Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 198

Chapter 198

Gidan Aro Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gidan gaskiya.. Kuyi k’ok’ari ku inganta gidanku na gaskiya a wann rayuwar kunji yarana.. Ubangiji ya albarkace ku baki d’aya.. Sai Abba ya rungume mu nida Habeeb.. Bayan da muka gama shan raken Sai ya mik’ar damu tsaye ya rik’e hannayenmu a b’a garorinsa guda biyu.. Muna cikin tafiya mai mashin ya ratsa tsakaninmu ya buge Abba sann mai Mota ya kuma bin kansa..” Hawaye suka gangaro wa Asheer yana gogewa da hannun rigarsa. Saurin rungumesa Sadiya tai tana jin kuka na zuwa mata had’ida wani irin Farin ciki da annashuwa.. Allah sarki Abba ashe ya jima da yafe masu har ya masu addu’an Allah ya zama gata a garesu.. Lallai Ta kuma yarda mahaifi Katanga ne gashi dukda baya dashi amma bai barsu haka ba, Dukda ya nuna b’acin ransa ashe can cikin ransa yana masu add’uan samun sauk’i.. Allah sarki Abbanta inama zata ganshi tai masa tsananin biyayya inama ana iya janyo lokaci baya.. Allah sarki, saidai idan lokaci ya tafi shikenan ya zama yarihi bazai kuma dawowa baya ba.. Babu abinda zata saka ma Abbanta dashi bayan add’ua samun rahamar Ubangiji.. Tana rok’on Allah ya huwace mata tai masa wani abin wanda ladan zai dinga samunsa har makwancinsa. A hankali Ta furta “Allah ya gafarta maka Abbana.!” Asheer ya amsa da “Ameen Adda Sadiya.” Ta bud’e lumsassun idanun nata tana duban d’anuwanta, ta kuma janyosa jikinta tana sakar masa murmushi a hankali, ji Tai zuciyarta yayi wasai kaman an yaye mata wani damuwa na gidan Duniya. Umma dake tsaye daga k’ofa taji tattaunawan yaran nata hawaye ne suka gangaro mata itama tana kuma tina mijinta, masoyinta da yai sadaukarwa da dama a gareta. A haka Aunty Larai Ta tadda Umma tana matsan hawaye. Aunty Larai ta d’an dubeta ta sai kuma ta hangi Sadiya da Asheer dake rungume da juna ta basa wayarta yana game, Aunty Larai Ta murmusa kad’an Ta kuma duban Umma tace “Gwanin ban sha’awa Allah shi masu albarka.” Umma ta amsa da Ameen tana kuma goge hawayenta. Ta k’arasa saman kujera ta zauna a hankali tana furta “Bayan duk tulin butulcin da nai masa a rayuwa ya zab’i ya yafe mun kafin ya bar duniya.” Hawaye sukaci gaba da kwaranyo mata yayinda Aunty Larai ta k’araso ta zauna cikin sanyin jiki. Lokaci guda Umma taci gaba da fad’in “Bani da kowa a k’asar nan sai shi sai kuma yaran da muka haifa tare dashi..” Ta murmusa kad’an hawaye naci gaba da zubo mata “Ibrahim masoyina.. Wanda ya soni tin Ina k’ank’anuwan yarinya da bazan gaza shekaru 8 ba a rayuwa. Mutumin da ya mun sadaukarwa mai girma ya zamto gata da Katanga a gareni...” Ta saka hannunta ta goge hawayen da suka zubo mata kafin Ta dubi Aunty Larai wacce jikinta yai sanyi sosai. Umma taci gaba da jinjina kai tana fad’in “Zan sanar dake labarina Larai.. Domin kuwa ked’in kin zamto ‘Yaruwa a gareni.. ‘Yaruwar da na rasa a lokacin da na shigo k’asar nan.. ‘Yaruwar da Ta ceci rayuwana ta zab’i ita d’in ta halak’a..!” Kuka ya kuma kufce mata yayinda Aunty Larai tai mata k’uri tana jin hawaye na k’ok’arin ciko nata idanun itama. _WAIWAYE_ Umma taci gaba da fad’in “Mu ‘Yan asalin k’asar Eritrea ne a wani gari mai suna Mazgon, mahaifanmu sunada rufin asiri babu laifi.. Mu biyu rak suka haifa a duniya daga ‘Yaruwata mai suna Halimatu sai ni mai suna Aisha.. Asalin sunana kenan domin kuwa a k’asar nan ne aka saka mun suna Uwani. Nida Yayata Haleematu mun taso cikin gata da soyayyan iyayemu, babu abinda muka nema muka