Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 83

Chapter 83

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fuskarsa. Siraj dake gefensa ya dashi “Ka kwamtar da hankalinka Jibril komai zai wuce, matsalar ka kawai kana sakewa Nawwara ne da yawa, be kamata ace tana maka irin wannan cin mutuncin ba” “Idan bata min wannan cin mutuncin Siraj ba zan taba gane cewar tana so na ba, kuma a duk lokacin da ta yi fushi ta kan fadi kalmar da zata amfaneni, jiya ma ta fadi kalmar wani Faruk wanda na fada maka maybe tsohon mijinta ne” “Ba lallai ya zama tsohon mijinta ba Jibril ina ta nanata maka, maybe wani dan uwanta ne ko makocinsu, ni abunda na ke ganin ya fi kawai ka ka fitar da kudi sai a nemo wani wanda zai aureta ana daura auren sai ya saketa kaga shikenan sai kai kuma ka aureta hankali kwance zuciya zaune, sai a nemo wani talaka mai neman na kansa ko da tsoho ne Nawwara ta aura” “Amman dai kai wawa ne Siraj, taya zan bari Nawwara ta auri wani? Ai itama ba zata taba yarda ta auri wani dan ta fito ta aureni ba, and ba zan iya barin kowa ya kwanta kusa da ita ba saboda har yanzu ita iyalina ce, duk wanda ya kwanta gado daya da matata sai na hora shi, ballantana kaddara ta kaishi ya kusanceta ko waye mutuwa kawai ta dace da shi” “No Man no ba ina nufin ya aureta ba ya kwana da ita ba, ana daura auren zai saketa shikenan fa, idan kuma kana jinnrashin natsuwar hakan sai ka nemi wanda yake kusa da kai wadda ba zai musa maka ba sai ya aureta” “Zan yi tunani akai, amman ina son ka bincika min gaskiya magana akan auren nan, and Abbah ya ce na mika maka ragamar kamfanin nan yanzu” “What...?” Ya amsa da karfi zuciyarsa kuma cike da farinciki. “Saboda mai?” “Ba komai kawai ina ganin kamar akwai wanda yake tsegunta ma Abbah wani abun ne akan kamfanin da kuma rayuwata, saboda kwanaki ma yayi ta min fada akan wai ina shan cocaine yanzu kuma yana fada akan kwangilar gobnatin taraiya da muka rasa ta gina gidaje, wai an fada masa ko takardar kamfaninmu bamu tura ba” “Gaskiya akwai wanda yake labarta masa wani abu akai, amman gaskiya ni ba zan iya daukar ragamar kamfanin nan ba, taya kai za ace ka aje abu ni kuma sai ace na dauka? Gaskiya ba zai yiyu ba” “No no he trust you ne, ai kasan Abbah idan be yarda da mutum ba ba zai saka shi a arkar kasuwancinsa ba, ni ma da be yarda da ni ba ai da ba zai kawo nan a wannan kamfanin ba, so karka bashi kunya kawai ka yi aikin nan nima zaka taimakamin domin zan samu na kula da Nawwara” “Zan yi tunani a kai” “Ba wani tunani sai ka karba” Siraj ya tashi tsaye yana nuna kamar be jidadin abun ba, alhalin kasan zuciyarsa farinciki ne kawai da murna. “Zan tafi xan sa ayi bincike akan Nawwara din” “Thank you so Friend Allah ya bar mu tare” “Amin akwai hoda idan...” “Hodar nan tana daya daga cikin abunda Nawwara ta tsana, ina ta kokarin daina shanta ina son na zama mutumen kirki Siraj, ina da yaro a yanzu kuma ina son Nawwara ta dawo rayuwata dole ne wani halin za a zubar da shi” Tabe baki Siraj ya yi. “Nawwara dai Nawwara, ga Zinatu tana son ka amman hankalinka yana gurin wacce bata ganin tausayinka” “Ka tafi kawai zai fi maka, bana son