Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 38

Chapter 38

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

koma cikin gida. Ni kuma na yi murmushi ina share hawayena. “Baka ba kanka dariya ba? Tsayawa kana magana da ni be isa yasa ka ji kunyar kanka ba? What kind of stupid are you Mustapha? What make you think zamu karɓi wani taimako daga gareka? Wannan ne yasa ka turo aka kwashe mana komai kuma ka siye gidan da muke ciki just to humiliate us? Or to force us accept your apology? What kind of person are you?” Na faɗa cikin kuka, har ya buɗe baki ya yi magana sai kuma ya yi shiru kamar mai nazari, isowar Inna ce tasa ni saurin share hawayena. “Lafiya Nawwara?” “Lafiya ƙalau daman Zakkace aka fitar shine Daddy ya ce a kawo muku” Shine ya amsata yana miƙa mata kuɗin, ni kuma na yi karaf na ce. “Karki karɓi kuɗin nan Inna, kuɗin maƙiyinki ne, shine mutumen da ya yi ma Habiba fyaɗe ya yi sanadiyar rabaki da farincikinki kuma shi ya turo mana ƴan fashin nan ya siye gidan da muke ciki saboda kawai mu karɓi taimakonsa...” Mutuwar tsaye Inna tayi na ɗan wasu mintuna sannan taja hannun Jamila da Sakina ta mayar da su cikin gida ni kuma ta ce da ni. “Nawwara shiga gida” Ba musu na juya na shige cikin gida sai ta maida ƙofar ta rufe, duk muka yi ɗaki har ita, na yi tsammanin zan ga hawaye ko makamancin haka a idon Inna amman ban ga komai ba muryarta ce kawai take iya karantar da ni damuwarta. “Daman na yi zaton shine ya aiko da ƴan fashin nan, kuma na san babu wanda zai saye wannan gidan sai shi, amman ban taɓa tsamanin shine ya lalata min rayuwara ƴa ba...” Ta faɗa tana sauke ajiyar zuciyata, daga ni har ita bamu kwana cikin daɗi ba a wannan daren gashi zuciyata na ta saƙa min zuwa gurin aikin ko kuma na haƙura. *** *** *** JIBRIL POV. Jingine yake jikin kujerar dinning hannunsa saman kofin tea yana ta zagaye bakin kofin ya gagara sha, babu abunda yake tunani sai rayuwarsu ta baya da Nawwara. Yana jin lokacin da take waya da Inna Inna na faɗa mata zata so har Abuja ganinta ita kuma tana ta ɗauki da murna, amman sai ya haya ya nuna mata sam baya son sanin family ta. “Kina jindaɗi kin auri mai kuɗi ko? So that ki kawo min su a gida ko? Ni ke na aura ba iyayenki ba dan haka bana buƙatar ganin kowa a gidana” Matsowa ta yi kusa da shi kamar zatayi kuka. “Jibril ya kamata ka san iyayena suma kuma su sanka, ko lokacin da za ayi aurenmu ƙin zuwa ka yi ka gaishesu, bayan kuma an yi auren sau ɗaya suka taɓa ganinka ba zasu tantance ka ba...” Tsawa ya katsa mata ya shaƙe wuyanta. “Na faɗa miki bana buƙatar ganin kowa anan, ba iyayenki ba har abokanki bana da buƙatar ganinn kowa karki kuskura kawo min kowa a nan, annoba kawai...” Tuna wannan yasa shi sauke wani dogon numfashi har yana buɗe baki. “Taya zan tunkaresu yanzu? Ya Allah help me” Ya faɗa yana kallon Siraj da ya shigo yanzu riƙe da file a hannunsa. “An gama komai mum nika masa kuɗin gidansa ya sayar mana ya bamu takardu mun bashi kuɗi kuma mun faɗa masa sati ɗaya muka ba ƴan hayan” “What...?” Ya ture kofin tea ɗin ya miƙe tsaye. “Sati ɗaya ya yi nisa Siraj a basu kwana biyu ko uku, miyasa baka da tausayi ne baka san halin da nake ciki ba i can't live without her” Siraj ya matso kusa da shi ya