Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 115

Chapter 115

Rai Biyu Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da ce, ga mijinki yana son ki duk abunda kike so shi zai miki, yan uwansa ma ba baya ba suma na ga suna son ki” Ta fada tana karewa falon kallo. Ni kuma na yi murmushi na ce “Ni ko kin ga duk wannan dukiyar bata gabana, na rasa dalilin da zai sani na ji dadin zama a gidan nan” “Aiko kara ki fara ji tun yanzu, domin wanda kike takama da shi ya yi aure rana daya da ke” “What? me kike nufi” “An daurawa Bilal aure da wata yar'uwarsa, Mamansa ta ce ba za a daga ranar ba tun da kowa ya san an saka rana kara kawai ya auri yar'uwarsa wata yarinya ce da ake riko a gidan” Na ji babu dadi, dan nasan ba dan yana son ta ne ya aureta ba sai dan kawai mahaifiyarsa ta cilas masa. “Hakika ta yi dacen miji mai kawaici da sanin ya kamata, miji mai gudun kukan matarsa mai son duk wani abu da zai faranta rai” “Kuma ba ki ganta ba, ta ninka ki kyau sau ashiri” “Ina ruwana” Na fada ina harararta, ita kuma ta sa min dariya, sai da Jibril ya dawo sannan suka fice suka barmi cikin rashin dadin rai. Ina ta kokarin kawai da abunda yake zuciyata gudun kar Jibril ya zarge ni ko kuma damuwata ta saka masa damuwa, iya inda far'ata take na yi kokarin nemota na yabama fuskata. Bayan na fito wanka na hada masa nasa ruwan na fito daure da tawul da kuma Hijab a jikina. Tun da na fito daga bathroom din ya sakarmin ido yana ta kallona har na zauna bakin gado kamar yau ya fara ganina. Hakan yasa na soma tsarguwa. “Ga ruwan wanka can na hada maka” Murmushi ya yi sai ya bar jikin kofar dakin da yake tsaye ya nufoni ya zauna daf da ni ya kawo fuskarsa kusa da tawa har muna iya juyo mumfashin juna. Jin bakinsa daf da nawa yasa na runtse idona na dauki numfashi ina sauraren yadda yake watsa da yatsansa a gefen fuskata. “I love you” Ya furta muryarsa can ciki kamar marar kuzari, ji nayi yana huramin iska kamshin sweet candy a hankali daga saman goshina zuwa bakina. Lokaci daya na daina jin iska hakan yasa na bude ido sai na gashi tsaye yana kallona fuskarsa da murmushi. Hannayensa yasa ya tasheni tsaye ya rumgumeni tsantsan a kirjinsa. “Ina son ki sosai Nawwara” Ya furta yana kokarin ciremin Hijab din da ke jikina, ni ko gabana sai faduwa yake, hannuna ya rika ya dora saitin zuciyarsa, wani irin bugawa na ji zuciyarsa na yi da karfi har sai dai na tsorata, Dagowa na yi na kalleshi sai ya sauke idonshin cikin nawa yana min wani kallo mai wuyar fassara, hannunsa ya kai ya kama fuskata ya soma sumbantar bakina. Kasa kasa na ke saboda na kwaci kaina shi kuma sai biyoni yake hakan yasa muka fada saman gadon a tare. Dariya ya soma yi kamar yadda nima na ke dariyar, kunya tasa na yi saurin juyowa na kife fuskata cikin Bedsheet, sai ya dora kansa a bayana yasa yatsansa yana wasa da wuya. Sai da ya sumbanci kunnena sannan ya tashi daga bayana da dora kansa. “Babe-Naj gaskiya wankan nan tare ya kamata mu yi shi” Ya fada yana kokarin jan tawul din da nake daure da shi, hakan yasa na yi saurin sauka saman gado ina zare ido. “Na fa yi nawa wanka kuma ka gani” “Gaskiya ban gani ba” Ya dosoni gadan-gadan hakan yasa na haye