Chapter 40
Chapter 40
min da wata ta fanshe a aikin, domin alamu sun nuna wata ta yi mopping ɗin kamin zuwana. Amman hakan be dame ni ba na ɓa ɗaure mayafin abayata a kaina na ɗauki bokiti da mop na fara aikina mutane dake ta kai kawo a gurin na ta kallona domin sun san an yi mopping ɗin gurin ni kima na zo ina ƙara yi. Irin ƙamshin turaren da naji lokacin da muka zo tare Bilal irinsa na ƙara ji a wannan karon, ƙamshin turaren dana tsana a duniya wanda ke haddasa min ciwon kai a duk lokacin da na jishi. Ko da wasa ban yarda na juya ta baya da nufin ganin mai ƙamshin ba, duk da jikina ya bani akwai mutun tsaye a bayana. Mutane dake gurin da waɗanda zirga-zirga na ga duk sun fice ɗaga gurin kamar ƙyabtawar ido wata ƙila da kai ya yi musu magana da su fita domin ni ban ji kalma ko ɗaya ba, kawai dai na hango yadda duk suke shiga natsuwarsu daga bisani kuma naga sun tashi sun fice da sauri kamar wanɗanda aka kora. Hakan yasa na juyo sai idanuwana suka sauka cikin nasa, hakan yasa ni haɗe fuska kamar baƙin hadari, na wulgarda abunda ke hannuna na nufi ƙofar fita, sai ya biyoni da sauri yana kiran sunana. Juyowa na yi a fusace ina jiran jin dalilin kiran sunan, shi kuma ya gagara cewa komai bakinsa sai rawa yake idonsa na yawo saman fuskata. Ganin ba shi da abun cewa yasa na juya na cigaba da tafiya lifted na nufa shi kuma yana biye da ni sai kiran sunana yake mutane dake gurin kowa yaja baya ganin ya nufo lifted waɗanda suke cikin office's kuma na kallonmu kasancewar duk office's ɗin glass door ne na ciki yana hango na waje kamar yadda na waje zai iya hango na ciki, kallon mamaki suke ganin yadda ya biyoni yana kirana ni kuma naƙi na tsaya. Daf da zan shiga Lifted ya miƙa hannunsa ya riƙoni. “Nawwara ki saurare ni mana....!” Tassss na yi ƙarfin halin wanke masa fuska da mari mai kyau, har sai da ya lumshe ido, komai da ke hawa na uku sai da ya tsaya kasancewar ma'aikatan dake aikin gurin suka ɗauke hannayensa masu tafiya kuma suka tsaya cak suna kallon ikon Allah. “Karka sake kuskuren kai Hannunka ka taɓa min jiki, ka ɗauka nima kamar sauran ƴan matanka nake ko? Karuwai masu binka? To ni ba ƴar iska ba ce kar hannunka ya sake taɓa jikina shashasha kawai” Har lokacin da nake masa wannan furucin be buɗe ido ba, ni kuma ban fasa faɗa masa abunda nake so ba, a gurin baka jin ƙarar komai sai na muryata da kuma sautin takun talkamin Zinatu wacce ta doso inda muke rai a ɓace, tana ƙarasowa kusa da mu ta ware hannu zata rama marin da na yi ma Jibril sai ya yi saurin buɗe ido ya yi karaf ya riƙe mata hannu. “Don't...” Ya faɗa cikin muryarsa dake amsa amo biyu. Cike da tsananin mamaki Zinatu ta kalleni da kalleshi ta ce. “Baka ga abunda ta yi maka ba?” “She's My wife....” Ya faɗa rinannun idanuwansa da suka kaɗe suka yi ja suna kaina, ni kuma na yi murmushin takaici na tattara yawun bakina na tofa masa a fuska. “Tuuff Allah ya tsare Nawwara da zama matar Jibril, matar da ka kira da annoba yau ita kake kira da matarka? Matar da kace ganin baƙin maciji ya fi maka ganinta, matar da ka ce baka ƙauna bata dace da kai ba yau ita kake kira da matarka? Matar da ka wulaƙanta ka fifita karuwa akanta? Matar da ka kira mashiririciya ƴar talakawa ita kake