Chapter 189
Chapter 189
fad’in “Bazan tona maka asiri a wajen Mu’azzam ba, zanci gaba da rufe sirrinka..” Musaddiq na hawaye yake dubanta “I can’t live with this anymore Mommy.. I can’t.. I need to turn myself in.. I need to pay for my crime koda hakan yana nufin zan rasa Mu’azzam..” Mommy ta kamo hannayesa tana zaro ido “Koda hakan yana nufin zaka hallak’a Mu’azzam da abinda zaka Fad’a masa.. Mu’azzam mutuwa zai idan yaji abinda ka aikata Musaddiq.. Mu’azzam ya yarda da kai ya aminta da kai, ya d’aukeka D’anuwa idan yaji abinda ka aikata ma K’anwarsa zuciyarsa zata buga kaga hakkin mutuwan Mu’azzam zai kuma rataya a wuyanka bayan na Ikram na wuyanka already.” Matse kunnuwansa yai da k’arfi yana girgiza kai yana hawaye. Rik’o hannayensa Mommy tai tana fad’in “Kana jina you’ll help me escape Musaddiq.. And you’ll keep quite, you won’t say a word to Mu’azzam.. Idan ba haka zaka lalata rayuwan Mu’azzam ne harda naka..!” Ta k’arashe tana dubansa sosai.. Banda hawaye Musaddiq baya komai. A can waje kaw wajen su Daddy babu mai iya cewa komai daga Daddy har Mu’azzam d’in. Sai sautin kukan Daddy dake fita a hankali. Kan Mu’azzam na kife yake fad’i da Daddy “Zaka kira D’anuwanka Daddy.. Zai taho nan ya amsa mun tambayoyi na..” Daddy ya dubi Mu’azzam yace “Ka yarda Salman zai iya kashe mahaifinka..?” Murmushi mai ciwo Mu’azzam yai kafin yace “I don’t know what to believe or who to believe anymore.. Iyakacin abinda na sani shine zaka kira Uncle Salman zai taho nan.. Mommy zata maimaita abinda Shemau ta fad’a mata.. Uncle Salman zai sanar damu komai gameda wann takardan yarjejeniyar wanda yace yana wajenka. Babu wanda zai fice daga cikin gidan nan Daddy, idan hakan na nufin zai d’auke mu tsawon kwanaki da yini ne har Uncle Salman ya iso nan..!” Yana maganar yana jinjina kai alamun tabbatar da kalamansa. Lokaci guda ya ciro wayarsa ya shiga dialing layin DIG. DIG na d’agawa Mu’azzam ya gaisar dashi cikeda girmamawa kafin ya d’an matsa gefe suna wayan. Yana ida wayan ya dawo yanda Daddy ke zaune saman kujera kansa a kife. Mu’azzam ya d’anyi gyaran murya kafin ya soma fad’in “I don’t know if I’m doing the right thing Daddy.. But I just hope ba kare Uncle Salman kake ba bayan kasan wani abu.” Daddy ya lumshe idanunsa yana jin zuciyarsa na masa zafi. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un kawai zuciyarsa ke nanatawa, maike shirin faruwa da ahalinsu..? Ahalin da yai alk’awarin karewa da rayuwarsa.. Ya jinjina kansa kad’an yana duban Mu’azzam d’in “Ni kaina Ina son sanin Maiyasa Salman yace takardan na hannu na alhali bansan anyi haka ba.. Bansan da maganar wata yarjejeniya ba.. Zan kira Salman ya taho nan Sai a warware komai..” Ya mik’e tsaye ya d’an dafa Mu’azzam d’in kafin yace “Dik abinda zai faru Mu’azzam ka sani ina k’aunarka.. Kuma kaid’in D’a na ne koda bani na haifeka ba..” Shiru Mu’azzam yai yana dubansa strangely ba tareda yace komai ba daidai lokacin suka hango Mommy da Musaddiq sun nufosu.. Daddy ya yunk’ura yana fad’in “Bazata shige mun cikin gida ba.. Batada muhalli a gidana.. A nan d’akin waje zata zauna har al’amara su daidaita.!” Musaddiq ya tare gaban mahaifiyarsa yana fad’i cikin dakewar murya “Mommy bazata zauna waje tareda securities ba, zata shige cikin gidan, idan bataci darajan kasancewa matarka ba zataci darajan kasancewa mahaifiyar ‘ya’yanka.. Unless zaka nuna halinda ka saba ne cewa D’an D’anuwanka yafi Naka D’an soyuwa a gareka.. Which’s not new.” Daddy ya yunk’ura yayo kan Musaddiq cikin b’acin rai. Mu’azzam yai saurin rik’o