Chapter 176
Chapter 176
Al’umma.. Wani asibtin kud’i suka kaita kasancewarsu yaran attajiri tuni Likita ya amsheta.. Sai kuma likitan ya tambayesu mai ya sameta sann wacece ita.. Suka dubi juna a tare cikin rashin sanin mai zasuce.. Marwan yai saurin cewa “‘Yaruwarmu ce had’arin mota ta samu..” Likitan ya dubesu da mamaki yana kuma dubanta dan ga alamun bruises kad’an jikinta alamun dai had’arin tai. “Toh ina iyayenku kuka kawota ku kad’ai..” Likitan ya kuma tambaya. Wann karon Abubakar yai saurin cewa “Makaranta muke a nan gaba d’ayamu iyayenmu basa nan.. Dr please save our sister.” Dr ya jinjina kai kafin aka soma attending ‘yar uwar tasu. Likitan ya kuma tambaya “Ya sunata..?” Cikin rashin sanin mai zasuce suka dubi juna, sai kuma Marwan yai saurin fad’in “Nur.. Sunanta Nuratu..” Abubakar ya dubesa sai kuma ya dubi likitan ya jinjina kansa. Daga nan aka soma kula da ita, barin garin da Abubakar baiyi ba a ranan, koda Ta farfad’o Likita ya tabbatar masu cewa ‘yar uwarsu Ta samu matsalan shafewar tunani.. Bazata iya tuna komai ba, bata kuma San ita wacece ba.. Watak’ila sai gaba tunaninta ya iya dawowa.. Saida Abubakar ya kuma shafe Sati a garin yana dubata a asibti kafin aka sallameta. Marwan da Abubakar sukai zaune suna dubanta daga yanda take zaune, Abubakar ya girgiza kai yace “Yanzu ya zamuyi da ita.. Mai zamu sanar da Inne da kuma Baffah..? Kasan yanda Baffah yakeda tsauri.” Marwan yace “Tsintar ta mukai, batasan kowa a nan ba, batada kowa.. Na tabbata Inne da Baffah zasu rik’eta amana, Nidai kawai kasan mai zaka sanar da iyayenmu tinda suna jin maganarka..” Yana maganar yana dubanta kyakkyawan murmushi saman fuskarsa. Lokaci guda ya kuma kamo hannayen Abubakar yana fad’in “Kamin wann taimakon Yaya.. Ka kaita wa Inne da Baffah.. Su rik’e mun Ita har na ida karatuna na dawo..” Abubakar ya tsaresa da idanu sai kuma ya murmusa yace “Da alama addu’ana ya kama D’anuwana ka samo masu Inne sirka a Lagos..” Murmushi Shima Marwan d’in yai had’ida sadda kansa kad’an “Kallo d’aya nai mata hasken fuskarta ya haskaka zuciyata... Shiyasa na ambaceta da suna Nuratu.. Noor... Haske..” Abubakar ya murmusa kad’an kafin ya dafa D’anuwan nasa yace “Zanyi duk abinda kace, zan kuma kaita ma Inne da Baffah.. Zan tabbatar nayi convincing d’insu, Zasu rik’e maka Nuratu har dai ka dawo.. D’anuwana..” Suka rungume juna kyakkyawan murmushi saman fuskokinsu.. Marwan yace “Allah ya kiyaye maku hanya.. Ka kula D’anuwa.” Abubakar ya jinjina masa kai suna waiving ma juna kafin ya k’araso yanda Nuratu take. Bata um bata um um tinda ta farfad’o, dama Likita yace zata d’auki lokaci mai d’an tsawo kafin Ta soma magana. A haka suka d’auki hanyar Adamawa Abubakar da kuma Nuratu. Koda suka iso gida Inne da Baffah sunsha mamakin ganin D’an nasu da bak’uwar fuska.. Baffah ya tsaresa da tambayar Ina ya samo yarinya budurwa gashi bata um bata um um.. Abubakar ya sanar da Iyayen nasa komai cewa tsintarta sukai batada kowa kuma batasan daga yanda take ba. Hasalima tinaninta ya shafe magana ma bata fara ba tukuna. Tausayinta ya lullub’e Inne da Baffah, saidai da fari Baffah ya dage kan a bincika ko za’a sami iyayenta, amma yin hakan ba abu bane mai sauk’i musamman a wancan lokacin da akeda k’arancin ci gaba. ga k’aunar Yarinyar da ya shige zuciyar Inne lokaci guda kasancewar basu tab’a haihuwar d’iya mace ba. Ji take Allah ne ya azurtasu da samun d’iya mace bayan yara maza har guda uku da Allah ya albarkacesu dasu. Tuni Nuratu ta zamto d’iyar Inne, k’aunarta ya dabaibaye Zuciyar Inne, Ta samu d’iyar da bata tab’a samu ba, ga biyayya