Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 118

Chapter 118

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

soma business da shi tana zuwa har Dubai da china amman abun be karbu ba sai ya kare a yanzu ma babban danta ne yake dauke da ita sai taimakon da sauran yayanta nata suke kawo mata, na yi mamakin ganin har yanzu Salima bata sake wani auren ba wato autarta wacce ta kasance kawata a lokacin da nake gidan, na ji mutuwar aurenta tun lokacin da Hajiya Aisha ta so a hada Jibril da ita a lokacin da aurenta ya mutu. Kwanan mu biyu a garin muka koma garin Abuja gurin da yara suka fi jindadin zama. MUSTAPHA POV. A ko yaushe yana yi ma Allah godiya da ya bashi Jidda a matsayin mata, domin kula da soyayyar da take nuna masa, a yanzu yana ganin ko Nawwara ya aura ba zai sameta ba, shi kansa a yanzu ya zage dantse yana nuna mata kula sosai domin ko da wasa baya son bacin rai Jidda kamar yadda ita ma bata son bacin ransa. Gudun wannan yasa ya nemi transfer aka maida shi Kaduna domin a ganinsa idan ya yi nisa da mutumen da yake ganin kamar barazana ne a rayuwarsa zai fi samun kwamciyar hankali, musamman ma Nawwara da ya kasa cirewa a zuciyarsa. A Kano ta haifa masa Amina da Amal wato twins duka mata, a lokacin har baya iya misalta irin farincikinsa, a dole tasa suka tattara suka dawo garin sokoto da zama har yaran suka yi kwari duk da kasancewar can yake aiki sai dai yaje ya dawo. Bayan yara sun yi wayo ya dauki matarsa suka koma Kaduna tare da mai ronon yara saboda rage mata aiki, ita kanta Jidda a yanzu take jin ta yi dacen abokin rayuwa, domin kuwa be rage ta da komai ba, irin soyayyar da yake nuna mata har sai ka zata ita ya fara so ba Nawwara ba. A haihuwarta ta biyu Nawwara ta so ta je amman Jibril ya hanata saboda yana ganin Mustapha a matsayin masoyinta, be duba aminta dake tsakaninsu da Jidda kirkiri ya hanata zuwa a tunaninsa idan taje can Mustapha zai ganta kuma a gidansa zata sauka, shi be ga dalilin da zai sa ya barta taje ba. Babu irin fushi da fadan da Jidda batayi da Nawwara ba akan hakan domin ita a nata tunanin Nawwara ce ta ki zuwan ba wai Jibril din ne ya hanata ba, domin a yanzu tana ganin kamar Nawwara da Mustapha an zama yan'uwa ba dai masoya ba, domin tun aurensu da Mustapha be taba mata maganar Nawwara ba ko da wasa, idan ma ta dauko masa maganar abunda ya shafeta sai ya nuna mata baya so hakan yasa bata taba zancen Nawwara ko wani abunda ya shafeta a gaban Mustapha. A lokacin da Nawwara ta haifi Aisha Mustapha be hana Jidda zuwa ba duk da yana bakin aiki a lokacin sai ya sa direban abokinsa ya kawota har sokoto domin ahi kansa a lokacin ta matsa masa da zancen gida, tayi marmarin gida. Bayan suna da sati daya ta dawo domin ya bukaci hakan, ita kuma bata son tsabawa matsa, kawayenta har zolayarta suke wai ta cika son mijinta da yawa, ita kuma ya nana musu cewar shi ma yana ji da ita ne, kuma ya san darajarta kamar yadda ta san tashi darajar. A zamantakewar rayuwarsu abun burgewa ga ko wadanne ma'aurata abu ne mai wahala ka ji kansu ne, tana kokarin kare mutuncin mijinta Jidda bata daga cikin matan nan da zasu zauna suna fadin sirrin mijinsu ko kuma familysu wanda ya zama ruwan dare a yanzu, hakuri shine abunda ya gina gidanta kuma ya ingantashi, da kuma bawa juna shawarwari, tana saurin bawa mijinta hakuri idan ta bata masa rai ko da kuwa ita ce mai gaskiyar, idan ta ga abunda be mata ba ta kan fito ta yi nuna masa ko kuma ta masa magana sai ya gyara saboda gaba, shi ma haka yake mata idan ta bata masa rai ko da masa wani abun ba daidai ba ya kan fito ya fada mata. Basa kunlatar junansu da komai wannan ne yasa a kullum suke cikin farinciki da kaunar juna marar misaltuwa. NAWWARA POV. Rayuwa ta koya min abubuwa guda uku zuwa hudu, na farko shine hakuri wanda shine jigon komai da komai na rayuwa da kuma zaman duniya, na koyi juriya da kuma jajjircewa akan komai na rayuwa, akan yasa na kara tabbatar ayar nan da Allah yake fadin lallai ne bayan ko wane tsanana akwai sauki a tare da shi, sam ba zaka ganni a yanzu ka ce mi ce a wacan duniyar mai hayaki da gobara ba, har sai idan na bude maka shafin rayuwata. Rauwa ta da koya min zama da mutane da iya rike sirrin, ba kowa mutum ba ne na kwarai kamar yadda Siraj ya ha'incin Jibril akwai kawayena na kwarai irin su Jidda da Salima, kawaye da a yanzu sun ce na ce muau aminar muna kiran junanmu da yan'uwan juna. Yar'uwata haka na rubuta a Number Jidda kamar yadda ita ta rubuta My Blood Sisi a numberta. Wani lokacin idan na zauna ina tunanin yadda rayuwa ta zo mana ni da Jibril sai abun ya rika bani dariya da kuma mamaki, lallai abunda duk Allah ya so ga bawa babu wanda ya isa ya hana shi ko da kuwa duniya zata taru akansa ne, abunda kuma Allah ya rubuta zai sameshi sai ya sameshi no matter what. Hakika soyayya bata tsufa sai dai masoya su tsufa, ban taba yarda da wannan ba shiyasa kullum cikin kwaliyata na ke da yin duk wani abun da zai daukewa Jibril hankali, ban yarda akwai wata mace da zata iya daukewa hankalin mijina ba, sai dai ni na dauke masa hankali daga wasu matan, idan yana gida ina makkale da shi, domin yarana sun bude ido sun ganni tare da Abbasu so na abun mamaki bane idan na kwanta a jikinsa kamar yadda dukansu wani lokacin suke zuwa mu kwanta tare mu tausheshi muna dariya. Idan kuma baya gida to waya tana kunnena ina jin labarin duk wani abu da ya gani a waje, kamar yadda nima nake labarta masa dukan abunda na aikata a gidan matukar ba aiki yake ba. Sakwannin barka da safiya kan sun zame min kamar jiki dole ne kullum sai na tura masa a waya, ko kuma na rubuta masa a paper ma aje masa. Goodnight massage kuma kullum sai na tura masa kamar yadda shi ma yake turo min, wa zai ga rayuwarmu a yanzu ya ce mune a wacan lokacin? Lallai na yarda Kaddara ta riga fata! Kamar yadda aka rubuta a iv yau ce ta kama 23 ga watan November, yau ake daura auren Sakina da angonta wato Mahmoud, hakan yasa na tashi da wuri na yi duka aikina amman hakan be hanani yin latti zuwa gida ba domin Jibril ya yi rantsuwa ba zan bar gidan ba sai na gyara masa ko ina kuma sai na tafi da yara kamar yadda yake min a duk lokacin daya fuskanci bana son zuwa da yara gida. Ko da tara tayi na gama komai na yi ma yara wanka ni ma na yi. Aai dai ba mu shirya ba domin bana son

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});