Daddy ya jinjina kai yace “Kai hak’uri Daddy ka barta Ta shige.. Fita ne dai babu mai yinsa sai an warware komai..!” Yana maganar yana duban Mommy yana jinjina kai alamun tabbatar da kalamansa. Daddy ya jinina kai yana duban Musaddiq “Kaci darajan D’anuwanka..” Musaddiq yai murmushin takaici yace “Kaman dai ko yaushe..Daddy.” Daga haka janyo hannun mahaifiyarsa yai suka nufi cikin gidan yana fad’in “Let’s go Mommy.” Kiraye kirayen sallar magrib aka soma yayinda Mu’azzam da Daddy suka gudanar da alwalansu, dai dai lokacin Musaddiq ya fito shima ya gabatar da nasa alwalan Tun a cikin Gida, yasa kai zai fice. Mu’azzam ya dakatar dashi da fad’in “Babu mai ficewa sai an kammala bincike.. Zamuyi jam’i a nan gaba d’ayanmu..” Da mamaki Musaddiq ke dubansa kafin ya daidaita tsayuwarsa yace “Barin fad’a maka wann Mu’azzam Gamji.. You should know, The world doesn’t revolve around you.. Kai baka isa kace zaka gindaya mana sharudd’a mu bi ba..!” Gajeren murmushi Mu’azzam yai yana warware long sleeve d’insa da yai folding sanda zai alwala “K’warai na isa.. Kasan maiyasa..?” Ya k’arashe maganar yana nuna ID d’insa kan idon Musaddiq.. “Wann kad’ai ya isa na tabbatar maka ni na isa na hana kowa ficewa har Sai lokacin da na ida bincike na.” Ya ida maganar yana mai maida ID d’insa cikin aljihu. Musaddiq ya kauda fuskarsa gefe kad’an yana mai furzar da fuci. Musaddiq bai ida shan mamaki ba har saida motocin ‘Yansanda har biyu suka iso gidan sukai ma gidan zobe. Mommy daga window na d’akinta ta hangi motocin, cikinta ya bada wani irin sauti “Na shiga uku ni Hajara mai zan gani.. ‘Yansanda D’aniskan yaron nan ya kawo suyi gadinmu..!” Hannunta guda dafe da k’irji.. Koda wasa bata zaci Mu’azzam zai tafi da nisa irin haka ba, bata zaci zai kawo ‘Yansanda gidan ba.. Ya zama dole tasan yanda zatai Ta samu hanyar guduwa.. Allah yana gani bazata bari Mu’azzam ya kaita gidan yari ba.. Dole tasan yanda zatai Ta fice.. Mabud’i guda d’aya takedashi shine Musaddiq.. Zatasan yanda zatai ta gudu dan wllhi bazata tafi gidan yari ba. ** FUFORE Daga bakin k’ofa Uncle Salman yai tsaye yana duban Aunty Nuratu dake kwance saman gado Mama Hindu na mata hayak’in habbatussauda. Take ya soma tuna Shemau da yanda suka k’ulla cewa ta shiga jikin Hajara ta samu yardarta har su cimma burinsu na amso wann Document d’in daga hannun D’anuwansa Marwan.. Zuciyarsa ta tuhumesa ‘Salman kana sane aka kawo matar nan ana mata jinya da maganin ‘yar 419 yanzu idan matar nan ta mutu a haka kana tunanin Allah bazai kama ka ba..?’ Cikin sauri Uncle Salman ya girgiza kai ‘A’a ai bani ne na kawo mata mai maganin ba.. Shemau ce da Hajara..’ Take zuciyarsa ta kuma basa amsa da fad’in ‘Harda kai Salman.. Hasalima sabida cimma burinka Shemau tai hakan.. Salman akan san duniya wacce ba komai bace face GIDAN ARO gidan da zaka tafi ka barta dik daren dad’ewa.. Gidan ba’a tabbata cikinta.. Ka zab’i ka salwantar da rayuwar Baiwar Allahn da bataji ba bata gani ba.. Bata aikata maka komai ba..’ Katse tinanin yai cikin sauri yana mai kuma ayyanawa cikin zuciyarsa ‘Dukiyar nawa ne ba nata bane da ‘ya’yanta.. Yayana shi ya saka hannu cewa ya mallaka min dukiyar.. Fad’a kawai nake akan abinda nawa ne tun usil.’ Da wann tunanin yasa kai zai fice Inne dake zaune parole ta bud’e murya ta kirasa. Uncle Salman ya dawo da baya jiki duk a sanyaye. Inne ta tsaresa da idanu sosai tana karantarsa dan ta kula a ‘yan kwanakin gaba d’aya Salman yayi sanyi kaman ba shi ba.. Taso ta tambayesa ko
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243