rasa.. Komai iyayenmu na mana daidai gwargwado.. Tsakanina da Yayata akwai banbancin shekaru 7 a tsakaninmu a lokacin Yayata tana kimanin shekaru 15 a duniya ni kuma a lokacin inada kimanin shekaru 8 a duniya wani iftila’i na annoban cuta ya shigo garinmu.. A cikin wann outbreak na annoban muka rasa duka iyayenmu sann mutane da dama Sun rasa rayukansu a garinmu musamman wad’anda suka d’an manyanta.. Zan iya ce miki kusan kaso hud’u bisa goma na al’umman garinmu sun rasa rayukansu a wann Annobar. Muka zamto bamuda kowa sai tsirarun dangi Wanda da yawa ma Sun mutu.. Daga ni sai Yayata.. Rayuwa ta juye mana, bamusan yaya zamuyi ba bamu San mai zamuyi ba, ita kanta Yayata bata wuce a kula da ita ba amma sai d’awainiya na kula dani da kanta ya hau kanta.. Ana haka jinya ya kamani dan dama tun haihuwata inada yawan laulayi.. Da jinya yakamani sai Yayata ta dinga saida komai namu tana mun jinya, a haka har muka kusan rasa duk wani k’adara da mahaifanmu suka bar mana amma Allah bai nufa zan sami lafiya ba.. Haka Yayata takan sakani gaba tana hawaye tana fad’in kar na karaya in sha Allah zan sami lafiya.. A haka akace sai ta kaini asibiti a babban birnin tarayyar k’asarmu Wato Asmara.. Bamuda hanyar tafiya sai ta sayar da gidanmu dan shine ya mana saura.. Ta d’aukeni muka tafi Capital d’inmu Asmara. Toh a can asibtin akace sai an min aiki na samu lafiya.. Yayata Ta basu kud’in gidanmu da muka saida saidai wann kud’ad’en bazasu isa amun aiki ba.. Hankalin Yayata yakai mak’ura wajen tashi, ina asibiti tana fafutukan nemo kud’ad’en da za’a mun aiki na samu lafiya.. Wasu sukan yi yunk’urin nemanta da lalata dan kawai zasu taimaka dukda k’arancin shekarunta da shike taimako dan Allah yayi wuya a duniya.. Allah ya tsare Yayata bata saida mutuncinta ma kowa ba har wani mutumi yace zai taimaka mana, zai biya kud’ad’en amma idan na warke zamu masa aikatau dani da Yayata a gidansa, zai d’aukemu muje muyiwa matarsa aikatau.. Yayata ta amince da buk’atan mutumin cewa zamu masa aikatau duk tulin aikin kuwa idan dai har zai biya kud’ad’en da za’a mun jinya. Bayan da aka mun aiki cikin ikon Allah na samu lafiya.. Sai wann mutumin ya taho da buk’atarsa bayan da aka sallamemu a asibiti.. Bamuda wajen zuwa ma tinda gidanmu dake garinmu ma mun saida.. Hakan yasa dole mu amince mubi wann mutumin da ya taimaka mana.. koda mukaje gidansa abin mamaki Sai muka tadda ‘Yammata da dama ire irenmu sai wasu dattab’an mata wanda suke kula da ‘Yanmatan da kuma basu abinci.. Abin ya d’aure mana kai sabida tulin ‘Yanmatan da muka tadda a gidan.. Wad’ann dattab’an sune suka sanar damu cewa mu saki jikinmu wahala ya yanke mana.. Suka bamu tufafi wanda zamu saka naga sai duban Yayata suke suna maganganu k’asa k’asa suna cewa nida Yayata munada tsananin kyau sann za’a sami Kasuwa akanmu.. Tin daga nan hankalinmu bai nastu ba.. Musamamn Yayata data fahimci wann mutumin ba mutumin kirki bane kaman yanda mukai zato dan wad’ann dattab’an matan ma bana tunanin matansa ne.. A haka muna zaune cikin tsoro da d’ar d’ar wani rana aka Zo aka kwashi wasu daga cikinmu muna muka mu duka ‘Yanmatan dan mun kula wann mutumin cutar damu zaiyi.. Wad’ann Dattab’an matan su suke mana tsawa cewa muyi shiru ko Su jibgemu.. Haka Yayata take janyoni jiki tana lallashi gashi ban jima da mik’ewa daga rashin lafiya ba. A haka muka rage saura mu kad’an a gidan an kwashi ‘Yanmatan sahu sahu ana tafiya dasu yanda bamu sani ba, sann

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});