dafa kafaɗarsa. “Cool down my friend, Nawwararka ta dawo aiki yau da safen nan” Jibril ya juya baya yana lumshe ido tare da jan sauran cocaine ɗin dake hancinsa. “Joke apart Siraj” “i'm not joking, yanzu aka kirani wacce ake aikawa saƙon ta dawo aiki ta dawo amman bata da uniform na ce a bata sabo” “Oh my God” Ya furta ya nufi bedroom ɗinsa da sauri yana cire vest ɗin dake jikinsa. Siraj kuma ya bishi da kallo yana taɓe baki. *** *** *** MUSTAPHA POV. Yafi ƙarfin waya ɗaya a tsaye ƙofar gidan bayan Inna ta rufe gidan, sannan ya kama hanyar gidansu yana tafiya da ƙafa kamar yadda ya zo zuciyarsa cike da mamaki, daman sai yanzu Nawwara take faɗawa Inna kenan Habiba Nawwara kawai ta faɗawa bata faɗawa Inna ba. Ko da ya isa gida jikinsa a mace ko part ɗin mahaifiyarsa be leƙa ba ya yi shigarwasa part ɗinsa, sallah isha'i a cikin ɗakin ya yi ta. Tunani Nawwara ne ya tsaya masa a rai har garin Allah ya waye be bachi be ko zo kusa da idonsa ba balle ya ɗauke shi, be taɓa samun kansa cikin irin wannan halin ba sai a yanzu. Kamar sallah isha'i itama sallah asuba a cikin ɗakinsa ya yi ta, yana ta roƙon Allah ya yi masa sauƙin abunda yake ji a zuciyarsa. Misalin sha ɗaya da rabi mahaifiyarsa ta shigo ɗakin sai ya yi saurin juyawa kamar mai bachi. A aladar shi tara na safe yake fitowa su yi breakfast goma ya shirya ya wuce gurin aiki amman yau ga shi har shaɗaya na safe bata ji ɗuriyar ɗanta ba dole ne ta duba tun da taga motarsa ta tabbatar da yana gida. “Son...” Ta kira sunansa a hankali tana zama saman gadon kusa da shi. Juyowa ya yi ya kalleta ba tare da ya amsa ba. Jan da idonsa suka yi suka kumbura ya tashi hankalinta sosai, da sauri ta kai hannu ta taɓa kansa. “Baka da lafiya ne your temperature is so high, miyasa same ka, bari na kira likita” Tana miƙewa tsaye sai ya riƙa hannunta. “Please tell me Mom ya zakiji idan kika rasa ni?” “What...?” Ta dawo ta zauna tana masa wani razanannen kallo, shi kuma ya tashi zaune yana kiran amsarta. “Zan haukace Son, ƙara dai ni na mutu kai ka rayu, kai kaɗai gareni fa bani da kowa sai kai i can't afford to lose you, don't talk about this please, you have no idea how mother could feel if she lose her own child, her happiness, kai kaɗai gareni Son ka daina kawo zancen mutuwa a yanzu” Razani, tsoro da fargabar da ya ganin a fuskar mahaifiyarsa ta karantar da shi halin da mahaifiyar Habiba take ciki. “Ba zasu taɓa yafe min ba losing a father, mother, child is unforgettable pain ba zasu taba yafe min ba” Ya furta idonsa na kallon window ɗakinsa. Sai mahaifiyarsa ta kama hannayensa. “Su wa?” “Ƴan'uwan Habiba” “Wace Habiba?” “The woman i raped” “When... How” “Yarinyar da tazo gurinki neman kuɗi kika hanata, ni na yi mata fyaɗe na bata kuɗi and now she's dead” Hankalinta ya ƙara tashi. “Fyaɗen da kayi mata ne silar mutuwarta? Taya?” “Ciki tayi iyayenta suka je zubar da cikin garin zubar da cikin ta rasu” Ta yi saurin riƙa fuskarsa dan bata son tashin hankalin ɗanta ko kaɗan. “That's the point Son ba kaine silar mutuwarta ba karka matsawa kanka, su sukaje zubar da cikin ƴarsu suka kasheta” “Amman ni ne silar cikin” Shiru ta yi tana ta tunani babu yadda ba tayi ba akan ya

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});