Chapter 200
Chapter 200
da rawa tana ci gaba da furta “Ibrahim bai kusanceni ba sabida k’arancin shekaru na yaci gaba da bani kula irin wanda ya kamaceni musamman a b’angaren karatuna na boko da Islama. Har sai lokacin da na kai matakin cikakkiyar budurwa wacce komai na matantaka ya bayyana jikina wacce zan iya d’aukan d’awainiyar d’ah namiji kafin ya soma kusantana a matsayin mijina.. Ibrahim shine uwana Larai kuma shine Ubana.. Ya mun komai a rayuwar nan.. Amma nazo na masa butulci na raina arzikinsa.. Na had’u da k’awaye da suka hure mun kunne cewa yanda nakeda kyau nafi k’arfin ajin Ibrahim.. Dan da na k’ara girma sai kyauna ya kuma bayyana.. Naita shek’a masa rashin mutunci ko zai gaji ya sakeni amma bai sakeni ba a cewarsa ko mai zan masa ni d’in amana ce a gareshi.. Sann ba kyaun halitta na bane ya rud’esa dan tun bansan kaina ba yake k’aunata.. Kuma ni amana ce a gareshi.. A haka har na saduda na dangana lamarina ga Ubangiji nace tawa k’addarar kenan zan k’are da wahalan auren talaka bayan tulin iftila’ain da na fuskanta a rayuwa, koda na haifi Sadiya sai na k’udiri niyyan d’iyata bazata auri Talaka kaman yanda mahaifiyarta ta had’u da k’addaran auren Talaka ba.. Nasan zafin talauci da rashi Larai nasan wahalan da muka sha a rayuwa sabida rashin gata a lokacin da nake cikin jinya, amma na mance komai Allah keyi.. Komai muk’addari ne daga Allah.. Sann lafiyar da Allah ya bani bayan na shafe lokaci Ina jinya.. Larai inaji ni ce sanadiyar da yasa na rasa ‘Yaruwata domin kuwa Ta dalilin jinyana muka rasa komai namu har muka tsinci kanmu hannun ‘Yan ta’addan nan.. Kaicon zuciya maras godiya..! Kaicona.. Kaicona Larai.. Ni ce na hure ma Sadiya kunne da San abin duniya.. Na nuna mata mahaifinta baya dashi.. Alhalin Ibrahim shine mutumin da yamun arziki a rayuwa.. Shin Larai ta yaya zanga da kyau a rayuwa.. Mutumin da ya mun wann irin sadaukarwa Larai.. Zan jima Ina jin ciwon abubuwan da na aikata masa..!” Kuka mai k’arfi ya kufce mata.. Aunty Larai ta rungumeta tana kuka itama cikeda tausayawa. Sadiya dake lab’e jikin k’ofa taji labarin da mahaifiyar nata Ta sanar da Aunty Larai wani irin kuka itama Ta fashe dashi tana mai silalewa saman gwiwoyinta... SameenaAleeyou📚 *GIDAN ARO* *73* *©️Sameena Aleeyou...✍🏽* Umma da Sadiya suka kifa kawunansu suna kuka mai ban tausayi Aunty Larai na tsakaninsu na matsan k’walla dan itama Ta kasa tsagaita nata kukan balle Tai tunanin dannarsu.. Allah sarki rayuwa, a wann ranan Sadiya Ta kuma yin kukan rashin mahaifinta, a ranan taji sadaukarwan da yaiwa mahaifiyarta, mutuwar Abba Sai ya dawo masu Sabo. Haka suka sha kukansu gwanin ban tausai. Sadiya da kanta ke bisa cinyar Umma taci gaba da shafa kan Sadiyar a hankali tana fad’in “A lokacin da aka haifeki sai Abbanki ya bani zab’in sunan da nake so a saka miki.. Ni kuma na sanya miki sunan ‘Yaruwata Halimatu..” Sadiya ta murmusa kad’an wasu hawayen suka gangaro mata “Zanso na ga takwarata.. Zanso naga wann ‘Yaruwar taki da tayi sadaukarwa mai girma ma ‘Yaruwarta.. Da ace zan ganta da na mata godiya mai yawa.. Allah sarki da ita da Abba duk sun tafi sun bar duniya.” Umma ta jinjina kai tace “Maraicin rashin Ibrahim harda ni ya shafa domin kaw shine gatana ya d’aura kula dani daga yanda ‘Yaruwata ta tsaya.. Ubangiji ya gafarta masu kurakurensu ya kyautata namu bayan nasu.. Halinsu na k’warai ya bisu.” Sadiya ta amsa da Ameen tana mai kuma lumshe idanunta. Tabbas Sadiya ta kuma yarda ba tarin dukiya bane jin dad’in