kira da matarka? Matar daka zalumta ka dannewa haƙƙi ita kake kira da matar da baka son abokanka su ganta yau ita kake kira..” “Enough....!” Ban ƙarasa ba ya katsa min tsawa idonsa cike da ƙwalla wasu kuma sun ganganro zuwa kumatunsa. A maimakon na yi shiru sai hakan ya bani damar cigaba har ma da nuna shi da yatsa. “Ba irin da bane Jibril, Nawwara da ka sani a baya ba ita ba ce a yanzu, tirr da kai Jibril, tirr da haihuwar ɗa irinka, na yi nadamar da na taɓa saninka a rayuwata, azzalumi macuci maha'inci, wanda be san komai ba sai zalinci da cin amana” Hawaye nake ina faɗin wannan maganar kamar yadda shi ma yake hawaye kamar ba gobe, a ada ne na faɗa masa wannan maganar dukana zai yi har sai na faɗi uban da ya aikoni, amman abun mamaki sai ya faɗi saman gwuiyoyinsa ya fashe da kuka yana ƙoƙarin riƙa ƙafafuna abunda ya bawa kowa na gurin mamaki. “Ki yi haƙƙuri Nawwara dan Allah ki yafe min...” Da gaske hawaye yake kamar yadda nima nake hawaye na tsanarsa da kuma tuna irin zalumcin da ya yi min. Mutume nan ne ya shigo wanda ya taɓa shigowa a wacan lokaci da nake cikin office ɗinsa, shi ne ya yi ma duka ma'aikatan dake gurin magana suka fice da sauri ciki har da Zinatu da jikinta ya gama yin sanyi da mamaki. Sai kuma rage daga ni sai Jibril sai kuma wannan mutumen, baya baya nayi sai Jibril ya matso da sauri ya rumgume min ƙafafu yana kuka kamar ba shi ba. “I'm sorry Nawwara i'm so sorry” “Haƙuri kake bani da gaske ko Jibril?” Ya yi saurin ɗago kansa yana gyaɗa min kai a tunaninsa zan haƙura ne. “Waya faɗa maka zan yafe maka? Miyasa zaka yaudari zuciyarka da abunda ba zai taɓa zuwa maka ba? Nawwara will never ever ever forgive Jibril for what he did to her, indai har wannan ne yasa ka riƙa aikamin wasiƙar aiki to ka daina wahalar da kanka” Ya yi saurin miƙewa tsaye ya riƙa fuska yana girgiza min kai. “No no no ba haka ba ne Nawwara i just want be close to you i need..” “Close to epidemic? Close to black snake...” Ya yi saurin rufe min baki yana kuka kamar ƙaramin yaro. “Nawwara please...” Hannu nasa na janye hannunsa ɗaga baki na ce “Na tsaneka Jibril na tsani duk wani masoyinka, na tsani farincikinka kukanka shine farincikina na tsaneka Allah ya wandaranka” Na juya cikin kuka na danna lifted ta buɗe na shiga, ina jin yadda yake ƙoƙarin riƙoni abokinsa ya hanashi. Ko da na fito reception kowa kallona yake nasan baya rasa nasaba da hawayen dake zuba a idona. Gurin dana aje jakata na nufa na ɗauka ina hawaye na fice. #RB #TEAM MUSTAPHA #TEAM JIBRIL #TEAM BILAL. *RAI BIYU...♥️🖤* Wattpad @Khadeeja_Candy 2⃣7⃣ *MUSTAPHA POV.* A hankali ya yi parking ya fito daga motar kamar marar lakka ya nufi part ɗin mahaifiyarshi. Tana hakimce saman kujeara ya shigo jiki ba ƙarfi kamar marar lafiya, gaba ɗaya sai ta tattara hankalinta ta maida gunsa tana kallonsa har ya zauna a kujerar dake gefenta na dama. “Son na yi ta kiran wayarka kashe, tun da ka fita baka dawo gida ba sai yanzu hankalina duk ya tashi, kuma ka kashe duka wayoyinka” “Ina Office” Ya amsa mata cikin muryar dake nuna tsantsar damuwarsa. Tashi tayi takoma kusa da shi ta zauna tana ɗaga bayansa. “Duk tsawon lokacin nan kana office?
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119