kana min maganar kowa ban da Nawwara” Ya fice yana wani sunsun da kai. Yana fita Jibril ya kira Rabi ta waya yana fada mata abunda yake son ta yi. “Bincike na ke son ki min akan Nawwara saboda na san Siraj ba zai samu dama ba a yanzu saboda shi ne new ceo din ku yanzu” “New ceo Sir? Why ka bar garin ne?” “No Abbah ya bukaci a bashi ni akwai abunda na ke, ki bincika sosai please” “Okay Sir amman miye alakarka da ita saboda na san irin binciken da zan yi” “She's my wife, my ex-wife mother of my only Son” “Okay Sir zan yi komai inshallah” Sai ya kashe wayar ya mike tsaye ya shiga bathroom, in 40 minutes ya shirya ya fito ya nufi asibitin zuciyarsa cike da zumudin ganin dansa. Tunda ya shigo cikin aaibitin ake ta gaishe shi har ya isa sashen da Noor yake be riko masa komai ba, saboda yasa a rika kawo masa abincin da abun tabawa daga wani kasaitaccen restaurant sau uku a rana. Yana tura kofar dakin ya shiga, sai ya nemi farincikin da ke zuciyarsa da fuskarsa ya rasa, saboda ganin Bilal da ya yi zaune saman hospital bed din rumgume da Noor da ya shige jikinsa sosai ya labe kamar mai bachi. “What are you doing here?” Ya tambaya kamar be san inda Bilal ya fito ba. Uffan Bilal be ce masa ba ya yi kokarin sauke Noor daga jikinsa sai Noor ya kara lake masa wanda hakan ya bata ran Jibril. “Uncle Bilal zan bi ka” “Aa baka ganin baka da lafiya? Kana bukatar kulawa idan ka ji sauki da kaina xan zo na daukeka na kaina gida sai muje yawo ka ji” Ya gyada masa kai yana kuka. “Uncle Bilal zaka dawo anjima ko?” “Eh zan dawo” “Tau ka zo min da Momy” “Zata zo, aiki take yi shiyasa bata zo ba” Sai da Bilal ya shafa kansa sannan ya fita sai Jibril ya bishi a bakin kofar dakin ya jefa masa wata magana. “Nawwara bata fada maka karka sake zuwa ganin Noor ba” “Bata fada min ba” “To ni na fada maka” Bilal ya kalleshi ta kyau sannan ya ce. “Look Jibril duk abunda na ke maka a kamfani ina yi maka ne sabida you're my boss a gurin kuma ina aikine dole duk abunda ka ce na bi, a waje ma ina respecting dinka so karka zubar da girmanka” “Karka soma fada min wata maganar banza a nan, daga Nawwara har Noor mallakina ne” “Noor ne kawai Mallakinka, amman Nawwara ba mallakinka ba ce, ka bar ganin kana da duka ba komai kudi yake siya ba, rashin arziki kuma ba shi zaisa takala ya wofintar da kanta a raina shi ba, ka taka a hankali” Sai kawai Jibril ya yi dariya ya juya ya koma ciki. A ranar ya sha fama da Noor kamin Inna ta zo saboda Noor na ganin kamar Nawwara ba zata sake zuwa gurin ba, a ranar ya saka cewar kar securities din su sake bawa kowa damar ganin dansa in ban da Inna sai kuma wanda Inna ta fito da kanta ta zo da shigo da shi. Da dare ya koma gida jikinsa agajewa ba dan kuma ya yi wani aikin ba sai dan tunanin da ke zuciyarsa ne ya saukar masa da gajiya. A lokacin ne Rabi ta kira shi take labarta masa abunda ta samo kamin fa kara bincike. “Sir Nawwara ta auri miji biyu bayan baban Noor da auri wani Faruk amman ya rasu, sai dai mutane suna zargin cewa aurenta na fari ba aure ta yi ba saboda an boye abun kuma sai ta dawo gida da ciki” Ya

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});