Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 97

Chapter 97

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daina Ta’ammidi da miyagun k’wayoyi domin gobenku tai kyau..” Saurayin da gumi ya wankesa sai jinjina kai yake yana haki yana Godiya. Daga nan Assad take ma Mu’azzam baya yai cikin sauri, dan tuni Mu’azzam d’in ya kunna Mota. Suka nufi location saida k’wayan Danger da yaron ya sanar dasu. ** Maleeka ta d’ago tana duban Chief da tsananin mamaki kafin ta girgiza kai tace “I don’t get you.. Chief.” Ya kuma murmusawa yana mai zama saman gadon Otel room d’in kafin yace “You are on the path of no return Maleeka.. You know too much already..!” Ya mik’e tsaye yana zagayeta yana mata wani irin duba fuskarsa d’aukeda muguwar murmushi.. Lokaci guda ya kamo fuskarta mai cikeda tsoro kafin yace “Turning back will be dangerous for you.. Not only you, you don’t want drag your loved ones into this.. I mean your family..” Ya k’arashe murmushi saman fuskarsa. “Mai kuke so na maku yanzu..?” Ta tambaya tana duban Chief. Chief ya murmusa kafin yace “Inaso ki haifar da rashin yarda a tsakanin team d’inku..” “Mai kake nufi da haka..?” Maleeka ta tambaya tana dubansa. “Detective you know exactly what I mean.. Inaso ki haifar da rashin yarda tsakanin Mu’azzam da abokinsa Assad.. If those two are working together bazamu tab’a cin nasara wajen Kai Mu’azzam k’asa ba. Ina fata kin fahimci abinda nake nufi.” Girgiza kai Maleeeka tai tana sakin murmushin da yafi kama da yak’e “You know this is not possible.. Those are like brothers.. They always have each other’s back... Bazaku tab’a iya shiga tsakaninsu ba..” Chief ya murmusa kafin yace “Bazamu iya ba amma ke zaki iya..” “How..?” Ta tambaya tana dubansa lokaci guda taci gaba da fad’in “We are talking about Mu’azzam Gamji here.. Kasan shi d’in wane irin mutum ne..” “I don’t know how Maleeka.. Amma dole zaki samo hanyar da zaki saka shakku da kokonto tsakaninsa da amininsa Assad.. Idan kikayi haka, kinada reward mai girma daga wajen BAT..” Ya k’arashe yana mai k’arasawa yanda kayansa ke ajiye ya d’aga ya ciro bunch d’in ‘yan d’ari biyar biyar ya mik’a mata “Somin tab’i ne wannan.. BAT yace a baki kisha minti daidai..” Maleeka tai tsaye tana dubansa shida kud’in kafin ta girgiza kai tace “I can’t do this Chief.. Bazan iya cin amanan abokan aikina irin haka ba. I’m not a betrayal... I can’t accept your offer.. I’m sorry, Sir..!” Ta k’arashe cikin tsananin tsimewa tana duban fuskarsa. Chief ya kuma sakar mata murmushi kafin yace “Kin riga da kin shiga ciki Maleeka. Kuma Bazaki iya fitar da kanki ba.. If I were you zan karb’i kud’ad’en nan kuma nayi biyayya.. Idan har Kinyi valuing rayuwarki..” Maleeka Ta murmusa kafin tace “You and your accomplices can go ahead and eliminate me but I’ll never ever allow you to destroy Mu’azzam..” Chief yai wata dariyar rainin hankali kafin yace “I like your courage yarinya.. I wish yanda kike son kare Mu’azzam shi zai iya miki haka.. Shin akan Waye kike d’aga jijiyan wuya.? Mutumin da mata biyu zuk’a zuk’a ke garesa mai zaiyi dake Maleeka.. Dama kin daina b’atawa kanki lokaci ne dan Officer Gamji babu abinda zai dake.. Da wannan kumfan bakin da kike da zuwa kikai kika taimaka masa da neman matarsa da yake wacce aka saceta a safiyar yau..” Da tsananin mamaki Maleeka ke dubansa kafin ta girgiza kai tace “Kana nufin an sace Safeenah..?” Ya kuma murmusawa yana mai kishingid’uwa saman gado “Da alama Bakida labarin auren tsohuwar fiancée d’in Sagir da Mu’azzam yai.. And it seems your team members basu sanar dake komai.. Da alama suna zarginki..!” Ya k’arashe