Chapter 102
Chapter 102
quna. “Siraj...” Sai yasa yatsansa ya share hawayen da ke gefen idonsa. Juyowa ya yi ya dawo ciki, tafiya yake amman ji yake kamar ba taka kasa yake ba, numfashinsa ba ji yake kamar ba a jikinsa yake ba, yana karasowa kofar Emergency Inna na isowa cikin tashin hankali. “Noor ya mutu ko?” Dsp ne ya shiga mata bayani Jibril kuma ya doshi dakin tiyata yana safa da marwa, gabansa sai faduwa yake. Awarsu biyu a dakin tiyatar sannan suka fito da Noor unconscious, da sauri Jibril rika gadon da Noor yake ya kai hannunsa ya taba gefen wuyansa sannan ya sauke ajiyar zuciya. Daya daga cikin likitan biyu da suka masa tiyata ya san Jibril farin sani saboda sun yi aiki a tare asibitin Abuja, shi ya dafa Jibril ya ce “Ka kwantar da hankalinka, tiyata ta yi kyau sai dai ka masa fatar samun sauki” Kai kawai Jibril ya iya dagawa ya saki gado ya rike ginin gurinsa saboda mugun ciwo da zuciyarsa take, daker ya mike tsaye daidai ya bi bayan Nurses din har suka isa icu suka canjawa Noor gado saka dora masa oxygen sensor sannan suka masa wata allura a hannu mai hade da drip, sannan likitan ya dauko wani abu mai guda biyu mai kamar iron ya hada shi ya goga sannan ya kurga 1 2 3 ya danna gaban Noor dai dai zuciyarsa. Sai ga Noor ya numfasa da mugun karfi sai kuma ya lumshe, numfashinsa ya shiga nunawa a sensors. “Al-hamdulillah” Shine abunda Likitan ya fada da duka Nurses din kasancewarsu musulmai. Wani irin lumshe ido Jibril ya yi ya bude bakinsa kunshe da godiyar Allah. NAWWARA POV. ban san iya awa nawa na yi a sume ba ni dai na farka na ganni saman gado oxygen na sanye a fuskarta, abunda ya faru ne ya soma dawo min zuciyata na ta nuna min cewar da na ya mutu. Ban san akwai mutum a kusa da ni ba har sai da na fara hawaye. “Am sorry Nawwara Noor yana nan raye an masa tiyata kuma an yi nasara” Kallo daya na yi masa na kawarda fuskata, sai na rika kokarin sauka saman gadon. “Babu inda zaki iya zuwa a yanzu karfe uku na dare ne, kuma babu wani karfi a jikinki a yanzu, Inna tana tare da Noor ni ma bata san ina nan ba, Sakina aka sa ta kwana da ke tana waje” “Ya mutu ko?” Na tambaya ina kuka duk da nasan amsar ba zata min dadi ba amman ina da bukatar jinta, sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce. “Be mutu ba” “Dan Allah karka boye min Jibril ka fada min gaskiya” “Zan raka ki yanzu ki ganshi” Saukowa na yi daga kan gadon duk da babu kwarar kuzari a jikina, sai dai na samu gwarin guiwar tafiya ne saboda jin cewar zan ga Noor ne hakan ya tabbatar min da cewar basu kashe shi ba kenan. Hankalina ya tashi sosai lokacin da na ga halin da Noor yake cikin, duk kokarin da Inna da Mama Turai suka yi na hana ni kuka hakan be yi tasiri ba sai da kuka sosai kamar Noor din ya mutu ne. “Ina aka ganshi? Waya masa haka?” Na tambaya ina kallon Jibril a zuciyata kuma ina jin cewar zan iya daukar ma dana fansa a kan duk wanda ya yi masa wannan abun. Be bani amsa ba sai ya juya ya fita ni kuma na bishi duk da babu wani kuzari a jikina Inna ta biyoni tana kirana sai ya juyo ya daga mata hannu alamar ta bari hakan yasa ta juya ta koma. Haka na cigaba da binsa har muka koma dakin da aka kwantar da ni wanda ya kasance babu kowa a dakin sai ni da shi. “Siraj ne” Ya fada ba tare da ya kalleni ba. “Amman da na fada maka karyata ni ka yi, da ace ka dauki mataki tun a lokacin da haka be faru da Noor ba, amman sai ka maida ni mahaukaciya” Kallona ya yi da idanuwansa da suka rine suka yi ja sosai saboda kuka da kuma bacin rai ya ce “Kin riga kin kira Siraj kin tuhume sa, ni kuma na kirashi tare da Rabi ne saboda na tabbatar da abunda kike fada, da ace na sa ana rike Siraj a lokacin nan da har yanzu Noor be bayyana ba, da ganga na kai shi asibiti saboda ya yarda cewar haukace take son kama ki, amman ban boyewa Dsp komai ba a game da Siraj, hakan yasa ya bi bayan Rabi saboda ni da shi duka mun lura da yanayinta, da ace ban turki Rabi a wannan lokacin ba da ba zata taba fadin gaskiya kamar yadda ta yi a yanzu ba, ashe all this while Rabi ta san inda Noor yake amman ta kasa fada saboda tana tsoron abunda zai biyo baya, Siraj ya bata yarda shiyasa ya fada mata inda ya aje Noor, and Nawwara na san idan har Rabi bata fada miki ba babu yadda za ayi ki san wani abu daya shafi kanfanina ko kuma rayuwata kuma na san idan har bata fada ba babu yadda za ayi Inna ta goya miki baya, i do believe you sai dai babu yadda za ayi na nuna hakan a gaban mutumen da na daukeshi kamar dan'uwa, Rabi da kanta ta fadawa Dsp inda Noor yake a lokacin da komai ya kure saboda isha'i ta yi a lokacin kuma ta fadawa police cewar rayuwarta tana cikin hatsari, but ko da suka je sun yi latti an riga an kasheta, Noor kuma suka same shi a cikin gidan da ta fada musu an yanka masa ciki” Hannu nasa na rufe bakina saboda kukan da ke son ya ci karfina, sai na rika gadon na zauna ina kuka a hankali. “Komai ya faru saboda ni Nawwara” Ya fada yana hawaye tare da danne kukan da ke son kubuce masa. “Rabi ta rasa ranta saboda ni, an yanka cikin Noor saboda ni, kin sake shiga tashin hankali saboda ni, da ace ban dawo rayuwarki a karo na biyu ba da duk haka be faru da ke ba, kina da gaskiya Nawwara, kina da dalilai na ki na, a duk lokacin da na kusance ki sai wani abu marar kyau ya faru da ke, ni ne silar lalacewar rayuwarki a karon farko, na dawo a yanzu da tunanin zan iya gyarata na saka miki farinciki saina sake bakanta miki wanda ba hakan raina ke so ba, but komai ya kare yanzu. Na miki alkwari daga ranar da Noor ya ji sauki ya tashi, ba zaki sake sani a idanuwanki ba, balle na dame ki ba zaki sake kuka da ni ba, kowa ma ba zai sake kuka da Jibril ba, zan tafi wata duniyar wacce babu wanda na sani kuma babu wanda ya san sai na yi rayuwa a can har ta Allah ta kasance, saboda ciwon da ke jikina yana tabbatar min da cewar mutuwata tana kusa da ni a yadda na ke ji a zuciyata na san ko da wane irin lokaci zata iya bugawa na mutu, ina tsoron sake kusantarku ke da Noor wai Nawwara saboda kar wani abun ya same
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119