labarin kauye kuma labarin sarauta mai sarkakiya da ban dariya da kuma tausayi, sai dai shi ba Free ba ne kamar wannan, HAFSATU MANGA na kudi ne, kuma ina fatar zaku bani hadin kai kamar yadda kuka ba ni a wannan, da ma sauran da zasu zo a gaba. Godiya ta musamman gareku Whatsapp people baki ba zai iya gode musu akan irin soyayyar da kuka nuna min a littafin nan, sunanyenku ba zai lisafu ba amman ina son ku san cewa Khadeeja Candy tana son ku so na hakika. Gaisuwa da yabo gareku Wattpad readers I really appreciate your votes your comments your support, thank you so much, I love you All fisabilillah. Littafin nan Sadaukarwa ne gareki Asma'u My Asmee Allah ya bar kauna da zumunci mai dorewa har Aljanna. Ga Mai son siyen Littafin Hasfatu manga wanda zaizo nan da one month Insha-Allah ba wato 2020 zai iya nemana ta wannan line 08036126660, ta layin zaku iya turo min gyara ko kuma shawara akan littafin RAI BIYU da ma wasu littafan da suka gabata ko kuma masu zuwa nan gaba, I thank you so much my fans without you guys there's no Khadeeja Candy 😍 LTTAFAINA MASU ZUWA HAFSATU MANGA (Labarin kauye) KILAKI (Karuwa) HASKEN ANNURI (the light and darkness) And many more.... Best regards 😍 Khadeeja Candy One heart One love. #Don't forget to follow me and also add Hafsatu manga to your library, thank you all stay bless πŸ˜ͺπŸ™Œ

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});