gado na koma can karshe ina ta kokarin rike tawul din dake son subucewa daga jikina. “Ki sauko nan kawai Hajiyata” “Aa gaskiya haka kawai na yi abuna kuma ka ce sai na sake wani” Na fada ina turo baki, sai ya yi dariya. “Fine” Kokarin hawan gadon yake ni kuma na sa masa ihu. “Tsaya tsaya zan sauko, amman Wallahi na yi wankan kwarai” Tsayawa ya yi na sauko da kaina fuskata kamar na fasa kuka ina daga masa na ce. “Dan Allah karka cilasta min wanka tare da kai Wallahi na yi wanka na kwarai” Kyaleni ya yi har ya juya sai kuma ya juyo da sauri ya janye tawul din dake jikina, rudewa na yi na rumgume shi ina kokarin fashewa da kuka. Shi kuma sai ya fashe da dariya ya duka ya dauko tawul din ya daura min. “Yi hakuri” Kuka na ke da gaske har da hawaye domin na ji haushi kuma na ji kunya sosai musamman rumgumar da na masa. Sai ya nufi bathroom yana ta kyalkyatar dariyar mugunta kamar ba shi ba, ni ma har na soma dariyar kaina. Sai da ya shiga bandakin ni kuma na je na kulleshi daga waje. “Sai ka fadi wanda ya aikeka ka yi min haka nan ko kuma ka kwana a bandakin nan” “Yi hakuri idan na fito sai ki rama” “Ni ba zan rama ta yadda ka yi min ba, sai dai ta wannan hanyar” “Ashe ke matsoraciya ce ma, karki yarda na fito sai na miki abunda ya fi wannan yarinya” “Waye yarinya?” “Ke mana, kin san da auren kauye aka min da yanzu na haifeki” “Sannu Baba” Na fada ina dariya, da gangan na ki bude shi har na shirya cikin kayan bachi na nufi falo inda ya aje ledodin da ya shigo da su dazu. Zaunawa na yi a dinning din na ci abincina sai da na koshi sannan na bude freezer na dauko ruwa na sha. “Al-hamdulillah” Na furta ina mamakin yadda na soma sakewa a gidan kamar ba ni ba, ina kokarin maida ruwan na ji hannayensa kan kwankwasona, ba shiri na saki goran ruwan ya juyo da sauri ina ihu. “Ya aka yi ka fito” “Aljanine ni, waya ce ki ci amin abinci” Shi ma kayan bachi ne a jikinsa irin kalar nawa sai dai na shi na maza ne nawa na mata. Hannayensa yasa ya daukeni kamar wata yar baby, ni kuma na dora hannayena saman wuyansa. “Mrs baki da kunya, jiya fa aka kawo ki gidan nan amman har sakin tawul kike gabana” Na yi saurin boye fuskarta a kirjinsa ina dariya. *RAI BIYU...♥🖤* Wattpad @KhadeejaCandy 6⃣1⃣ JIBRIL POV. Yana zaune saman kujerarsa yana juyawa wayarsa ta yi ringing, yana duba mai kiran yayi dariya, da gangan ya ki dauka domin a yanzu ba zai iya da rigimarta ba, idan ya dauka ba zai tsira ba idan kuma ya dauka still dai masifar ce zata masa. Haka ta jera masa kira har uku sannan ya dauka. “Kina ta damuna da kira kuma kin san ina tare da budurwata” “Au haka ma zaka ce min?” “To kin fi son na yi miki karya?” “Kana ina?” “Ina gurin budurwata, ba ke kika ce karna dawo ba?” Ya katse wayar, shi kuma ya mike tsaye yana dariya ya fice daga office din, cike da so da kaunar matarsa ya fito daga lifter kallo daya zaka masa ka fahimce yana cikin farinciki, rayuwa yake da matarsa irin rayuwar da be tsammani zai samu daga gurin Nawwara ba, irin son da take nuna masa be tsammaci samunsa a gunta ba, rayuwa suke irin rayuwar da ko a littafi aabu ce mai

Table of Contents

Chapters

119 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});