ga saurin shiga zuciya.. Sannu a hankali ta soma magana saidai har lokacin bata iya tuna ko ita wacece da kuma yanda ta fito.. Nuratu ta shiga Zuciyar su Inne harma da Baffa musamman duba da yanda takeda biyayya da kuma hankali, yarinya ce natsatsiya wacce kowa zai alfaharin ace ita d’in d’iyarsa ce. A haka take zaune da Iyayen Abubakar da kuma Marwan suna nuna tsananin k’aunarsu gareta yayinda ita kuma take nuna biyayya garesu. Ta d’auki Abubakar tamkar babban Yaya, takan kirasa Hammana shi kuma ya kirata Nurie ‘yar k’aramar k’anwata, Yakan koya mata karatu boko da Islama har ya zamto tamkar malaminta, akasarin lokuta suna tare musamman da shike ya kammala karatun Jami’arsa, ya kuma fara kula da Gidan Gonarsu, abu kaman wasa iyayen suka kula kaman soyayya ce take neman k’ulluwa tsakanin Abubakar da Nuratu.. Sukam hakan yayi masu domin kuwa koda basu haifi Nuratu ba sunyi Na’am da hankalinta da kuma Tarbiyarta. Baffah shi ya yanke shawarin had’a auren Nuratu da kuma Abubakar wanda Inne ma ta goyi bayan hakan dan sosai take k’aunar Nuratu kaman ita ta haifeta. Koda Baffah ya sanar da Abubakar da Nuratu k’udirinsu na had’a aurensu Nuratu sanne kai tai cikeda kunya dan Allah ya gani sosai take k’aunar Hamman nata koda bata furta ba. Sabo da shak’uwarsu shi ya haifar da Soyayya tsakaninsu, saidai a b’angaren Abubakar zuciyarsa ta raunana, Tabbas bai tab’a tsintar kansa cikin soyayya da wata mace ba face Nuratu budurwar da yaima D’anuwansa Alk’awarin zai dawo ya isketa.. Bazai iya musu wa Baffah ba dan bai tab’a bijire ma umarnin mahaifansa ba.. Hakan yasa koda Baffah ya sanar dashi ga k’udirinsu bai masa musu ba bai kuma ce a’a ba.. Saidai ya shiga rud’ani na rashin sanin wanne abu zai aiwatar.. A zuciyarsa yana matuk’ar son Nuratu sann wani b’angare na Zuciyar ya kasa natsuwa, gani yake kaman amanan D’anuwansa zaici idan har ya amince da auren Nuratu.. Tuni an soma shirye shiryen biki har lokacin Abubakar baisan mai zai aiwatar ba. A ranan d’aurin aurensu da Nuratu Marwan ya dawo daga makaranta. Yaga cincirindon mutane a k’ofar gidansu, koda ya tambaya sai sanar dashi akai auren Yayansa Abubakar da kuma Nuratu ake. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un.! Shine abinda Marwan ke iya nanatawa cikin zuciyarsa. Ya saki jakansa a hankali ya silale k’asa. Ya dawo da burin ya auri Nuratu.. Ya dawo da burin ya kasance da hasken zuciyarsa.. Saidai tuni ya iske wann labari na cewa Yayansa ya aure Nuratu.. Sukai tsaye suna duban juna shida Abubakar. Abubakar ya sadda kansa k’asa ba tareda ya iya duban Marwan dake tsaye yana zuban hawaye ba. “Maiyasa..? Ka sanar dani maiyasa..?”Ya k’arashe cikin tsananin rawar murya irinta mai kuka. Abubakar na hawaye ya k’araso da zummar kamo hannun D’anuwan nasa. Marwan ya kuma jada baya yana girgiza kai “I thought we were brothers..” Yaci gaba da jinjina kai yana hawaye “Kace zaka rik’e amana.. But what did you do.. You did the total opposite Hamma.. Kaci amana.. Ka yaudareni.. Ka rud’eni Yaya.. Ka rabani da Nuurr.. Ka rabani da hasken zuciyata.. How could you do this to your own brother..?” Ya k’arashe dafe da k’irjinsa yana hawaye. Cikin kuka Abubakar ke Fad’in “Bayina bane Marwan.. Banso hakan Ta kasance ba D’anuwana.. Dan Allah ka yarda dani banci amanarka ba D’anuwana..” Marwan na hawaye yake girgiza kai yana hawaye “Kaine D’anuwa mafi soyuwa a gareni amma ka zab’I kaci amanata.. Bansan mai zance maka ba.. Amma ka sani ka dab’awa zuciyata tabo da bazai tab’a warkewa ba.. Ka sani Nuratu zata rayu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243