rayuwa, samun mutanen kirki masu k’aunarka tsakani da Allah a rayuwarka shima wani babban arziki ne.. Wadatar zuci da kwanciyar hankali shine babban arziki a rayuwan duniya. ** FCID Chief Jaja sai sakin huci yake shi kad’ai cikin interrogation yana furta “Damn it..! Damn you Mu’azzam Gamji..!” Daidai lokacin Mu’azzam ya turo k’ofa ya shigo hannunsa da aka harba lank’aye cikin Arm holder, yai tsaye yana k’arewa Jaja Kallo yayinda Jajan ma ke dubansa. Hannunsa mai ciwo lank’aye yake nufo Jajan, still bai janye idanunsa daga duban Jaja ba, duk tulin abubuwan da yai masa kurum yake tunawa harda suspending d’insa da yasa akai.. Wasa da hankalinsa da ya dinga yo da kuma cin amanan k’asa da aikin D’ansanda da yai.. Assad na biye dashi suka shigo kan Jaja. Daga Mu’azzam har Jaja fuci suke suna duban juna.. Kan kace mai Mu’azzam ya dunk’ule hannunsa ya kaima Jaja wani irin naushi wanda saida yakai Jaja k’asa dukda cewa ba k’oshin lafiya bane dashi sabida hannunsa da harsashi da huda wanda ke lank’aye cikin arm holder. Assad yai saurin rik’o Mu’azzam yana k’ok’arin janyesa. Jaja ya kifa kansa jini na fitowa daga hancinsa da bakinsa. “I told you so.. Kafin kaga bayana sai na gama da kai Jaja.!” Yai maganar yana jinjina kai a hankali kafin ya turama Jaja kujera da k’afarsa yace “Tashi ka zauna kuma ka amsa mun tambayoyina dalla dalla..!” Ya k’arashe yana mai zama gaban teburin da ya raba tsakaninsu. Jaja ya d’ago kai yana murmusawa, a hankali murmushin nasa take juyewa zuwa dariya.. Yana dariya yana nuna Mu’azzam da yatsa ga jini dake fitowa daga hancinsa zuwa bakinsa “Don’t delude yourself Inspector.. And Stop acting like a Hero dan babu abinda zaka cimma a binciken da kake.. Sann bakada hujja da zaka ce inada connection da case d’in mutuwar ‘Yaruwarka.. Baka da shaida akaina. In fact baka kamani tareda Danger ba. I can still deny that in court.” “Shut up you Bastard.!” Mu’azzam ya katsesa da fad’in haka yana mai buga teburin da ya raba tsakaninsu kafin yaci gaba da fad’in “Zaka amsa mun tambayoyi na and kasan menene Jaja.. Zaka k’are miserable life d’inka a gidan yari.. Bazan gajiya ba sai na tabbata ka tafi gidan Yari for the rest of your miserable life.” Ya gyara zamansa kafin ya soma fad’in “Tell me how are you connected to Danger..?” Chief ya murmusa yana duban Mu’azzam kafin ya tab’e baki yace “Ban sanshi ba, hasalima baka kamani tareda shi ba.. Dan haka bakada hujjan da zakace ni inada alak’a dashi..” Ran Mu’azzam yakai k’ololuwa wajen b’aci ya yunk’ura zai kamo wuyan Chief amma sai hannunsa ya gauce, ya rintse idanunsa yana mai dafe wajen ciwo. Chief ya murmusa kafin yace “If I were you da jinya ka tafi gida kai, ka samu hutu ko zaka samu energy na kamo masu aikata laifi..” Bai shiru ba Mu’azzam d’in ya damk’o wuyansa da hannu guda dudka zogi da ciwon nasa ke masa lokaci guda yake furta “And if I were you, I’d cooperate dan baka da wajen gudu Jaja.!” Ya k’arashe yana mai turasa da k’arfi. Ya kuma daidaita zamansa kafin yace “What do you know about Black African Team.. Mai ka sani gameda wann Syndicate d’in.?” Ya d’an kuma gyara zamansa yana mai ci gaba da fad’in “Wanene Boss d’inku Ina nufin BAT..? The word BAT yana referring Syndicate d’in ne ko kuwa yana nufin Boss d’inku ne..?!” Jaja ya kuma murmusawa kafin yace “Black African Team.. Wane Syndicate ne wann..? I don’t know what you are talking about Inspector.. Ya kake kauce hanya kai d’ayanka. Do
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243