yana mai kuma fashewa da dariya. Zuciyar Maleeka yaci gaba da tsinkewa, Ta shiga girgiza kai tana duban Chief wanda keta kyakyata dariyar mugunta. Lokaci guda Chief yaci gaba da fad’in “You are Trapped Maleeka.. Idan akwai wanda Mu’azzam Gamji zai suspecting cikin team d’insa Toh ki sani kece.. Tun kafin ki bari ya fara zarginki gwara shi ki dasa masa shakkun Abokinsa Assad cikin zuciyarsa. Dan abinda ya miki saura a halin yanzu shine ki nemawa kanki mafita ba ki tsaya kina b’ata lokacinki kan Mu’azzam Gamji ba wanda sam ba samunsa zakiyi ba..” Gijif Maleeka ta zauna saman gadon tanajin Hawaye na gangaro mata.. Tanata fafatawa tana k’ok’arin taga ta cire Safeenah daga rayuwar Mu’azzam ashe haukarta take. Yaushe duk hakan ya faru batada labari.. Kenan Yusuf ma ya sani amma bai sanar da ita ba.. Toh mai suke nufi da ita ne wai.. Tana nan tana k’ok’arin karesu gaba d’aya team d’in daga sharrinsu Jaja ashe su suna can suna aiwatar da abubuwansu ba tareda saninta ba.. Tayi imani Mu’azzam Gamji ba son wannan yarinyar yake ya aureta ba saidai sabida ci gaban case d’insu.. Ta lumshe idanunta tana jin zuciyarta na mata d’aci hawaye na gangaro mata.. Dikda haka bataji son Mu’azzam ya ragu koda da percentage guda ne cikin zuciyarta. Tana jin hannayen Jaja a jikinta ta kuma rintse idanunta. ** Daddy yana zaune parlonsa na k’asa yana duba wasu takardu da suka shafi Kampaninsu yaji sallama kaman Ta d’anuwansa Salman. Ya bar abinda yake ya d’ago da tsananin mamaki yana duban K’anin nasa wanda sam baisan yaushe yazo garin ba. Murmushi saman fuskar Uncle Salman ya k’araso yana mai mik’awa Daddy hannu alamun musabaha. Tsananin mamaki ne saman fuskar Daddy dan ko hannu ya gaza mik’a ma D’anuwan nasa. Uncle Salman ya murmusa kafin ya zauna gefen Daddy yana mai kishingid’uwa cikin kujera “Aren’t you going to welcome your brother..?” Ya tambaya yana karkad’a k’afarsa wanda ke bisa d’aya. Daddy ya aje takardun dake hannunsa had’ida zame Farin gilashi wanda yake sanyawa idan zai karatu. Ya karkato yana duban Uncle Salman sosai. “Salman yaushe kazo garin nan.. Sannan ya akai baka sanar dani kana garin nan ba..?” Murmusawa Uncle Salman ya kumayi kafin ya gyara zamansa yace “First gaisuwa ya kamata mu farayi dan munga juna a matsayinmu na ‘yanuwa.. Sannan sauran tambayoyi su biyo baya..” Daddy ya girgiza kai yace “Salman bazaka tab’a canzawa ba.. You like to surprise people..” Uncle Salman ya kuma murmusawa kafin yace “Exactly.. No one knows me better than my brother.” Ya k’arashe yana sakin murmushi. Daddy ma murmushi ya sakar masa kafin ya mik’o masa hannu sukai masabaha. Gaisawa suka shiga yi Daddy na tambayarsa mutan gida. Nan Uncle Salman d’in ke fad’in ko Shemau batasan yana garin ba, sunyi waya yace mata zaizo sa amma tin lokacin da suke wayar ma yana cikin Abuja. Daddy ya kuma murmusawa had’ida girgiza kai kad’an kafin yace “Salman kenan. Bazaka daina wannan d’abi’ar taka ba.. Na tuna a baya haka kakeyiwa Inne duk lokacin hutunka sa’ilin kana makaranta.. Zakuyi waya da Inne ta tambayeka ya karatu ka amsa mata komai lafiya. Kuna ida waya saidai Inne ta ganka akanta..” Suka d’an dara gaba d’aya kafin Uncle Salman yace “Toh haka ai yafi.. ka dinga surprising mutane. Watarana zasuyi kewarka.. Gashi na samu Magaji a zuri’a mai irin halina Wato Mu’azzam.. Yaje yayi aure ba tareda saninku ba ya baku shock da surprise..” Daddy ya d’ago yana duban Uncle Salman da mamaki kafin yace “Kanada labarin auren Sirrin da Mu’azzam yai ne..?” Uncle Salman yai k’asaitacciyar murmushi kafin yace “Au

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});